EPISOD£
NIN£T€£
SEVEN*
** ((97)**
Continue
Sorry reader's nadade banyi updating ba exams karatu
Yatureta yace "uhti na ku gudu kafin suzo kogudu dama koh basu harbeni ba zanmutu nafison hakan dama "tanata kuka takasa tashi "tace "aheey bazan iya barinka nan ba " waheeb yace "raheem don allah kadaure kai namijine ku gudu kafin suzo da dukanmu mu rasa rayuwa yakamata ku rayu"
Raheem yaja hannunta sosai gudu suke sosai tana kukah har suka bace dajin nan waheeb allah yakarbi abunsa ya huta fuskata saidanayi kukah hmm
Su koh su bad da guns dinsu sukabi bayansu rayhana gudu suke sosai sosai rayhana tafadi tace "my Prince nagaji bazan iyaba "tana sheshheka ina goyata yayi abaya yacigaba da gudu sai gasu daidai wata katuwar korama sunkai karshe "
Sai gasu bad sun iskesu bad yayi daria yace "hhhh gudun ku yazo karshe nabanza kai kukamamunsu "
Inaa rayhana tafara kuka jikinta nabari ganin shikenan sunka masu kuma karshen su yazo raheem yayi adua yadaga hannunsa biyu yace "my princess kinyarda dani kin yarda da allah" tace "Eyh "yace "kinsan koh sun kamamu zamu wahala kuma sukashemu gwamma mufada inda ranmu mu rayu in allah yace kuma karshen rayuwar kenan shikenan"
Tayi adua yarike hannunta suka fada ruwa tsundum dum kakeji
Bad yamare dayan yaranyace "shashashu mekukeyi har suka fada yanzu yazamuyi da boss kodan zamuce mata ne sunzo guduwa muka karbesu muka jefa korama "
Bayan kwana biyu saiga su raheem da waheeb gefen wani kasa haka subiyu sume rikeda juna bayan kamar 1hour haka saiga wasu sunzo wucewa suka gansu dasauri mutanen suka dauko su gurin kauyene suka duba sukaga suna raye suka masa cikinsu ruwa suka fito amma basu tashiba aka daukosu aka kaisu gun wata mata kamar me maganin gargajia haka aka kaimatasu cikinsu daya yace
"Mahzuf wadannan dakike gani mungansu ne gefen korama yashe ruwa suncisu dagani matane damiji koh kanwarsa " tace "toh kutafi kubarminsu zanmasu magani "Suka fice kwana biyu sunkayi basu farkaba suna Kwance basusan inda sukeba kwanan nabiyu koh raheem ne amafarki yana ta tunu abunda yafaru can yafarka wurgit dafadin my princesssssssss
Yanata dube dube matar tafito daga daki jin ihunsa yakalle jikinsa yaga bakayansa bane yaga wani magani agoshinsa sannan yagansa wani gun da besaniba.
Matar da ake kira mahzuf takallesa tace "dana kwantarda hankalinka kana guri ingantacce "
Yatashi yana dube dube hankalinsa yatashi baiga rayhana ba tace "dana kwantarda hankalinka matarka nanan lapia tana daki bata farfadoba"
Sannan hankalinsa yakwanta yace "Baba ina ne nan wane kasace nan" tace "dana kana cikin kasar itally ne cikin wani kauye mai suna limbes "
Yace "itally cabdi allah nagodema ya allah dakakaremu harmuke raye yanzu allah mugodema "
Yaje kusada rayhana yakafeta da ido jiran tashinta kawai yake yakai 2hours sunata fira da matar yanabata labarin yanda akai har suka isa nan har takawo masa abinci da sha yaci basosai ba tajin jinama sa jin labarinsu suna hakanne rayhana tafarko dawani nishi sosai tanafadin sunan raheem yace "my princess princess ganinan ganinan kwantarda hankalinki muna raye " tana kallonsa tayi hugging dinsa sosai matar tabasu guri rayhana tanata kukah tanafadan "aheey yamutu yamutu raheem ya mutu yeeeehhh shikenan sanadiyata"
Yayi hugging dinta sosai yana shafar bayanta data tsagaita kukan yace "my princess wanda ya mutu yariga da ya mutu ba kuka yake bukata ba aduarki
Abunda yakeso kenan haka allah yahukunta kisama zuciyarki salama mukoma gida tun kafin mugunyar takitsa wani abun "Sannan tabari sai lokacin talura da inda suke takallesa da muryar shesshekar kuka tace "my Prince ina muke nan ne"
Nandai yabata labarin komai nan dai suka fita suka gaisa da mahzuf takalle waheeb tace "matarka mai kyau sosai god yabaku zaman lapia mai daurewa yakareku daga sharrin makiyanku"
Suka amsa da amin sai waheeb yace "baba bazamu taba mance abunda kikamana ba kincece rayuwarmu mungode sai dai munaso zamu wuce "
Tace "a'a bayanzu ba sai nanda kwana biyu kudaure mana dole sai kun ida shan maganinku "Bayanda ya iya suka yarda yen kauyen sunada kirki sosai harda abintayya kala kala suke kaimasu harsu zauna suyita labari da raha har dai raheem da rayhana suka saba dasu sukaji damuwarsu tatafi kadan dayake mutanen garin ba musulmaine ba haka dai sunada kirki .
Sai mutanen bayan kwana guda haka sukazo dakaya haka irin nasu na tradition na maza da mata masu kyau dayan yace "kukarba bakinmu kunsan muna jidaku wannan kayan na al'adarmu ne hakan da dare za'ataru aita raye raye da nishadi kala kala "
Sai suka yarda suka amsa bayan da daddare haka wasu yen mata sukazo shirya rayhana maza kuma raheem ganin bazasu iya sakayan ba.namanta banfadamaku ba suna Arab launguage ne
Yen matan nadaki suke cemata "gskiya kunyi dace ga juna dukanku kyau ne daku inama musami namiji irinsa"tadai masu smiling
Suka gyareta kuzo kuga kyau tayi kyau sosai dakayan suna fitowa tare mazan sunfito da raheem en matan rayhana kuzo kuga kyau sunyi kyau sosai kayan sun fi mata kyau da dama kauyen allah yasa suna rufe jikinsu
.Suna fitowa yakafe ta da idu har saida taji kunya dama yasaba cikin wadanda sukazo yen mazan nata kallonta sosai gogan bai lura ba sai lokacin yasa hannu ya taba masu ido yace masu "kunga alhazzai kudaina kallon min mata banason ana kallon man ita maza allah akanta konace akan kallon dakuke mata sai na bata maku ehen
Sukayi dariya "sukace karka damu bazamu sakeba wannan kishinaka haka kodan bazamu ga laifinka ba wannan zukekiyar kyakkyawar hallita "
Yakara watsa masu wani mugun kallonda saida hantar cikinsu takada ganin bada wasafa yakeba sannan suka kama kansu
Sannan suka fice tare wasan cikin kauyen garin dik an aza kujeru an zazzauna yen mata da maza ganin yanda aka kallar mai his princess itama tasoma jin jealous ganin yanda yen matan kauyan kekallansa ai sai yakamo hannunta yace zai zauna da matarsa suka zauna tare
By zarah basheer
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...