AMEERATU RAYHANA

124 5 0
                                    

EPISOD£

                    NIN£T€£

                                          £ight**

                    (98)

Continue

dik dan iskan da yakalleta sai yawatsa masa harara itakoh makalesa jiki takarayi aka fara wasanni kala kala iri iri na coulture dinsu anyi raye raye da nishadi kala kala daga nan  akace duk couples sufito suyi rawa sannan aka ma baki su raheem maraba dazuwa garinsu sannan ana gayyantansu da sufito suyi rawa raheem yace toh itakoh kunya yace mata kadan kadan

  "Haba my princess nasan halinki kitaso muje kinsan sun mana karamci bazasu ji dadi ba kitaso mutafi sannan tataso"

Sai kallonsu ake kyawawa ne nagaske sunyi too match toooo muchhhhh toooo much tooooo match anata masu tafi sanannan kida yafara duka couples nagarin suka tashi domin yin rawa  kidan kadan yake tafia kidan da dadi sosai suka fara rawa raheem ahankali suna rawa sai shaukin so ke kara shiga cikin jijiyoyinsu angama raye raye dance dance kowa yakoma gidajensa

  Suma suka koma gidan tsuhuwan hartayi barci suka zauna dakin databar masu yakureta da ido yasa hannunsa cikin nata yace "my princess kinga yanda destiny ke wasa damu  koh munsha bakar wuya anma gamu harynzu tare allah yariga da yahadamu don haka bamai iya rabamu rayuwata dataki tana makale ne dajuna "

Tace "hakane my prince hardai ni ashe duk wannan wahalan danasha makiran nanne no wonder tai hating dina so much that she cannot bare it untill she show me even little ohh dunia ina zakikaimu ne".

 
Sunyi hirarsu ta soyayya da dunia sosai suka gaji suka kwanta takwanta shimfidarta ya kwanta tasa .dasafe koh sunkayi shirin komawa dayake raheem yasan wani abokin mahaifinsa dake zama Italy so yasamu waya yakirasa dayake raheem sanda guns dinnan suka dauresu basu karbe wayiyinsu ba kuma daya duba aljihunsa da mamaki yaganta saidai batayi dole sim dinsa yacire ya ari waya yasa .yayi mamaki sosai dajin raheem ne yace yanzu baida ishasshen lokaci suna kauyen limbes yasa adaukosu yanason gobe sukoma dubai amma idan sunzo zaimasa bayanin komai yace toh shine harya aikoh so drivern yakira ya iso yana wuri kaza domin sai an hau wata gada tatafia kawaice sai daji can kasanta sannan acimma titi

  Dazasu tafi yen garin sunkayi bankwana dasu kuma sunji dadin su har sunacewa don allah sukara dawowa kar sumantasu sunyi suma godia sukai  masu rakiya zuwa wajen kauyen sukayi godia da irin tabarsu da akai  garin hakama sunma mahzuf godia itama sosai dayake kayan jikinsu suka maimaita dagasu sai su sunzo hawan gadan rayhana tace

  "My prince please i cant go am so scared wallhy bazan iya hawaba " yace  cikin wasa yana mata daria

"Ohhh my scared QUEEN drama hhh toh koh zan goyaki ki rofe idonki "

Tace toh tahaye har suka hau suka kawo titi sannan tabude yasauko ta yana nishin gajia sosai yana magana yana nishin gajia da wahala dole fa rayhana tai nauyi ga uwayen hipss dinta da boobs dole. Yace
"My princess you know wallhy you are sooo heavy wallhy cabdi nasha wahala fa kamar bayana zai kare "

Tace "wayyoh sannu sorry habibi na jaan nawa nikadai nawahalas dakai banji dadiba " yace "noo don't feel sad please now. is my duty ok for my princess taking care of you no need to feel bad for me am hapyy let's go their is the car white as uncle tahir describe it for me lets get in "

  Suna zuwa suka shiga drivern yagaidasu yaja motar cikin mota koh take feeling sad face take cewa "My princess am so worried worrying how my abhi would be feeling and rest wallhy nasan yanzu halinsu haryanzu atashe yake jinake kamar naje yau amma bazatayi ba bamuyi booking flight ba kuma bama da kuddin "

  Yashare hawayen dake dirara akan fuskanta yace "please please stop shading tears my princess you know how badly am feeling seeing  your tears raina kuna yake stop it please i promise you everything will be fine insha'allh idan munkoma zamu tona mata asiri daganan za'asata prison for the rest of her life daganan komai zai koma normal muyi aure inason kihaifamin yara kamarki masu kyau "

 

   Tace "ameen zanso hakan allah yasa komai yanda kace yadaidaita  .

Suka isa dayake akwai nisa sosai sunkayi 3 hours suna tafia suna isa yaimasu lale da matarsa da yaransa  wasu sunyi aure yanzu biyu ne namijine da mace namijin bazai wuce 17 years ba sai karama 10 years sunyi masu maraba sosai gidan katone dagani millionaire ne yanada kudi

  Bayan sunzauna ne aka kawo masu abintayya kala kala maids din gidan bayan sungaisa suka basu guri suci abinci suka diba rayhana tadiba dan kadan taci raheem yalura yaciko plate

  Yasa gabanta yana facing dinta yace "my princess wannan abinci fa ai ko jinjiri yaci bazai koshi ba bare ke babba haba matso zanbaki abaki sai kincishi"

Ta yakuna fuska tace "nidai my Prince  ka kyaleni ya isan bazan iya cin komai ba ina tunani "

Yasa yatsan sa kan lip dinta yace"shhhhh banson maganar kome kina nufin duk hidimar dasukai mana haka mubarmasu abinci haba kuma nace maki kidaina sa tinani zuciyanki duk da nasn dole amma kirage komai ai yakawo karshe gobe muna komawa komai zaikai karshe so open your mouth oya let me feed you love "

  Bayanda ta iya tabude yata samata har ankusa rabi taga ita kawai yake sama tadauki spoon tace masa "oyyaa my prince you too bude min bakin ka ko koh shikenan nikawai gaka bansan  ciwon kenan love dinaba kenan ba nabarka da yunwa ni akoshe bata yuyuwa so open your mouth"

Haka shima yabude tabasa yabata har takaro kadan suka kushi suka zaba juice tabasa yabata suka sha ruwa .

By zarah basheer

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now