🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️
MATAN KWATASKulsum Bappah
Azare
Ummu imanKu bini a shafi na:
Wattpad @kulsumbappa
Facebook: @ kulsum Baffah
Gmail:ukb696354.kb@gmail.com
EMAIL: Ukb696354@email. Com🖊️🖊️BAUCHI HAUSA WRITER'S ASSOCIATION🖊️🖊️
( BAHWA 📝)_(Matattarar zaƙaƙurai, haziƙai, fasihai, mashahurai, kuma sanannun marubuta)👌🏻
4️⃣8️⃣
Isa sulaiman ne zaune gaban Alh sadau suna jiran isowar Lectureeern su shiru shiru,
Alh sadau ya gaji da shirunn ya kira shi a waya har yayi kusan katsewa sannan ya dauka,
" Ranka ya dade don Allah amin afuwa mata tace bata ji dadi ba muka tai asibiti,
Allah bata lafiya!
Amma ka tuntubi yaron kuwa?" Ehh to na kira mahaifin yaron ya nunamin sun fi son ya cigaba da karatun a nan danfodio, kuma sunce na kara mika godi'arsu a gareka;
Don har nace musu ma ya kamata su zo da kansu ma suyi maka godia,
Yayi ta maganganu wanda in ba mutum yasan TA YAU da HALIN YAU ba bazai gane ba,Beeba ta numfasa tace ikon Allah haka rayuwar mu ta koma
RASHIN GASKIYA
CIN AMANA
HAINCI
UWA UBA FUSKA BIYU
Marassa gaskiya sukan shiga rigar arxiki da mutunci su yita cin amana da ha'inci ,
wanda ba kowa ke gane wa ba sai mai tsananin wayo da basira saboda tsabar yadda suka iya bad-da kama duniya takan dauka cewa su mutanen kirki ne na gari ne........
Alh sadau ya amsa da cewa" FUSKAR AKUYA CE DA FATAR KURAAminu yace haka zamanin yazo, kuma ma ranka ya dade anfi yiwa masu kudi irin wannan abun ayi ta mishi dadin baki akan fuskar shi amma ta bayan shi kuwa ana cin amanar shi
Alh sadau ya juya wajen
Isa miko min takardunka,
Akwai passport a ciki?Ranka ya dade bani da passport,
To hungo kaje ka dauka, amma dan dakata bari na kira kanina IMMIGRATION ne ya fada mana kalan backround din da suke amfani dashi,
Bayan sun gaisa da tambayar iyali
" Ina son kazo zuwa gobe da safe kafin ka wuce office kazo ka karbi fasfo ka nema mana VISA sannan kuma wani irin backround kuke bukata??.
To sai kazo.
Isa zuwa yamma nake son ka kawo min in sha Allahu nan da sati biyu nake son a gama shirye shirye, ka bar kasan,
Banji dadin yadda ka jefa rayuwarka cikin garari ba,
kuma ina son naja maka kunne ka kiyaye,
Ka zama mai rungumar kaddara a duk yanayin da ka tsinci kanka a ciki,
Ba hujja bace kace bacin rai ne ya maka jagoranci ya sauya maka rayuwa ba, ka kiyaye ka kiyaye jefa kanka ga halaka da sabawa ubangiji babu turban da zai kaika sai turban DA NA SANI DA NADAMA,Ya juya kan Aminu kai kuma nagode bisa hallacin da kayi mini don hallaci ne wannan idan wani ne yadda rayuwa ta sauya da kai za'a hadu a gari ana yamuɗiɗi dani ,
Aminu ya nisa yace"
Alh bani daga cikin mutane masu manta Alheri,Nan nazo bani da kudin da zan zana WAEC ka taimaka mani baka tsaya anan ba sanda ka hada min da kudin JAMB ka cigaba da tallafa min har na kai ga cimma gaci
To,
Ta yaya zanji abu na faru wa da kai nayi shiru?ai sai inda karfina ya kare in sha Allahu,
Sukai mai godia suka mike.
Bilkisu ce zaune tana ma wafeeya mita da korafi kanta ya dameta da ciwo ga rashin bacci idan gari ya waye kamar kanta zai tsince, su kuma lokacin zasu koma suyi ta barcin su,
YOU ARE READING
MATAN QUATER'S
ActionZAMA NE IRIN NA YAN BARIKI, MATA SUBAR GIDAJEN SU, BA WANKA BARE WANKI SAI GULMA DA SA IDO.