Ameeratu rayhana

213 9 1
                                    

*************************************************************£pisod€**£ight£€**f0ur***
*************{84}************
**********************************************************
D£dicated this chapter to oll d fans of AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA )

{H£nna Day } $alalle

Gida ya cika sosai da jama'a ga families din raheem gana rayhana ga guest ga abokan arziki d.s anyi decoration wurin decoration din yayi kyau

s anyi decoration wurin decoration din yayi kyau

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

{Henna Decoration }

Masu lalle ne bila adadin dayawa suke masu zannen lallen harda na Nigeria angayyato domin mamin raheem tagayyatoso  saikazaba kadarje wadda kakeso tama

Aikin zana lalle kawai ake itakoh amarya anacan anaimata jaa lallen kowa koh yasha hade hade kala kala kasan larabawa ba'a barinsu indai harkar lalle ne yayi jaa akaimata bawani haka maiyawa neba Amma yayi kyau sosai yayi jajir ga picture dinshi

Aikin zana lalle kawai ake itakoh amarya anacan anaimata jaa lallen kowa koh yasha hade hade kala kala kasan larabawa ba'a barinsu indai harkar lalle ne yayi jaa akaimata bawani haka maiyawa neba Amma yayi kyau sosai yayi jajir ga picture dinshi

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Su aina ne dasauran abokananta duka angama masu sai Claudia tace "a'a qawata fa basauki wannan chanchadi lalle yaikyau sosai idan raheem ya gani saiya rude "

Tayi dariya aina tace "ai wallahi dole yabiya kuddi daban na lalle wannan lalle haka tubarakallahu masha'Allah "

Angama mata lalle kenan sauran awanke  saiga call din gugan yakira ainau tagani takalleta cikin wasa tace"uhmm ga dan halas nan nakira  kamar yasan maganarshi ake " tadauka takara mata akunne yace "hello my Princess plzz kifito inna son ganin lallen dakema ganinan nafito kinsan dai yarda nai missing naki sosai koh kifito plzz inajiranki fa " 

Tayi smiling tace "ohh kaganka nidai bazan fitoba baruwana" yace "haba dai Don alh kekoh dai karkiyi mun hk kinsan ma wahalar danasha dayanda akai naxo domin naganki plzz Don allh kifito inajiranki "

Tace masa "hhhh nadaiji ganinan zamfito ynzo bani 10 mints mawanke lalle "

Yacemata "take ur tym my princess as long as xakifito no problem " tace "ok"

Takatse taje tawanke henna Din kuzo kugani masha'allh yayi matukar kyau kowa nata masha'Allah masu dauka na dauka dakyar tasamu takucce tareda aina yana tsaye Gate yana jiranta harta karaso gun yana kallonta aina tace "waih wanga irin kallofa raheem kamar zaka hadiyeta " sukai daria

  RAYHANA tace "my Prince (tanuna Mar lallen hannayenta da kafa)duba kagani yama domin kai akayishi "

Lallen gsky duk Wanda yagansa dole zaiyaba iya kyanda yayi agaskiya lallen yamatukar Burgesa yace "wow masha'allh my princess irin wannan lalle haka kamar Wanda aka zana da gold yahadu sosai yaburgeni allh" tayi smiling dajin ya burgesan aina tace "toh madlh tunda har yaima dole ne fah kaban tukuici na dana ita mai lallen data kawata ma mata nikam nawa naganin rayhana ne Don kasan badon niba ba zaka gantaba Don haka nima amikunnawa sananan nabaku waje ku soyewarku "

Yai daria yazaro 100k yabata yaba 100k aba mai lallen yace "kinganki Amma dai nagode badon k ba dabazan gantaba" tace "nabaku 20 mints kugama muwuce" yace "tohm mungode "  tabasu wuri tasamu wani bangaren ta rabe

Raheem yace"waike wannan kyan naki bazai bar karuwa neba  kullum . ninaga ma wani kyau sosai dakika Kara shiyasa aka hanani ganinki .ai ina bazan iya daurewa  bah wlh nayi missing dinki sosai. My Princess."

Tace "nima hk kasan dai bayanda na iya tunda anhanani koh fita "

Sukasha lbrinsu na masoya saiga aina tazo tace " toh mintinan danabaku harsunyi harkunkara dawasu kizo muje kafin afara nemanki Don Naga soyayyar tako idan baninace kizo bah sai mukai awa nan "

Raheem "haba aina plzz kikara mana 2 mints "

Tace "yi hakuri raheem Amma gsky koh minutes dinnan dakukayi nasan yanzu anacan ana nemanta wlhy kuma kasan zuwa anjuma dadaddare za'ai dinner zuwa 7gashi ynzu  tayi 6 yakamata ace yanzu za'afara shire shiren komi ga makeup nadaukar lokaci kuma kasan ba itakadai za'aima bah ga families gamu am sorry raheem anjuma ai
  Zakaganta "

Raheem yace "ok no problem  bestyn my princess bakomai nagode sosai da wannan tym dinma dakika bamu badanke bah dabazan ganta bah"

Tace "bakomai ai zuwa jibi kuna tare wannan Abu naku kowa yahuta daku irin wannan shakuwa alh dai yabarku tare yabaku zuria dayyaba "

Suka ce amin sukai bankwana badon Sun so bah suka wuce yashige motor yafice suna shiga gida mamin raheem tace "kekoh ina kika shiga ana ta nemanki masu maki  makeup sunzu "

Rayhana tace "mami mundanje swimming pool ne muna dan yin hutuna "

Mamin tace "todai yanzu kowuce afara kawayenki ma duka anacan anfara masu nima bara naje dama kinatsaya nema naje aimun nashirya "

Tawuce suma sukayi part din rayhana families koh masu makeup bila adadin kowa tana kan ma families din makeup din nan itakuma rayhana aka hau fara mata aina ma haka da friends din ameeratu rayhana

By zarah basheer

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now