AMEERATU RAYHANA

104 6 0
                                    

£pisod€******

                            One HUNDR€D Two

                  (102)

Continue

King ra'uf kwalla nafita idonsa nadade banga yana kwalla haka ba yazukunna gaban matar nan da mijinta yace "muna godia sosai da wannan abunda kukai mana koh dukiyata gabadai zanbaku bazai kai abunda kukamuna arayuwaba kun dawoman da ruhina farin cikina farin cikin  kowama bazamu taba manta dakuba godia kuma nama rasa wacce iri zanmaku"

  Mijin ta maisuna yusuf yace "a'ah your highness kadaina mana godia duk abunda mukayi munyi ne don allah sannan munji dadin ganinka wallhy arayuwata ganin sarki irinka mai adalci da gaskia ma ya ishemu arayuwarmu wallhy "

  Batool tace "mizai hana kudawo nan da zama damu domin ai anzama daya "
Fauzan tace"eyh baba don allah kudawo"Matar tayi smiling tace "a'ahh yarta bazamuyi hakan ba kuyi hakuri garinmu shine rayuwarmu munriga munsaba sunsaba damu gashi garemu ake kai marasa lapia bakomai gobe zamu koma "

  Fauzan tace "banji dadiba " mijin yace"kada kice hakan yarta zamu dinga zuwa ziyara kada kidamu "

Fauzan sai lokacin ta lura ba mishaal tace ma iyayen mishaal"ummu abhu ina uhti mishaaal sannan kumin bayani naga sabbin fuskokin da banganesu ba bansansu ba suwaye "

Maisun cikin hawaye batama San mezata fadaba fauzan tace "ummu meke faruwa nakasa gane fuskokin ku dan natambayi ina uhti kufadamun ina waheeb son  dina "

  King ra'uf yace "habibtee is a long story kibari kuzo kuci abinci kufuta " tace tana girgizan kai hawaye nakwaranya"noo you must tell me i won't be at peace untill you tell me now are they dead what happened to them "

Suhfa tace "dana kafadamata bazata samu sukuni ba saika fada mata "

Yanisa nan yafara bata labarin komai da komai har da su raheem komaima tun batar rayhana har iyanzu da aka kai mishaal prison za'a shiga court ai ina kukah yakucce mata sosai tace "noooo bazan yardaba wannan labari lapiarka koh wannan stories haka  wannan bala'e yayi yawa kana nufin duk uhti ta aikatasu ga baby gurl dina dani " Maisun jin abubuwan sunmata yawa tatashi tafice dagudu tana kuka sudais yamara mata baya suhfa ce tataso tazo gun fauzan tace "yarta duk abunda kikaji dagaskene "  .

      Tana kukah sosai king ra'uf yayi hugging dinta da rayhana fauzan tace tana shessheka  "habibie bazan taba yafe mataba menai mata haka kawai sabidha son zuciya sabidha sonda takai maka sabidah kiyayyar datakemun mizai hana tatsaya kaina ni amma tayi including da diyata wannan irin bakar wahalar da diyata Tasha kawai ne ma bazan yafetaba dama nikadai dazan iya "King ra'uf

   Yarufe mata baki yace "shhhh ya isa haka komai yakai karshe yanzu gaskiyarta tafito duk yanda taso abu yafaru yaki faruwa sabidha bawanda ya isa yayi jayayya da allah so yanzu taso muje dakinmu to cool you down
"

Suhfa tace "gsky kam amma nasan harda madarar soyayya saika bata tasha koh"

Sunkai daria yaja hannun matatai suka tafi part dinsu sai mami tace "inason kowa yabude hannunsa muyi adua " suka bude tafara adua farko sannan tafara "Ya ubangiji allah mai kowa mai komai mai yanda yaso da bayinsa allah ka jarabamu allah muna godia agareka dakadawu muna farin cikin mu sannan allah kakaremu daga hassada da kiyayya kayafemana kurakuranmu "kowa yace ameen  aka watse akabar raheem da rayhana.

  Yaja hannunta sukatagi garden suka zauna still rike da hannu yace mata "my princess yanzu yakamata duka damuwar ki tatafi tunda komai yawuce ga abun murna mahaifiarki tadawo farin cikin abhi yadawo da naki dana kowama sannan yanzu ankama duk wadda tai aikin nan "

Tace "haka ne my Prince ina cikin farin ciki dakuma bakin ciki naji dadin dawowar mom gsky saidai imagine all the suffering she been through all these years dakuma death din aheey bazan taba mantawa dashi ba am sorry my Prince to say but ban mai adalci ba harya mutu banfada masa how I feel about him shine first LOVE dina yasha fadamun nafada masa banfada ba yana sona matuka harya mutu am feeling guilty like kamar nice sanadin mutuwarsa "

   Eyh indan jealous yaji jealous sai dia jealous dinme tunda ya mutu yace "hakane but stop saying kece bakece ba haka allah yakaddaro kinsan dai duk abunda allah ya kaddaro bawanda ya isa yajanye kuma kinaji yace yafison ya mutu daya rayu yaga bakya tareda shi ok "

Sannan takwantar da hankali bangaren
King ra'uf

Suna shiga yazaunar da ita yadauko cup ruwa yabata tasha kadan sanan tana hawaye "haryau i couldn't believe that my sister whom I take kamar twin sister na best friend dita tamun haka sabidha son zuciya gakuma rasuwar son " King ra'uf yajawota yayi hugging dinta talafe akirjinsa yashare Mata hawaye yace

  "Ya isa habibty yanzu komai yakai karshe kidaina damuwar kanki just be happy allah yasa kinada rabun ganawa da familyn ki komai mukaddari ne daga allah kikawai yi accepting your faith ynzu kidaina damuwa am here for you am so happy to see you back my world yanzu kam i will never and ever let anyone tear us apart insha'allh insha'allh zamu sake haifa  yar yar nidake tare zamu mutu "

  Sannan tadanyi smiling sukayi hugging juna tace "our daughter grown such a very  beautiful girl" yace "yes ta biyu kyan ki da hayalenki gabadaya " tadanyi hawaye "amma kuma saidai kash tun tashinta bansan yanda tatashi ba har ta girma i love her habibie sooo much am so sad that I have not seen her grown in to lady and even she is about to get married to handsome guy familyn kwarai "

Yace "dont worry yanzu zaki ganada ita sosai zaku shaku shakuwa irinta uwa da mahaifi" nandai nabarsu ganin yanda suke zuba soyayya kamar ba wadanda suka dan mayyanta ba

By zarah basheer

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now