🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘
MATAN QUATERS
✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
Kulsum Bappah Azare
Ummu imanFollow me on wattpad
@kulsumbappa facebook: @ukb696354.kb@gmail.com
Gmail Add @ ukb696354@gmail. Com🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻بسم الله الرحمن الرحيم
ان الطيور على اشكالها تقع
TSUNTSUN DA YAJA RUWA SHI RUWA KAN DOKA!1⃣4⃣
Gari na wayewa ALQASEEM ya bawa MUSA kudi yaje ya sayo katifah wa BELLO,
Ba tare da bata lokaci ba ya amsa ya tafi, da niyyar idan ya gama da center zai shiga kasuwar ya sayo,ASSALAMU ALAIKUM
Wa'alaikumus' salam warahamatullahi ta'ala wa barkatuhu,
''Oh maman hanifa shigo mana''
Ta samu gefe inda aka shimfida ledar tsakar daki ta zauna kan sallaya tunda har yanzu basu yi kujeru ba,
'' dama yanzu kuwa nake shirin aika umaima wurinki,
Inna ce tayo mana aiken kayan miya su tsintsiya,To babansu ya dawo kenan?
Eh shigowar dare yayi don dab da sallar isha'e suka iso,
Suka gaisa a mutunce,
daga nan UBAIDA ta ja numfashi ta fesar dama UNAIZA nazo ne akan maganar da kika samen rannan
Bance miki komai bane saboda naga ranki a bace yake,Kuma abinda kika yin yamun dai dai saboda da ki boye abinda ke damunki ki kullacen gwanda da kika sanar min kinga za'a san inda bakin zaren yake,
Zancen yara da kika ce ance kina basu abincin ku na talakawa ban san dashi ba hasalima ni duk unguwar nan bani da abokiyar zance
,
Saboda tunda na fahimci halinsu na zame jiki na daga garesu Alhamdulillah ba Alfahari ba na tashi a babban gida da duk wani abu da zan gani bazai zama min sabo ba
Musamman idan aka ga kana da kyakkyawar fahimta da mutum sai ya zama abin tsurku a tsakani .duk yadda za'ayi a hada ka da mutum shi za'ayiUNAIZA ke bakuwa ce a unguwar nan tun dawowar ki bazan boye miki ba maigidana yace na sanar dake halin MATAN QUATER'S din nan,
Nace mishi ba'a haka idan naje na fada mata halinsu yazo basu mata ba mi nazama kenan?UNAIZA taci gaba da saurarenta lalle abinda take fada mata gaskiya ne itama ta rasa dalinlin da har ta amince da maman daddy
Tabbas dai dai da rana daya maman hanifa bata taba kawo sukar su maman daddy da yan kungiyar su ba,
Amma su kullum basu da abinyi sai kushe ta
Hmmmmm
Ba komai maman hanipah ya wuce kuma idan kinji zafi kiyi hakuri,
ana haka sai ga Bello ya fito daga tsakar gida yana wani cin kanwa
Wai nikam Ina abin karyawa ta ne?Yana daki baka gani a kwano mai murfi ba?
eh nagani amma ai sauran wani ne'ni kuwa kinsan ko mama da ta haife ni bana cin sauranta balle kuma wani kanin bayana musa,
ah toh MUSA dai kasan ba yaro bane balle kace baka son sauran abinda ya jagwalgwala,
To nidai ki tashi ki nema min abinda zanci
Eyyeh!!!
Allah yasa kar kaci wancan din
YOU ARE READING
MATAN QUATER'S
ActionZAMA NE IRIN NA YAN BARIKI, MATA SUBAR GIDAJEN SU, BA WANKA BARE WANKI SAI GULMA DA SA IDO.