AMEERARU RAYHANA

237 13 1
                                    

•••••••••••••••••••••••••••••
PISOD£ THIRT¥ {30}••••••••••••••••
•••••••••••••••••••••••••••

°C0NTINU€***
••••••••••••••••••
**************

♥♥♥♥♥♣♣♣♣♣♣♥♥♥

Suna shiga office dinsa yace suzauna yafara cewa "heyy you all mekuke nufi ne dazaku zunan kuna fada nan ba makarantar yan farauta bane idan fada zakuyi kuje can kuyi sa awaje sannan this is the last warning duk wannan takara faruwa sai nabaku suspension dukan ku ku kowuce kubarman office"

Sukace yesss sir tare sorry suna fitowa khairat tahararesu kowa yai harkar gabansa .

Su raheena suka wuce hostel suna shiga kenan raheena sai hswaye take zattausai suna bata hakuri tace"kun sanme nifaba kome kemin zafi ba irin yadda take cemun shegiya ,tsintacciya,diyar karuwai yar mayu wannan kala man nabata mun rai sosai tunda nstaso cikin wahala iyayena basa suna suka yardani atiti "

Suma harda kwalarsu
Ainau tace. "Sorry besty nasan kina hurt sosai amma kisan abu guda daya shine bafa cewar ehh lalle ne mamarki yardaki tayi ba kuma koh hakane bakisani ba sannan gaddara na kan kowa nifa gani cewar insha'allahu dadalili ne ba insha'allahu tahanyar aure aka haifeki kuma aduk inda suke suna cikin damuwa sosai kuma duk inda suke kediyar babban gidace allah yanuna maki so aina umarki wadda tamutu tace aka tsinceki" raheena tace

"Ehh tagaya mun cewar anan dubai ne wata mata tabarwa abbana ni ina jinjira akan cewar yarike matani zata dan je femele toilet tadawo a airpot tunda tatafi baikara ganin taba ankaita bidan ta ko ina bayanda ya iya dole yazu dani tunda zai iya rasa flight sai (rearders namanta fa bangaya maku ba ita rayhana dama tanada wanj zuben a hannunta wanda tuntana yar jinjira abbantaa dashhi yaganta dashi sorry) kuma wannan zuben dakuka gani na diamond run ina jinjira nake tareda shi adan karamin yatsana kuma baitaba man yawa ba .shikadai ne prob nasamu iyayena sai kuma mafarkin dakukeji inayi kullum nawani mutune akwance baida lapia kullum sai anmasa komai sgi wannan basan me mafarkin kenufi ba "

Ainau da claudia suka kalle juna sukace "ehen kinji ma ai kibar damun kanki nina cemuki duk yanda akai akwai makarkashiya awannan al amarin kibarwa allah komai zai fallasa komai da ikonsa kicigaba da adua kisan allah maji rokon bayinsa ne"

Daga nan dae sukayi dan tadi duk da hakan damuwar raheem nanan cikin ranta fal .

ABAGAREN RAHEEM
•••••••••••••• •••••••••••

Bayan ankai sane sai wadanda suka kawosa suka cemaaa doc suntafi amma ga wallet dinsa suka gani dakuma wayarsa suka tafiyarsu shikuma doc yana zuwa office dinsa yabude wallet din yana budewa ajikin wallet din yaga photon raheena aciki yabude pics dinta ne duka ciki can sai yaga wata number sai ya dauka yakira awaysrsa..tashiga koh tafara ringing

Bangaren koh raheena tana gama ishai tana adua kenan taji ringing dasauri harda jindadinta ta'aza raheem ne saita ga sabon number ne ai tadanna tace hello dayan bangaren doc din yace hello "miss please kizu accident ne yafaro " gabanta yai mugun faduwa sosai tace "doc doc menene wayayi accident" yace "uhmm sunansa raaheem wasu mutane suka kawosa yanana kwance shine suka ban wallet dinsa. Hannunta haryafara makyarkyata jijinta mahaka

Tace "wane hos hos hos pi pi ppitall "yace " anan Emirates hospital room 126"ai ina kubari batae yagama ba yakatse wayar gurin sauri tamance koh daukan gyale batae dauka takalmi tasa bata masan tasa bambam ba gashi daga ita sai kayan barci abunda yarufa mata asiri shine rigar sanyin jikinta da sai fullarta kuddi kawae tadauka.

Au ainau tambayarta suke meyafaru amma ina batakansu takeyiba tana tana fita tahau taxi tace yayi sauri yakaita Emirates hospital aikau basufi 1hrs ba sai gasu a hospital din tabasa kudinsa wurin sauri koh rufe kofar batae ba saida shi yarufe .

Tana shiga taje bidar room 126 sai gashi tagani amma doc atsaye yake wurin yana ganinta yasan itace yace tatafo office dinai suyi magana sannan tagansa suna shiga doc yace "uhmm miss agasjiya zangaya maki watau akwai babban al amarin dayake damunsa ne sosai wanda idan baisamu ba adan kowane lokaci zai iya samun heart attack ya mutu idan bai samuba sannan miss tunda aka kawosa ba abunda yake fada abakinsa sai suna guda raheena raheena yana dont leave me cant live without you dukda koh ciwonsa daya keji yasamu raunuka akansa da kuma kafarsa da hannu"

Tace "doc am eager to see him can i see him "yace "yess u may .

By zarah basheer

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now