🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘
MATAN QUATERS✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
Kulsum Bappah Azare
Ummu imanFollow me on wattpad
@kulsumbappa facebook: @ukb696354.kb@gmail.com
Gmail Add @ ukb696354@gmail. Com🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻0⃣4⃣
Washe gari UNAIZA ta fito kamar wata sabuwar Amarya shar da ita,
Ita da umaima kaya iri daya suke sawa sanda sukayi shiga kala uku,
Kuma ko wane kaya suka saka yana amsar su,Alhamdulillah taro ya watse lafiya klau,
Anci ansha an gyatse yan uwa sun nuna bajintar su,
Gari na wayewa kuwa aka hau aikin raguna,
UNAIZA da Aunty harira kuma suna daki suna fidda kayayyakin da ta samu,
QASEEM ya shigo ''tab ''Aunty wannan kaya kamar shago,''''Wallahi kuwa
QASEEMU gaskiya yan biyun nan sun zo da goshi,Gaskiya kam,.
Ai idan haka haihuwar yan biyun take sai ayita yi ai,UNAIZA ''cabdi jam! saboda ba kai kake wahala ba ko?
Hmmm
Aunty harirah ta kauce ta basu wuri''Ina chinchin din yan wajen aikin mu da makwabtan ki,
ta miki ta dauko a saman sip dinta tace gasu anan,
Yauwa inaga zaki karawa UBAIDA
Sai na oga na,Naga an fara suyar nama ko?
Eh
dauko abu ki debo sai a kulla musu,
Ina ma ace inada mota tawa ta kaina!da sai kayi mi ?
Da na ogana,
da na UBAIDA a kwanon SAMIRA za'a zuba musuKamar yau ne ai,QIBA GA MAI TUWON DUWAWU .
ko?
Insha Allah,
Allah ya tababatar
Amin,Ya dauko leda LADI HAYANIYA, ( VIVA BAG) ya zuba ya mata sallama tare da bar mata kudin cefane,
Kamar kullum ya zagaya sassan yayunshi yayi musu sallama,Babanshi da innar shi sukai ta sa mishi Albarka,
Da Alkawarin nan da sati biyu zai dawo,
~~~~~~~~~~~~~
Isar wuri yayi,
Ya samu UBAIDA ta dawo daga wurin aiki ya mika mata kayan,
tai ta godia da fatan Allah ya raya KHALID da KHALIDA,yace mata ina lado?
Na aike shi bakin titi,
Zai maka wani abun ne?.
a'a kawai inason ya mika min wannan kayan sunan makota ne,Owk to zan turo shi idan ya dawo
'' lado Almajiri yau kaine a gidan nan''
eh ni ne,
dama makocin kune yace a kawo muku kayan suna matar shi ce ta haihu har anyi suna,To Allah ya raya,
Amma uwar dakin ka bata san kazo ba ko?Wacce kenan?
Kana da uwar dakin da ta wuce UBAIDA ne?
''eh da saninta hasalima ita tabani da hannunta ma tace na kawo miki''Kai lado banda karya,
Karyar mi zan miki,ai ita da kike gani bata da damuwa,
kowa nata ne,Sai dai idan ta lura mutum ba irin tsarinta bane to ba zatai mu'a mala dashi ba takan futa batun shi,
Eh da yake uwar dakin kane ai dole bazaka ga laifinta ba,Maman daddy nidai nasan maman hanifa mutuniyar kirki ce ita kawai bata da shiga sharo ba shanu ne,
To don ubanka wa yake shiga sharu ba shanun?
YOU ARE READING
MATAN QUATER'S
ActionZAMA NE IRIN NA YAN BARIKI, MATA SUBAR GIDAJEN SU, BA WANKA BARE WANKI SAI GULMA DA SA IDO.