AMEERATU RAYHANA

189 6 1
                                    

************************************* £Pisod€ fift€€ tr£€ *

** {53}**

************************************



¢0ntinu€£°**

Dasauri waheeb yadauko ruwa aka yayyafa mata sannan tatashi dakyar dayake part din ra'uf aka shigar daita mutane nacan na mamakin meke faruwa haka Bayan tafarfa dune sannan ra'uf yace mata "zata iya tashi" tace "eyh" yace toh tadaure yanzu bazancen meyafaru za'ai ba sai anjuma idan kowa yawatse za'ai zancen abunda yafaru harhakan takai yanzu kidaure muje ayanka cake sabodah jama'a dasuka hallara wajen"

Dakyar taiya tashi wurin ahankali king ra'uf narike daita sannan suka tafi wurin jama'a king ra'uf yace "uhmm don alh kuyi hakuri da abunda kuka gani za'acigaba"

Akazu wurin yanka cake kowa na clapping ana happy birthday to you happy birthday to you happy birthday happy birthday happy birthday to you tayanka cake akace yehhhh tadiba taba abee dinta a baki shima yasamata taba suhfa taba batoola taba shuraim grannies dinta gabadaya Anata dubin waheeb ba'agansa ba ashe yana can part dinsa yana kuka yana hawaye yana shaye shayensa sabodah abunda yafaro da princess dinsa yai mata nushi baisaniba shiga yake ikirarin duk wanda yayi hurting dinta shikansa sai ya ramamata da kuma yanda yagansu tareda raheem dazu abun na Kuna masa rai sosai da sosai daga nan har barci yadaukesa yana cikin kukan da shaye shayensa da tunani

sannan daga nan kowa yaci abinci yakushi sosai sai king ra'uf yataso yayi gyaran murya yace "uhmm ayanzu ne ni Zanbata gift dinta don haka kowa yataso muje waje yakulle mata ido dafarin kyalle kowa yafito yabata mukullen mota hadadda tarike sannan yabude mata ido tana ganin motar tai maza tayi hugging dinsa tace" wowww thanks so much abee na"yayi dariya yace "Humm bakomai" kowa Nata tafi a gaskiya motar tahadu iya haduwa wow kuni Dana ganta sai danayi wow pink ce favorite color dinta.

Ga pics dinta motar daya bata



Bayan nan dai aka gama komai kowa yawatse aka kwashe komai shima raheem yayi tafiyarsa da Dana sanin abunda sukayi amma yayi promise a Kansa he will makeup for everything familyn akazu duka aka taru palorn ba'aga waheeb ba Koda mishaal taje haryayi barci tagansa da kwalaben giya tasa a shara ta kwantar dashi agadonsa ga warin giya haka gyara dakin tagyara wurin daya jimu tawuce tace yayi barci sai ra'uf yace ma ita Rayhana tayi bayanin abunda yafaru.

Daganan tabada labarin duk abunda tasan yafaru kowa yayi tsaki king ra'uf yai mata fada yace "duk da nasan eyh you are carried away amma aike musulma ce karna sake Jin wani abu yafaru kamar hakan sannan shi waheeb Akan dan wannan abun zai ma fushi haka wani irin abune koh dai yana sonki ne toh dai koma menene kokuka sani sannan shi wannan raheem din da kuke soyayya lalle nasansa Yaron kirki ne sosai nasan babansa mutunen kwarai ne.

Sannan ai nasan abokin waheeb ne tunda Harnan suna zuwa inaganin tarbiyarsa domin sanda waheeb yayi shaye shaye shike kawosa nan yana hanasa lalle indai harshi yaki aura nayarda dari bisa dari " daga nan tana ta jindadi sosai da yanda har abee yayarda aka kaimata gifts dinda tassamu dakinta familyn gabadaya aka tsaya Anata labari banda mutum biyu waheeb nabarci sai mishaal da bakin ciki yakusa kashe ta tana planning kashe Rayhana.

Ansha fira sosai familyn sannan kowa yakuma masaukinsa domin barci dare yayi su Yan biyu wurin Rayhana suka kwana sunsha labari sai 2:00 suka kwanta

By zarah basheer

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now