🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘
MATAN QUATERS
✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
Kulsum Bappah Azare
Ummu imanFollow me on wattpad
@kulsumbappa facebook: @ukb696354.kb@gmail.com
Gmail Add @ ukb696354@gmail. Com🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻بسم الله الرحمن الرحيم
الجنون الفنون
HAUKA DANGI DANGI CE!
1⃣5⃣
Tayi Alkawarin indai akan yara ne kala bazata ce mai ba
Ta kamo umaiman ta rarrashe ta kiyi hakuri uwata ko,Mama dama maman da naje gidanta dazu nayi wasa a gidanta tace zata samu a makaranta ni da hanifa,
Kai umaima da gaske?
Eh mama kima tambayeta kiji,To.
CHINYERE ta warke sumul da kanta tayi waya da T.J take sanar dashi zata wuce. School kawai yazo ya mai data,
''Yace ta bari sai yamma idan ya taso daga aiki
Ta amince da hakan
Gata nan ka dudduba ka gani inaga akwai manual dinta a ciki,
Eh gasu nan ranka yadade ,Nagode nagode Allah ya biya Allah ya raya maka zuriarka ya musu Albarka!
Ya jikan mahaifanka yasa Aljannar fiddausi ce makomar su,
Amin QASEEM ina jin dadin Addu'ar nan
Amma ranka ya dade wani hanzari ba gudu ba inaga ya kamata ace muyi rubutu akai domin samun shaida,
Haba QASEEMU wani irin magana kake yi ne?
Kamar ban yarda da kai ba kenan idann akayi rubutu,
''a'a oga ba haka bane kasan Allah da kanshi Alkur'ani yayi umurnin da ayi hakan a cikin suratul Bakara aya ta dari biyu da tamanin da biyu wacce tafi kowacce aya girma a cikin littafi mai tsarki,
Ayar ta nuna mana yadda idan aka karbi bashi za'ayi rubutu da kuma shaidu,
to kaga kuwa muma ranka ya dade abinda ya kamata muyi kenan mu bi umurnin Allahu subhanahu wa ta'ala''Eh toh ba don ban yarda dakai bane zan sa hanu ba sai don bin umurni na mahaliccin mu,
Yanzu ka bari idan muka sauka sallar azahar sai liman ya zama mana shaida ,
Yauwa ranka ya dade na gode
Ya dai yaron yana zuwa center ko?
Eh ai gani nake kamar ya fini zakuwa ma da wannan harkar,
Allah ya sa mu dace,Amin
ranka ya dade Idan an yi min izini zan koma offishi nah,Yayi murmushi an baka izinin,
~~~~~~~~~~~~~~
Aunty MUbaraka zaki rakani amma ko?
Maaman daddy tace'' a mizai hana?
Anyi zaman arziki,
ai inaga ya kamata kina shigo mana hutun karshen mako saboda ai kin zama yar gida,Mubaraka kuwa shiyasa tayi aikinta da wuri plan suka hada da CHINYERE akan ta tambaya mata Auntyn nata
,
Suka kalli juna sukai murmushiSun shirya kamar kullum mubaraka ta faki idon Auntynta ta tsiyayi tsumi ta shanye ba dadi kam amma haka tasha
Suka kimtsa
Suna jiran isowar T.J
Oh Aunty na manta ban fada miki ba dazu F.C.E.T sun turo min da sakon naje na samu Addimission amma wai remedial suka bani,
''Eh ai kin samu,
Tunda takardunki basuyi kyau ba sai ki mayar da hankali anan din,
ta wani yatsina fuska
'' to Aunty ''
YOU ARE READING
MATAN QUATER'S
ActionZAMA NE IRIN NA YAN BARIKI, MATA SUBAR GIDAJEN SU, BA WANKA BARE WANKI SAI GULMA DA SA IDO.