shafi na goma

510 44 0
                                    

🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘

MATAN QUATERS

✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
Kulsum Bappah Azare
Ummu iman

Follow me on wattpad
@kulsumbappa facebook: @ukb696354.kb@gmail.com
Gmail Add @ ukb696354@gmail. Com

🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻

المراءة شقاءق الاقوام ،

KALLABI TSAKANIN RAWUNA,

1⃣0⃣

Sai wata zuciyar tace mata taje sai kuma taji ta fasa,
ana haka sai ga musa ya fito daga dakinshi ,

''Aunty sannu da aiki,

Sannu dai,

Wallahi Aunty nakanyi baccin har ya ishe ni,
Ko don van saba zama wurin dayan bane?

zai kasance harda hakan,

Yauwa bari na miko maka kudi ka sayo mana ruwa pure watern mu ya kare,

Kinsan abinda yake bani mamaki Aunty?

Sai ka fada,

Wai komai na birni daban yake,
Ruwa wannan baza'a sha shi ba sai na leda,
Shiyasa ake cewa yan birni kudin su a cima yake lalacewa,

Ummmn Baba musa haka ne wallahi,

wai ko abinci ne baza'ayi ba sai an sa mishi ganyayyaki,

to yaaya
za'ayi,
Bari na karbo ruwan,

Yana fita kenan sai ga QASEEM ya dawo,
Ta karbi abin hannunshi
''ina fatan abinci ya zama ready?

saura kiris dai bani minti biyu kacal,

Ya ciro foam ya mika mata gashi nan na musa ne,

na samo mishi wurin koyan daukar hoton kuma kyauta ne,

Kai kyauta!!
Eh,
Ya tafi sayowa ruwa ne ma shago,
Umaima ce zaune a gefe rike da Khalid akan cinyarta wai tana mishi wasa,

Khalida tana bacci ne,?
a'a
Maman hanifah ta shigo ta tafi da ita gidanta,
a bazata mata kuka ba?
Ita tace ba damuwa,

Nikam ma da har zanje na karbota,

akan mi kenan?

To baban umaima kawai zuciyata ce ta kasa nutsuwa

to akan mi?

haka kawai bamu san halinta ba,
a'a UNAIZA kar ki fara,

Matar nan bata da matsala ko kadan,

tunda nazo garin nan muka hadu da farouk ban taba jin dai dai da rana daya yace min ga aibunta ,
Kuma ke kanki shaida ce,
Ina ta kame kamen sayen abinci,
amma tsab suka hana ni,
take zuba min dai dai da rana daya bata taba gajiyawa ba,

UNAIZA tace hmmm,
Allah yassa har zuciyarta ba komai,

ana haka sai ga musa ya shigo dauke da pure water, kai tsaye fridge ya bude,

Sannu da dawowa yaya?

Sannu kadai

Ga foam dinka a wajen UNAIZA ka nutsu ka cika an samu wurin karatun, ba nisa ma da nan,
Ta kawo mishi foam din ya fara dubawa, a nutse UNAIZA ta zubo musu abinci kowa a plate ta hada nata da UMAIMA,

yaya kana da biro ne?
Eh gashi nan,
a Aunty kiga harda fanninku na mata,
Kai!
Wallahi kinga ana koyar daku dinki, Abinci da wasu abu wai kallo ya koma sama,
.
QASEEM ne yace ai nima da har zan karbi guda biyu to sai na tuno yanzu kina jego, abin zai baki wahala,
Amma insha Allahu idan yan biyu suka data sai ki shiga,

MATAN QUATER'SWhere stories live. Discover now