shafi na uku

515 39 3
                                    

🏘ع me on wattpad
@kulsumbappa facebook: @ukb696354.kb@gmail.com
Gmail Add @ ukb696354@gmail. Com

🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻

0⃣3⃣

Inna kau da kanta tayi,
Sududud ta tashi tayi hanyar dakin mama,
Kinga kin kori inna ko?
zaunawa tayi gefenshi jikinta na gogar nashi,
Yace dama nace miki tawaye ne a cikin kika ce na rufa miki asiri,
Hmmm ka bari kawai
Ya mika mata kayan Barkatu ta ansa
Minana ne a ciki,
Duba ke ga,
Ta bude taga rantsatsun riguna irin na yan birni
''Wa yab-baaka wanannan?

Yayi shiru na dan wasu lokuta,

Ta kara tambayar shi wai yaya ankayi ne na tambayeka kamin shiru,
Ya numfasa yace

'' shirun yafi alfanu ne sabidda idan na hwadi miki ranki na iya lalacewa yanzu,

Yo ka hwadi mani ma ai yafi wannan shirun naka,

To wata abiyar aiki nace a wurin aikin mu ta bani tacce na na kawowa yan biyu,
Tsaye ta miki tai wurgi da ledar ''dauki miyar mata ban so,
Miye tsakaninka da ita?
Kawai dai mutunci,
Ta tashi ta fice kinga dawo makociyarki ce ta bayar akawo miki,

Ya ankayi har kun ha saba
Ke dawo nan kiji,
Ta dawo ta juya mai baya
Nan ya fayya ce mata gamuwar su da ELFAH
da matarshi mai suna UBAIDA
Sannan ta sake fuskar

Ashe dai ana sona?

Tunda har ake kishi na,
Ta hau borin kunya wacce akace da hauka ake nade ta
Nan ya shiga bata labarin gidan
Dakuna biyu ga falo wurin cin abinci
'' wurin cin abincin ma daban ne baban umaima?

''Eh

Daban yake naga na gidan ELFAH sun saka teburi mai da'ira anan ake zama aci abinchi daga nan sai madafi,
Acan waje akwai daki na yaran gidan da makewayinshi a gehe,
Kai masha Allah inaga yanzu idan kikai Arba'en zaku tattara ku koma inaga kahin nan musa ya kammala jarabawae shi,
Kinga zai mana amfani wajen aiki da wanki da sauransu,

'' kwarai da gaske!

Musa nada kokari zai yi abinda yafi haka,

Nan Husainin ya fara motsi yana mika bisa ga alamo nono yake son sha,
Ungo an she shi kibashi maman inaga kamar yunwa yake ji,

Kai ai basu gajiya da tsotso,
Daurewa zakiyi kina cin abinci da yawa sannan kina yawaita shan kunu,
Insha Allah tana bashi nono tana daddaga rigunan yaran,
Take ce mishi '' mun samu na sawa ranar suna,
Eh sai ki bada dinkin wannan zanin tare da wanda muka saya kahin haihuwar,
Bari naje wurin baba naji ko yana da sunan da yake so asa musu,

To,

Ya karisa wajen mahaihinshi sunga gaisa ya mishi barkar haihuwar baban ya amsa
'' yaya wajen aikin naka?
Lahiya Alhamdulillah,
Madallah
ai baka sani ba baba,
Eh
Nagamu da abokina FAROUKU wanda munkai jami'ar Ahamadu Bello university

'' wanda kace man dan Daura ko?
Eh shifah,
Ayya hala shima aiki ya kawoshi sokoton?

Ya samu aikin da hukumar FASA KAURI DA SHIGE DA FICEN KASASHE,
kace min ma'aikacin damara ne?
Eh baba,
Ince suke zama a bakin iyaka?
Eh sune Baba,
Allah ya taimaka yasa muku Albarka
Amin Baba,

Dama nace ko da sunan da kake sha'awar sawa yan biyun ga,

Allah sarki Qasimu Allah ya maka Albarka ,yadda kake min biyayya Allha yasa diyoyinka su maka,

Amin Baba,

Wancan ansah sunan mahaihiyarka,
Haka,
To wannan karon kayi mata k'ara asa sunan mahaihinta IBRAHEEMU,
Mace kuma kasa sunan mama,
MAIMUNATU,

MATAN QUATER'SWhere stories live. Discover now