shafi na sha takwas

413 41 2
                                    

🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘

MATAN QUATERS

✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
Kulsum Bappah Azare
Ummu iman

Follow me on wattpad
@kulsumbappa facebook: @ukb696354.kb@gmail.com
Gmail Add @ ukb696354@gmail. Com

🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻

فى التاني السلامة و فى العجلة الندامة

Sannu bata hana zuwa sai dai a dade ba'a je ba,

1⃣8⃣

Yauwa kamar yadda na fada maka zamuyi tafiya da mai girma gwamna zuwa Kasar JAPAN wajen shigo da na'ura mai kwakwalwa da za'a rabawa ma'aikatun mu duba da yadda yawancin masana'antun namu kwamfuto cinsu sun lalace,
Wasu an sace,
Da dai sauransu,

insha Allah inaga kamar mako daya zamuyi,

Kamar kullum dai ka cigaba da sa ido akan B.B C&C da kuma B.B P& P kasa ido sosai akan ma'aikatan,

kuma kaga ya kamata kafin na dawo insha Allahu a fara tallata neman ma'aikata a shafi nan mu na sada zumunta,

Idan ya so zuwa dai mu dawo insha Allahu sai ayi musu gwajin tantancewa,

Allah ya hada mu da nagari kuma!

QASEEMU yace Amin ranka ya dade kuma ina muku fatan Allah ya kaiku lafiya ya dawo daku lafiya ya bada nasara da Alherin dake cikin tafiyar:

Yauwa zan bar maka A.T.M na banki
Saboda hidimar iyalai,
idan ta taso, kasan mata ko nawa aka bar musu karewa yake yi,

In suka sanar dani wani bukatar kudin ta taso zan sanar da kai idan ya so sai ka fitar ka kai musu,

a ban tambayeka batun mai hoto ba

Yana nan yana ta dauki,

jiya da aka yaye su ya samu kyautuka sosai yawancin kayan amfanin ma sun bashi ,

Yanzu mi ya saura ?

LOGO ne kawai ya rage ba muyi creating ba, inji QASEEM

To wannan kan minti nawa ne,
Ka zauna ka mishi idan yaso sai ayi setting dinshi,

Suka gama tattauna warsu ya koma nashi offishin

Yana komawa ya bude na'ura mai kwakwalwa ya fara neman logon da ya dace can ya hango DOLPHIN yayi editing ya sanya sannan ya fara tunanin sunan da za'a saka

Take ya kira UNAIZA,

Yaya madam mi kike yi?

Wallahi yan biyo ka shan nono,

'' kai sun faye tsotso
Ni dai su bar min abina kar su karar min dashi ya lalace,

Kai baban umaima baka da sanya wallahi,

Sanyar mi zanyi
UNAIZA?

Gaskiya ce ai kisan ni gaba daya ban gane miki bane kwata kwata kin fi kula da yaran nan akai na ya wani kwantar da murya yayi kalar tausayi ban san ya zanyi ba, MY SUGER na

Kasan gaskiya tsoron ciki nake yi da kananan yarana,

To bari akwai dabaru da zamu na yi,

Banda dabarar likitoci amma,

Kasan gaskiya nada matsala ''

suka ce gaba da tattaunawa akan matsalolin
Ya riga da ya manta da makasudin kiran sanda yaga fuskar na'ura mai kwakwalwan da ke gaban shi sannan ya tuna da dalilin kiran,

MATAN QUATER'SWhere stories live. Discover now