EPISOD£
HUNDR£D
(100)
Finally we reached hundredContinue
Sun isa dubai lapia jirgi ya isa suka fito rike dajuna suka ya tarammasu mai taxi suka shiga yace king ra'uf mansion zai kaisu direct ya'ajesu daidai katon gate din securities din dake guarding gate din suna ganinsu sukai mamaki suka bude masu tareda saramasu suna shiga.
Gaban rayhana yayi sanyi suka shiga suna shiga daidai katon mansion din saiga suhfa zaune bisan kujera tayi tagumi itakadaice tazurfafa cikin tunani tana hawaye suna zarya akan fuskanta rayahana tace "sitto"(kaka) suhfa tace "yanzu kuma har muryarki nakeji hafidati (jinkalle) " rayhana taruga aguje tafada jikin suhfa tace "sitto na nice wallhy muntsira nice " suhfa ta mirza idonta taga dai dagaskene cikin jindadi da murna da hawaye tasake rungome rayhana takalli raheem tace "hafid (jikana namiji) duk kuna raye alhmalduliha allah na farin cikinmu sundawo ".
Takwatasa uban ihu sosai koh Ina anajinta tace "jama' a jama'a kuzo kuzo kuga abun mamaki " kowa yafito mahaifiar raheem anriketa dakyar take tafia mishaal ma haka amma ta suawake suka fito harda mishaal munafuka kowa nafitowa akai mamakinsu daganan kowa yaje ana hugging su kowa na kukah king ra'uf yazo yayi hugging tilon diyarsa mahaifiar raheem taware ido dukda batada isasshen lapia saida taje tai hug danta tace "dama son kuna raye Alhmdlh ya allah dakakubu tarmana da su allah mungode " mahaifin president junaidu da kannen raheem sukai hugging dinsa duk wannan yanayin da'ake ciki da murnar dawowar su raheem mishaal naganinsu tafara dubarun tserewa raheem yahangota yaje yadakata ta yariketa gam yace "ina zaki munafuka guduwa ai inagaya maki asirinki yatonu "
Kowa yakallesa da mamaki king ra'uf yace"raheem mekake fada sannan kafadamun ya'akai har kuka zo nan kuka tsira" raheem yace "abhi zakaji komai labarin nada tsawo sosai sai anzauna inason securities (yakirasu sukazo)kusa idonku akanta har kowa yaji meyafaru abhi ,abba ,sitti,mami kowama kunaji duk wannan abubuwan dakuke ganin yafaru duk matarnanne sanadin komai "
Suhfa tace "hafid lapiarka koh mekake fada kaimana bayani munkasa gane yarenka koh masifar dakuka shigane tarudaku "
(Namance banfadamuku ba saida raheem yasa driver yakaisu inda aka sace rayahana inda yaboye dayar wayarsa da recording duk abunda )
Yace"sitti dagaske nake amma bara kuji yasa u.s.b a tv yasa wayar yakunna recording"
Nan recording Din yafara tun inda tafara kuka rayahana tana karta kasheta har inda tace kafin takasheta saitafada mata komai nandai sukaji komai har recording din yakare kowa yafidda ido kuru kuru da matukar mamaki da ban tausai raheem ya ida basu labarin har kubutarsu da mutuwar waheeb king ra'uf harda hawaye da suhfa maisun mahaifiar mishaal tana kuka taje gunta
Taita marinta yafi akirga tana kuka Sosai tace "innalililahi wa inna ilayhil raji'un nayi danasanin haihuwar irinki adunia wallhy shegia wannan irin zalumci kawai don hassada da kiyayya da son abun dunia gashinan kinyi sanadin mutuwar danki idan kinje gun allah kice masa me dawadannan laifukka haka kekadaice gidanga da wannan dabiar " tana kuka batool mahaifiar fauzan (mamar rayahana) tana kuka Sosai dajin itace takashe mata diyarta da mijin ta shuraim
Mahaifin mishaal yazo tsinema ma mishaal shuraim yace "dan uwa karka tsinemata don allah dami zataji da wannan big crimes kodah tsinuwa kabarta da allah za'ai mata hukunci daidai bakomai" king ra'uf yazo ya mareta sannan yace mata "allah ya isa tsakanina dake wallahy bazan taba yafemaki ba minamaki zaki hukunta ni haka kinrabani da farin cikina rayuwata kinrabani da kanena kin wahalar da yarta arayuwarta ita mita maki ne dazaki wahalar da rayuwarta allah ya isa wallhy tsakanina dake " mishaal nahawaye tace"duk kaine sanadin meke faruwa sonka shi yahaddasamun aikata hakan kazabi son fauzan akaina shiyasa shikuma faisal banasonsa itakuma wannan shegiar duk itace sanadin bakin cikin rayuwata tun sanda ta haifeta itace sanadin narasa waheeb sanadin kuma nakasa mallakarka "
Yakara marinta yace "karki sake kiran yarta shegia kece shegiar mara imani sannan karya kike dakikace sonane son zuciarki ne meyasa bazakiyi hakuri ba kiyarda da allah ba kiso faisal "
Suhfa tana hawaye tace "dama kece sanadiar mutuwar faisal nawa kikasa baiwar allah bataji batagani kika kalla mata sheri shekaru tana prison batare da haqqinta ba yayazakiyi da haqqinta dakika ci baiwar allah tana kuka sanda za'a kaita tana ba ita bace "
President junaidu yakira police awaya suzo adauketa akazo aka dauketa police suka wuce da ita rayhana tazo tayi hugging mahaifinta
By zarah basheer
Ameeratu rayhana YAKUSA kai karshe
Abin mamaki zaifaru
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...