************************************************************************
€pisod€ Sixt€€ Fiv€
{65}************************************************************************
Kamar dai kullum yauma saida rayhana tayi mafarki amma nayau dabanne wani tayi mafarki kwance baida lapia yanafadin my princess my princess amma bazata iya tantance fuskarsa ba karfe uku nadare tashi tayi tadauro arwala tai nafila hudu tadade tana adu'oi akan Allah yafahimmtar da ita wadannan mafarkai datakeyi kullum takasa gane komi taita adua har akai assalatu sannan tahada tagama tai barci bata tashiba sai 10:40 tana tashi taje kitchen tahada masu karin kumallo.ta'aza a dining table
Saleh da sa'ada nazuwa tagaidasu suka zauna tayi serving dinsu itama tazauna sunaci sai saleh yace " Hanan abinci Yayi dadi Allah yasama maki da alheri kin iya abinci sosai yaizaddadi mijinki yai sa'ar mata Kamila mai addini kwararriyar yar girki gaki da kyau Sosai kai kekam Masha'allah Allah yabaku zuria dayyaba keda Jamal don shikam shiyayi sa'a " tayi ☺ smiling tace "abee kenan Kadai kullum kaida Ammi kullum saikun yabani " Sannan sa'ada tace
"ai dole ne kekoh kekadai ce yarmu muna sonki Sosai " daga nan yagama ci yawuce aikinsa yaimasu bye bye saiga call din Jamal yashigo sa'ada tace "ohhh ni sa'ada wadannan diya kullum yana kiranki yayi Dari haba wannan so haka bai iya awa bikira kiba yimaza dai kidauka kamin yakatse "tana dariyar abinda sa'ada tace tadauka tace hello my love tawuce Dakinta dagudu yace "my amar kintashi lapia dai koh "tace "eyh natashi lapia lau Kaifa"yace
"nima haka danajiki kina lapia kinsan idan kina lapia ina lapia inbakida lapia nima banida " tai dariya suka cigabada soyayya sai yake bata Labari Kamar haka yace "aike dai My amar kitayani da adua abokina Wanda da babansa da babana abokanai ne babansa ne President na Nigeria saboda abokantarau sunhadune karatu a America sunyi karatu tare suka zama very close haryazan families dinmu sunsan juna muma mukazama abokanai tun childhood saidai shi Dubai yayi karatu nikuma UK toshine yahadu dawata yarinya yana sonta sosai aka saceta haryau baigantaba yanata nemanta sanadiyar hakan yanzu Yanda blood pressure kullum Dada karuwa yake yi kusan kullum za'a kwantar dashi amma yadaukar maransa saiya Ganeta " saitace "wayyoh haryaban tausai ya sunansa " yace" sunansa raheem junaidu "ai kawai sai gabanta yai mummunan faduwa tayi shiru na lokaci yanata hello hello shiru tadau 20 mint haka sannan ta amsa yace "meyasameki daga fadin suna kinyi shiru lapia"tace "bakomai kaina ne yasara min ciwo yakemun "yace "owk bye jeki sha magani yanzo koh nazo nakawo maki"tace nope no need inada shi y'all yace "allah yasauwake bye my amar
Yana katsewa tashiga tunani meyasa dagajin sunan raheem gabanta yafadi Kaman tasan sunan haka dai taita tunane tunane .
Safiya nawaye wa alarm yafara tafarka takatse tashiga toilet Tayi brush sannan taje kitchen koda taje ta iske sa'ada da saleh suna girki tare yana tayata suna soyayyarsu yayi hugging dinta tabaya yana cewa "my habibaty na idan baki bani idan bani baki ina mutuwar sonki"tace "haka nima kasan rayuwata bazatayi bah idan babu ka habibi na nakaina acikinta " sai rayhana (hanan)tayi gyaran murya "uuhmmmuhmmm" suka kalleta suka Saki juna tana ta dariyarsu zasshawa tace "ohhhh so kuna nan kuna soyewarku kunmanta dani cikin hug dinku koh nibakwa so na koh" sai sukace "a'a daughter mu inazamu Manta dake kekadaice diyarmu wadda muke da zunan "sukayi 👪 family hug sannan sa'ada tace "my daughter muna sonki ai sosai da sosai bazamu taba Bari wani yakwace muna keba kina tare damu koh kinyi aure kada kimanta mu" tace "haba ammi na bawanda ya isa yakwace muku ni nitakuce " saleh yajama ta kujera yace "zauna daughter na yaumu zamu serving dinki dama munayi kema kinayi don haka gashi kici" yazubamata miyar kwai ne da dankakin torawa soyayye taci takoshi sannan Suma haka sunaci suna labari bayan taci takoshi ne tatashi tatafi Dakinta domin tai wanka tawuce school a school din tanada kawa guda zaituna tare suke zuwa cikin motarta neighbors ne dayake
Takuma dakinta kenan sai sa'ada tace " habibi kasan dai yarinyar nan bamu ne iyayenta bah May b suna raye suna nemanta May b basu raye amma agaskiya shekarun damukayi ukun nan inajinta tamkar diyar dana haifa acikina don haka bazan taba Bari akwace mana itaba ita kadai kedamu bazan Bari ba inasonta sosai fiyeda rayuwata wlhy bazamu rasata ta habibi bazamu rasata bah yeeeeeeeehhh 😢 😢 "tana kuka take maganar yarike hannunta yace
"habibaty na kidaina kukan nan kinsan bana son kukanki kikwantar da hankalinki bazamu taba rasata taba kamar yanda muka rasa yarmu data mutu insha'allh bazan bar Faruwan Hakan ba" tabdi Jam wai ana wata gawata toh fah
Sorry readers bangayamuku bah Suntaba samun ya suka samata hanan shekararta uku duniya tamutu sunyi bakin ciki sosai da mutuwarta wanda har sa'ada saida tasamu stroke dakyar tawarke tunda ga Sannan basu kara samun haihuwa bah shiyasa da rayhana tazo suka samata Hanan Duk soyayyar dasuke ma Hanan takoma ga rayhana toh kunji.
By Zarah Bash€€R
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...