AMEERATU RAYHANA

83 1 0
                                    

EPISOD£

                    NIN£T€£

                                          NIN£**

                    (99)

Continue

Bayan su idane saiga girl dinan mai 9 years  beautiful girl tace in English sabidha batajin Arab kuma kunsan yaren Italy dabanne koh shi abokin mahaifin raheem da hausa sukayi dayake bahaushe ne aiki yake Italy yasamu mata nan yayi aure yadawo zamansa gabadaya nan sai inyatashi suje nigeria visiting yen uwa dayake da president junaidu yasansa tun suna yara aminan juna ne sosai tace

"inaowniku" suka amsa rayhana tabude hannunta dayake tanada son yara tace "hey  Cutie come hear lil angel come let me hug me " tako zo dagudu  gun rayhana rayhana tace "cutie whats your name " tace "my name is isay " rayhana tace "woww what a nyc name as you "sai isay din tace "and you are so beautiful too "rayhana tace "thanks cutie"isay din takara da "you forgot about 1 thing " rayhana tace "ehen what's is it " tace " since i tell you my name  is your round sissie what's your name "

Rayhana tayi daria yarinyar tashiga ranta ga wayau tace "ai you have already give me a name sissie  call me that but my name is RAYHANA " tace "wow such a nyc and beautiful as you"

Tayi daria raheem dai ma kallonsu yake abin yabirgesa ganin yanda takema yarinyar ganin tanada son yara hakan bakaramin sonta yakara shigarsa ba daukansu mayake basu ganiba sai yarinyar tace"ohhh gosh sissie i almost forgot what I have been sent hear to my dad says that I should tell you have you done he wanted to talk to you"

Sai sann raheem yace mata "ai am angry since you don't even notice your bro only your sissie" tace "ohh sorry bro please your so handsome is my sissie your wife "yace "ehen tace "wowow your so beautifully together masha'allh  so what's your name " yace "raheem "tace wow your names even resembles rayhana raheem wow"

Sukai daria
Saiga abokin mahaifin raheem yashigo yace "ohh nikam naga tadade ashe tana nan tana aikin zubar dumin  surutu koh .koh aiken danaimata kila bata fadamaku ba"  raheem Nadaria yace "ai uncle hisham tafada hasalima muke janta surutu " isay taje gun dad dinta tace "daddy please inason idan su sissie da bro zasu tafi nabisu nakoma gunsu gabadaya  kaji dad saina dinga zuwa gurinku hutu suna sona dad nima inasonsu "

Sukai daria yarinyar is so sweat dad dinta yace "toh kinaji zamuyi maganr kinji yanzu kije gun mamarki kuje keda rayhana kikaita gun mamarki  kinji "

Tace toh tatafi tajawo hannun rayhana suka fice dagani akwai biyayya ga yarinyar sunsamu tarbiya sunata daria

Uncle hisham din yace "ai hakan take da son mutane " Yayi daria raheem. raheem yace "ai koh uncle idan munyi aure inaso akawomin ita tayi mana hutu"
Uncle hisham yace "toh shikenan son yanzu dai magana zamuyi inason kaban labarin komai domin hankalin iyayenka atashe suke wallhy da mahaifinka yafadamun harga labarai komai anwatsa batarku sanann waheeb yarasu duk taya hakan tafaru "

Nandai raheem yabasa labarin  komai da komai uncle hisham din yagirgiza kai yace"kai kai duniya e en allah yasauwake kaga hassada dakuma son zuciya wallhy duk su kekai mutum da aikata munanan abu allah yakara karamu yanzu haka mahaifiarka batada lapia tana Kwance amsamata ruwa amma karka tadafa hankalinka bawani ciwo bane domin sannan gawar waheeb ansameta ne inda akasace rayhana police sunje gurin sai dai guns din suntsere tuni nan suka dau gawan waheeb akace kaida ita suka tafi daku haka ynzu babar waheeb din itama Kwance take assibiti

Kaga kaikayi koma gun mashekiya akai abunda tayi gashinan shiyayi sanadin mutuwar danta allah yasauwaka gobe zaku wuce harnamaku booking flight "

 
  Raheem koh damuwa ce ransa sabidah mahaifiyarsa ya daure ne ganin ai gobe zasu koma komai zaikai karshe.

 
Hakadai suka zauna yinin rayhana tasaba da matarsa mai suna yaliz da isay dazasu kwana koh aka kai kowanne guri daban rayhana daban raheem rooms dinsu daban isay cewa tayi ita wallhy sai da sissie zata kwana aka yarda .

  Dasassafe koh suka shirya aka kawoma kowannensu sabbin kaya sukai breakfast tare sanann zasu tafi ne isay tasa tace"baba yeehhh nizanbisu wallhy " yace "a'a isay karkidamu zakije ai hutu wurinsu amma bayanzu ba sai kunyi hutu "dakyar dai da lallashi suka tafi driver yakaisu sukai bankwana da uncle hisham da godia dakuma iyalensa .

  
Bayan ankaisu airport sannan suka zauna aka kira jirginsu sannan suka shiga jirgi yalola sai sararin samaniya suna jirgine zaune rikeda juna take cewa "my Prince my heart beats so past bansan daliliba ba'abunda bakeson gani sai su abhi da saura "yace "ohh my princess kibar worrying yourself too much please ok "

By zarah basheer

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now