shafi na sha bakwai

379 40 4
                                    

🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘

MATAN QUATERS

✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
Kulsum Bappah Azare
Ummu iman

Follow me on wattpad
@kulsumbappa facebook: @ukb696354.kb@gmail.com
Gmail Add @ ukb696354@gmail. Com

🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻

رجع بخفى حنين

JIFAR GAFIYAR BAIDU

1⃣7⃣

Maman intisar ce ta shiga gidan bilki haj bilki mun dawo,
mun samu irin takun
Sai dai ban samu kalar naku ba,

Haba ?

''Wallahi mun biya mun sayo Ruwan C'Way din ma har na jona amma fah zaki koya min yadda ake amfani dashi,

''ba matsala bari na kira my love sai na shiga na gwada miki

Ya mata izinin shiga suka dunguma suka tafi sai wani rawar kai take yi,
Aka gwada mata yadda zata samu ruwan zafi dana sanyi

Bilki ta dawo gida, ita yanayin MATAN QUATER'S dinnan yana damun ta idan baka hadu da mai gulma ce gulmace ba za ka hadu da masu gasa. Wanda komai suka gani a wurin wani sai sun yi yadda aka saya musu
,
Ko da yake bata ganin laifin matan,

laifin na mazan ne da suke biye masu

tayi dariya tace
'' idan kinsan wata ba kisan wata ba''

Kai dan mutunci sai dan mutunci!
abin mamaki dai dai da unifoam sun riga da sunyi musu iri daya,
ba UNAIZA ba har QASEEM yaji dadin wannan karar da suka musu.

Godia kam ba adadi don takanas QASEEM yayi tattaki gidan ELFAH ya mishi godia

'' haba QASEEM kar ka manta fah da bazar ka nake rawa ka tuna lokacin da muke jamia fah kwanyata bata kai taka ba kai kake goyani fah har nasamu na gama,
jamiar,

tunda mukam lokacin karatun kamar a dole nake karatun kawai dai kasan tsoho ne ya takura yana son muyi karatu ashe gata yake mana,

Hmmm FAROUK Ka manta taimakon da kayi min:
sayan hand out duk wasu material masu tsada fah biyu kake saya,
Duk da haka kai kuma ka manta kwanyar ka kake amfani dashi fah ka hana kan ka bacci kana nazari,

Idan jarabawa za'ayi baka da nutsuwa sai ka fahimtar dani,

Ina!

Banyi maka komai bama ai QASEEEM''

Sukai ta tuno da rayuwar makaranta suna ta dariya

Gaskiya ELFAH zumunci kam yanzu babu shi amma ynzu mai zai hana mu bude wani group na yan SET dinmu,

Eh to yanzu ina zamu samu numbobinsu?

Eh gaskiya kam
Amma ina PHOTO ALBUM dinka yana kusa?

Kai na barshi a TANGAZA aamma kar ka damu insha Allahu idan muka je weekend zan binciko,

insha Allah sai muzo muyi creating din group din insha Allah,

Allah yasa,
suka mike suka tafa sun kayi sallama,

Ka isar min da gaisuwa da godia wa madam,

Fadi tashi babu wuya asarar mai rai,

Allah ya kawo mu lokacin da za'a yaye su MUSA kowa ka gani baki a washe na farin cikin kammalawa,

Center ta zabi gwanaye da jajirtattun dalibai wanda gwabnati zata basu tallafi kar kashin jagorancin kwamishinar matasa da rage kuncin talauci HON. SALIHA A.A ZARIA,

MATAN QUATER'SWhere stories live. Discover now