Episode nine
Hlw sorry for late update so money events happens
Suna cikin labarine raheena ke cewa"abbah zantafi na samma yaya khairat"abbah yace"Allah sarki baki gajiya sai kin dawo"
Straight part dinsu khairat ta wuce tana shiga tayi koh sa'a suna zaune pallow suna kallon film din Hausa husna ko huzna suke kallo film yayi dadi sosai saiga raheena tashigo tayi sallama da yar kwaikwan muryarta wadda kamar tana rera waka tace
"Sallamu alaykum yaya khairat dama chocolate na kawo maki naki abba yasiya mun karba"Tana wani yatsinar fuska kamar wadda taga kashi tasa hannu takarba Asmau ce tai magana tace
"Ke maza kibata kayanta shegiya mizakiyi da kayan wadda ar manya kinkasan ma komi nene kuba chocolate dinbane kila ma halaka ki takeso bakar manya annuba tunda kinkazu gidan nan kinkazam masifa garemu " takama kunnen ta tana janshi tana zaginta tana jadawa da dunguranta a goshi
Dai dai da zuwan general yamaza ya fizgeta a hannunta daga rikon datai mata yafara cewa
"Haba asmau wai meyasa kike abu kamar ba musulma kamar jahila ita wannan karaman yarinyar metasani me laifinya donta dauko chocolate tabata ganin tai yar uwartace "tace
"Dakata malam karkasake kakara cemun ba musulma ba jahila sannin kankane a adinnin musulunci nake kuma zancen jahila kai kasan niba jahilace ba kaga malam wlh wannan annubar dakakawo gidanka duk ita ke haddasa fadan da'ake duba fa ka gani ynxu akanta mahaifiyarka takusa tsinema "yace
"Keeeh kada kikuskura kuda wass kikara cemata annuba wai ko kinada hankali koh kinsan koh matsayin annuba koh kike kiranta akan kawae laifinda ba ita ta aikataba kuma xancem hajia dakike waye sila inba keba zaki daurawa karamar yarinya kuma wlh zan gindaya maki sharadi daga yau sai yau kika kara taban man diya wlh sai ranki yabe naga yamaki"
Tayi gudaaa "ayyyeriiiiriiiriiiii ahayyee nanayeee lalle alhaji sai yau nafahimceka ashe diyar karuwarka ce kaimata ciki shiyasa kake sonta haka habaa ayau nagane shine kazu kake tamana dadin baki kadai ji kunya wlh ace kafifita diyar zina akan diyanka na sunna"
Girgiza kai yayi yafice yaja hannun raheena suka fice idan yabiyeta tohh sai yakai mata duka kubanxa ga yayansa baison sudinga sa'insa gabansu. Yana fita yaduka ya share mata guntun hawayenta
yace "daughter ta karki damu ki manta komai kinji karki gayawa maminki kinjiya "
Ta girgiza kai yace"when koke fa wuce gida "
Tawuce sannan yayi tsaye yana kallonta tana basa tausayi Sosai yadai wuce nasa bangarensa..Bayan shekara takwas
Primary five
Duka zaune suke ba abunda suke illa exams ta English kowa yasa kai rubutu dai take ajin tsit yake wata yarinya nagani Wanda saida idona yajuya sau uku sannan yadawo dai dai yawo na dilala akasa saboda, hasken fuskar ta da hasken fatarta kyakkyawa ce sosai zaune take tsinake ta dukufa sai answering questions take cikin kwanciyar hankali tamaida hankalinta man exams peppersCan nakai dubana ga wasu yara guda biyu dayar tayi zaune ba abunda take sai copying answers din dayar.teacher din class dinsu ta,lura ta hakan tace" keyyyy khairat anisa kuna satar amsa a aji koh tokufito ku zunan "
Suka fito (araina nace haba nida,ma nasan khairat ce)suna zuwa aunty din tace sukawo hannu ta dukeso itakoh anisa dama shegen tsoron bulala ne daita tace
"Aunty please karki dukeni allah banida laifi khairat ce tace mun saina bata idan ban bataba wai saita sa dan sandar gidansu ya zaneni shiyasa nabata tae copying badan nasuba" auntyn tace
"O.m.g khairat waike meyasa bakijin magana ne bayan hakan kullum ke kullum kece matsalar ga surutu,ga neman fada gaki takkwala bakida kokari kokari sabida haka akai tamaki repyting da yanzu kinkai j.s.s 1 gaskiya halinku ya bambamta keda kanwarki inda kinada halinta da kinji dadi ita kinga tanada kokari,bata da surutu cikin class,batada fada, meyasa halinku badaiba kicanza hali"
Tunda tafara ba abunda khairat keyi sai hararenta tana murgudar mata baki itadai duniya ta tsani khairat tunda tazu gidan ba'a ta kwace mata ubanta da komi ta tsaneta duk itace sanadiyar komi school kowa yafi sonta (duk a ranta take magana )
Auntyn takatsa mata tsawa tace mata tai waje tayi kneel down under soon raheena ce dama.tagama exams tafito tana ba auntyn hakuri akan don allah tae mata hakuri ta kyaleta auntyn dai ta yarda saboda kirkin datake da raheena tae ma khairat bulala uku ta kyaleta.......
To be continue
Zarah basheer
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...