🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️
MATAN KWATASKulsum Bappah
Azare
Ummu imanKu bini a shafi na:
Wattpad @kulsumbappa
Facebook: @ kulsum Baffah
Gmail:ukb696354.kb@gmail.com
EMAIL: Ukb696354@email. Com🖊️🖊️BAUCHI HAUSA WRITER'S ASSOCIATION🖊️🖊️
( BAHWA 📝)_(Matattarar zaƙaƙurai, haziƙai, fasihai, mashahurai, kuma sanannun marubuta)👌🏻
Asssalamu Alaikum.barkan mu da yau?
yaya ruwa da masassara da ake fama da ita,
Allah ya bamu lafiyaGaisuwa ban girma ga :
Maman mu Salihaa Abubakar Abdullahi zaria,
Sumayya Abdulkadeer Takori
Haruna Admin beneficial writer'sSurayya Dee ( halin yau )
Gidan ikoo
.
Ummu Asgarr
Real mai dambuuDa da duk masu bibiyata a whatsapp groups da wattpad.
5️⃣1️⃣
Ka taimaken duk cikin waɗanda nake harka dasu kai kaɗai ne kake gamsar dani,
Kai hakuri kar ka datse alakar nan tamu don zan shiga matsanaicin hali, ba zan iya rayuwa ba kai ba,Ya ya kake son nayi idan ba kai a rayuwata??
" Tare aka haifo mu dake da zaki ce baxa ki iya rayuwa ba niba sannu
" DOLPHIN" ko nace tattabaro ko "AYU"
To kinsan dama maleji nake dake,
Na samu yar gayu yar kwalisa wacce bata barin kaxanta a jikinta,
amma ke kullum sai ance miki kiyi shaving,Ta kara makalkale muryaa
Zan gyara To." To bari na duba don Allah ki barni aiki nake yi
Kyaat ya kashe wayarita damuwarta da baban daddy sai dai yayi ta moranta amma sisi baya bata ga shi dan gargajiyA ne bai iya ROMANCE sosai ba .
T.J kuma da yake dan Bariki ne salo salo na jan hankali ba wanda bai iyaba,
Ga sake kudi
" tab wallahi baxan yi kasa a gwiwa ba gani take ko zata tafi tsirara sai ta mallake shi yadda bazai iyaa rabuwa da ita ba sai,.tai kwafa tace da ni kake zancen sai na nuna maka nafi namijin AYU mannewa tunda shi matar tana haihuwa yake barin jikin nata,
Laweexa( maman. Daddy ) an sau baki ana ta yiwa mutane kaxafi da sharri.Zaune take ita da Bello a falo suna abinda suka saba na Gurmi,
" Uwar dakina yaushe zaki shiga wajen Amaryan ne ?Nifa inason na ga kin kulla alaka da Aunyty Zubaidaa, ba don komai ba don ki konawa Unaixa rai;
Ko da yake na tuna kince sai maman Auwal ta dawo.
Kai na fasa anjima zamu je gwanda na fara saninta tukunna idan yaso daga baya na gabatar mata da maman Auwal din,
Ehh in dai zaki to sai dai yanzu saboda don naji ance zuwa yamma yaya kasimu zai dawoo,
Eh toh bari na kirawo Mubaraka taxo mu tafi,
Ina son ta shiga jikinta
Bello yace ai kuwa zata samu Alheri sosai don indai zai gadon ubanta kam ba sauki,
Sai dai naji indo tana cewa wai taga tana son ta na yiwa unaiza mutunci,Kaiii!!!! Bello wani irin mutunci????
Kinsan wai bata da lafiya daga zuwanta har ta fara girki da wankan yara,Durun uwata inji matsoraci!!!!
Girki ??? Wankan yara????
Lalle unaixa sheɗaniya ce kalan nata salon kenan??
Bello ya zabura uwar dakina naji indo na cewa wai ciki ne da ita .......
" Laahaaaila ha ilallahu....
Bello lalle unaiza makira ce,
Bello ya cafe "" babba ma kuwa.
Ke dai ki ja mata kunne idan kin shiga,
Ki mata karatun sosai yadda zata gane,
Kar ki mantaa ki shigar dani, ki ɗan kukkushe musaa don naga tana wani bashi mutunci da martaba ta musamman,
" Kar kaji komai Bello, har sai ka fada ***YO BANZA MA TURURUWA TAI DAKO BALLE DAKON KAYAN AUREN 'YARTA*
Sha kuruminka ɗan kanina,
daukon mayafi a daki.
Ta isko mu chan,
Beebalo ce ta mikawa maman unaixa abincin su a babban warmer don tace har yanxu bata tantance mutanen gidan ba,
Ta sameta tana haɗa ORS
Sannunku da aiki
YOU ARE READING
MATAN QUATER'S
ActionZAMA NE IRIN NA YAN BARIKI, MATA SUBAR GIDAJEN SU, BA WANKA BARE WANKI SAI GULMA DA SA IDO.