•••••••••••••••••••••••••••••
€pisod£ thirt££ fiv£ {35}*******
•••••••••••••••••••••••••••°C0ntinu€£****
**************
!!!!!!!!!!!!!!!!!!!Suna isa yadauko wani kyalle fari yakulle mata ido dashi yajata yabude mata ido tace "wowww" sai kawae flawers suka fara zubu mata red roses taji dadi sosai wurin anyi decorating dinsa sosai baloons ne kasa sai anyi decorating din wurin ansa I LOVE U SO MUCH MY PRECIOUS PRINCESS. Sai wasu mutane masu kidi zaddadi kiddin na romantic na masoya jan hannunta yayi sukaje ga wani
Sit guda biyu sai table tsaka angewa yesa da flawers masu kyau sai kansa sharpen ne sai wani 2 plates kulle da abinci kowane bangarensa sai cups glass guda biyu yadauki cups din yazuba mata shima yasa makansa suka bude abinci tare sunaci yace
"My precious princess did u like it" tace "yess so much tnc dis all cor me " yace
"Ehh mana aikin fi haka awajena domin
I never ever thought that I would
want to settle down, but baby, you
changed everything the moment I saw
you. I know I’m a better man now
that I have you in my life.
Honey, there is no other woman in the
world as awesome as you. I know I
am the luckiest man alive because
now I can call you mine.
When I wake up in the morning, it’s
you I think of. When I go to bed, it’s
still your image that I dream of. You
are always in my mind honey, simply
because you’re one of a kind. I love
you!
Every day with you is certainly a
better day than yesterday. How is it
that you keep on improving upon
Perfection? I love you honey!
It doesn’t bother us how many years
pass by, our love’s flight will always
fly high.Darling, you brighten my day with the
love that you bring to my life. At
night, the stars align to shine their
light on me and that is all because of
you, I love you!
I would rather be in your heart than in
your mind. For the mind can forget,
but the heart will always remember, I
love you so much!
Your sweet love is my inspiration, for
without you I just cannot imagine how
my life would be like. I am so happy
that God gave me someone as special
as you, I love you
♥♥♥♥♥♥ kamar yadda taurari ke yin
haske gamida kyalli a sararin samaniya. To haka
fuskanki take haske gami da kyalli a cikin
zuciyata.
ba zan iya rayuwa daidai da minti dayaba ba tare
da ke ba., saboda kece kadai a rayuwata ina
sonki. Ina kaunar ki gimbiya ta kece masoyiyata
ta hakika a cikin wan nan duniyar, ina sonki na
ne har abada.
ko alama ba zan iya mantawa da keba saboda
cigaba da kaunarki abune mara gushewa ina
sonkine fiye da yadda nake son kaina.
ina sonki ne fiye da yadda kike tunani ina sonki
san nan kuma a shirye nake da na mutu a kanki
bani da wani abuda zan tuna a koda yau she fiye
da ke.
kowane irin ma tsayi zan fuskanta a rayuwata
koyaya jama’a zasu tsaneni, yake zuman raina
koda me mutane zasu kirani. To kuwa zan kara
farashin soyayyata a gareki
zan cigaba da sonki. Kuma zan nuna miki
soyayyata a gareki tsarkakakkiya ce.
nayi imani cewa ”soyayyarmu ta hakikace” ba a
binda zai sanya in daina sonki har a bada komai
tsa nani komai wuya♥♥♥♥♥♥
,kece farin cikina hakika ba rayuwa gareni idan
bakya kusadani duk na damu yaxanyi da
rayuwata jinina ya riga ya gaurayu da naki Ilove
you my precious princess
My heart is guaranteed 100 % yours .
You are the single greatest source of
my joy. You are the sun of my life
and I revolve around you, you
nourish me, you give me life .
Gratitude is all I have to God for
giving you to me .
You are extraordinary, exquisite,
impressive , magical and I am so in
love with you.
You magically captivated my soul .
I have waited so long for the perfect
girl and my patience has finally
paid off .
You can do no wrong in my eyes .
You are perfect !
Getting to know you is the highlight
of my life .Tace"wow u dont know how happy i am ina cikin farin ciki sosai da kala manka my hubby am d lucky gurl to hv u
My heart is guaranteed 100 % yours .
You are the single greatest source of
my joy. You are the sun of my life
and I revolve around you, you
nourish me, you give me life .
Gratitude is all I have to God for
giving you to me .
You are extraordinary, exquisite,
impressive , magical and I am so in
love with you.
You magically captivated my soul .
I have waited so long for the perfect
girl and my patience has finally
paid off .
You can do no wrong in my eyes .
You are perfect !
Getting to know you is the highlight
of my life ..Yace "wow tnc ohh "
Wani zube naga yadauko cikin akwatinsa yasaka mata mai heart ansa r/r biyu ne da mai key r/r sai ansa wannan key din ake bude heart din yace " did u see dis ring kinga zuben nan inaso ne kirikesa amatsayin zuciya tace nabaki wannan dayan dakika gani sai ansashi ake budesa so please kikula dashi sosai my primcess" zuben diamond nema tsaddadde ne sosai " tave.
"Insha'allahu bazan sakaci dashoba"
Nandai sukasha firarsu ta masoya yadauketa yakaidata sai karfe 11:45 suka kai ya ajeta sukai bye yawuce tana shiga ina duk sunbuge barci suke sosai nan ta goge makeup dinta tasa kayan barci tabisu
Bye zarah basheer
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...