🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘
MATAN QUATERS
✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
Kulsum Bappah Azare
Ummu imanڤFollow me on wattpad
@facebook: @ukb696354.kb@gmail.com
Gmail Add @ ukb696354@gmail. Com🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and ف Writer's)_ 👌🏻
kulsumbappa
Alhamdulillah ina taya daukaci Alummar jihata ta Bauchi murnan kammala zabe lafiya tare da kyakyawan canji da muka samu Allah ya taya kaura riko ya bashi ikon yin abinda ya dace, CHAU CHAU KAURAN BAUCHI⚔⚔Ina jajantawa jama'ar kano abinda ya same su na daga zabensu,
Allah yana tare da ku,ABBA GIDA GIDA KANO SAI TA ZAMA TAKA DA YARDAR Allah,
يداك اوكتا وفوك نفخBAKI SHI KE YANKA WUYA!
1⃣2⃣
Bayan dawowar baban umaima ne, ta same shi a daki,
Ya ishshire akan gado dag gani ya dauko gajiyaAssalamu Alaikum
Wa'alaikis-salam
Maman biyu
Na'am baban biyu
Ina kika baro su umaima ne?
Sunyi bacci,
Da wuri haka ?
Eh,
To kin biyo abun ki ne?
Wani abu kenan
Ya nuna mata kanshi
Nasan kina muradi,Ni?
Allah ya rufa min asiri!
Haba baban umaima
Na kai ina
Rufa min asiri,
don Allah zo ki man matsa
Wallahi nagaji gwanda da Allah ya kawo ki,
Ya ishishire mata kalar tausayi mura ran,Kisan mace da rau ni idan ta danna yace washi ,haka har ya samu ya fara lallabata aka kai ga ci,
Allah ya miki Albarka matata shiyasa nake Alfahari dake,
Ta lumshe ido,
Dama wani karan bani nayi ban fada maka ba har na yanke hukunci,Mi ya faru,
To dai karan bani nayi UBAIDA ce mai aikinta tayi tafiya,
tana ta gara ranbar neman wanda zata zauna mata da yaran,
shine ni kuma nace nace ta kawo min su na rike mata ,
kayi hakuri ban nemi shawarar kaba,
da kyau!
gwanda da kikayi hakan,
Hakan yayi dai dai ai,
ka taimaki mutum lokacin da ya ke bukatar taimakon,Allah ya tayaki rikon su nasan dai baki da matsala akan yara,
To nagode!Bari na tafi wajen yarana na barsu ba kowa,
Ya kashe mata ido da kika kwashi dadi kika manta dasu ko, sai yanzu zaki tuna dasu,
Haka ma kace ?
Eh,
Ta tsaya tana kallon shi kawai,
Gobe ma rana ce,
Washe gari da safe sai ga maman hanifa da yara harda kayan breakfast dinsu sama sama suka gaisa,
Ta wuce suka tafi,
Baban umaima ya fito hanifa da yake tafi wayo ta gaishe shi yaga kwandon abincinsu,
UNAIZA miye wannan?
abincin sune wai, ta kawo su dashi,
To kar ki yadda ki basu,
Ai bai kyautu ba 'da kam ai na kowa ne,
duk abinda kika dafa su ci,
Toh
Ya mika mata kudin cefane
YOU ARE READING
MATAN QUATER'S
ActionZAMA NE IRIN NA YAN BARIKI, MATA SUBAR GIDAJEN SU, BA WANKA BARE WANKI SAI GULMA DA SA IDO.