AMEERATU RAYHANA

96 5 1
                                    

************************************************************************

            €pisod sixt€€ Four
                           {64}

***********************************************************************

Yakoma Gidansu katone mansion Fadin yanda yake bata lokacine yana shiga yagaida ammi dinsa tace "son zunan zauna "yazauna tace "ina daughter ta tana tapia koh" yace "eyh" tanajansa tace"kai shikenan kamanta da amminka koh tunda kasamu diyata koh ance MA ana hakanan kaso diya Ka kyale uwarta " saiga halisa tazo tace "Ai ammi yanzu kwata kwata yamanta damu tunda yasamu wata kullum yana manne daita kullum koda yaushe kamar gum haba wanga irin so tunda nake ammi bantaba ganin so ba kamar wanda yakemata haba" sai ga Hassan Ashe yana daki yanajin su yazo yace

    "kunga kukyalesa mana ke fadima ta ai haka munkai soyayya dake koh soyyayr me bamuyi dakeba kekuma halisa yayi soyayya ai nida unmak haryanzu kina GAni munayi"

  Sai Sakai dariya Sakai ta tadinsu saiga khamis yazo yace "wace miyar ake kadawa bada khamis bah " Fadima tace "ai yanzu gaka koh saika zauna akada dakai koh"sukai ta firansu zasshawa yatashi yatafi dakinsa saboda gajiar yawonda sukayi yana  zuwa yafada wanka yafito yasaka kayan baccinsa singlet da yar karamar Riga Yayi dialing din number abokinsa abokin yadauka yace "dude how far ya jikinka haryau ba'a gantaba "Dayan bangaren yana tari yace "hmm inafa Jamal haryau wallahy Allah Jamal yanzu inaga nakusa mutuwa idan bangantaba wallahy koh na haukace haryau inanan ina bidar ta amma haryau ba labarinta wallahy"jamal yace "take heart My friend wallahy sai yanzu nagane yanda kakeji nagane so da naitama dariya amma gani Nima domin nima nafada
So wallahy kuma sosai yanzu haka ana batun aurenmu daita bro plsss kataimaka koda 1 event ne kazo kasan kaine babban Aminina idan bakazo bah bazanji dadi bah wallahy " sai Dayan bangaren yace "jamal sainagani insha'allahu zanyi trying kasan bana da lapia kusan kullum saina kwanta assibiti amma zankokarta " yace "thanks bro nagode Allah Yasa aganta yabayyana ta yakuma baka lapia"yace "ameen" yakatse Wayar Jamal yana hawaye yana tausaya wa abokinnasa matuka daganan yakwanta sai barci yakwashesa

By Zarah Basheer

   

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now