🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘
MATAN QUATERS✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
Kulsum Bappah Azare
Ummu imanFollow me on wattpad
@kulsumbappa facebook: @ukb696354.kb@gmail.com
Gmail Add @ ukb696354@gmail. Com🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻
بسم الله الرحمن الرحيم2⃣4⃣
Abin bai mata dadi ba tana juyawa taga aminan nata sun watse,
Ta dau Alwashi ya zama dole tasan yadda zatayi ta bata mishi suna a wurin matar shi,Bello yana dawowa kanshi tsaye gidan maman. Daddy ya shiga,
Yana neman kanun labarai ya akayi,
Na rasa wani taurin kai yayankan nan yake dashi wallahi, ga dan iskan LADON nan ya warware min shiri,
''wai har wata igiyar wuta ya dauko yazo gaba na yana min jan kunne, shege wannan da ba Almajiri bane ban san KANKANBAR da zai na mana a unguwar ba, inji maman daddy.
Hmmmmm maman daddy kinsan yaya QASEEM kuwa da taurin kai,
Amma don Allah Aunty kiyi tunani kafin su iso asan yadda za'ayi a kuntata mata,
Kuma fah ta kusan dawowa ko?Eh mana inji BELLO
Ina zuwa daki ta shiga ta yafato MUBARAKA,
Kina da sabon pant ne?
Eh Aunty baza'a rasa ba,
Bani, dubo min fridge ko akwai kwai,
ki dauko min,
kibi ki dauko min kwano a madafi zanyi wani aiki,Bani warin dan kunnen ki daya da baki so,
Kai Aunty gaskiya ya ci ace idan za'a baje kolin sana'o 'oi kije ki baje taki sana'ar,
Bello yace'' wace sana'ar kenan,?
Ta ce hikima da dabara mana Bello,
Nan Maman daddy jin dadin an yabe ta tace tashi kaje ka aiwatar nasan yanzu haka suna dab da dawowa,
Ta mishi baya nin yadda zai yi,
Suka tafa da
mubara ka ya wuce,Ya riski yayan nasu yana Alwala a famfon tsakar gida,
kai daga ina kake?
Ya hau kame kame chan sai yace yaje gidansu abokin shi ne nan kasa,''Amma wani shashanci ne zai sa ka je tun Azahar sai yanzu?
,
Yanzu dai ba wannan ba an fara kiraye kirayen sallar magariba zo kayi Alwala mu tafi, masallaci naga kana son wasa da zuwa masallaci,::To yaya bari na kama ruwa,
QASEEMU na fita waje yayi maza yayi Alwala ya leqa ya hango yayan nashi a tsaye yana jiranshi,
kiftawa da bismillah ya shiga dakin kwanan QASEEMU ya aiwatar da nufi,dama abu da babu mace ya rasa gata na kwana biyu,
komai a wargaje yake,''Yi hakuri yaya na tsai da kai,
Ba damuwa wuce mu tafi.
( WO HO HO KOMAI AKAI DA JAKI SAI YACI KARA!
tsabar tsiya irinta yan ubanci wai da BELLO za'a hada baki a cutar da QASEEMU,ALLAH YA TSARE!!!)Baban inti don Allah ka taimaka min ka saya min DATA ta kare tun jiya,
Ki ba yar kasuwa ba amma sai yawan cinye DATA kullum baki da aiki sai.
Ki wuni ONLINE kina karance karancen littattafai,
YOU ARE READING
MATAN QUATER'S
ActionZAMA NE IRIN NA YAN BARIKI, MATA SUBAR GIDAJEN SU, BA WANKA BARE WANKI SAI GULMA DA SA IDO.