AMEERATU RAYHANA

215 7 1
                                    


************************************* £Pisod fift€£ fiv *

** {55}**

************************************

¢0ntinu€£°**

Ana shiga dashi hospital dasauri aka azashi saman gado dagudu sai operation room mishaal ce kekukah sosai tana fadin "yeeehh aidama nasan hakan zata faru duk wannan tsinanniyar ce sanadin abunda kefaruwa ga Dana duk itace sila kinason kashemin da baki isaba"

Suhfa ta katsa mata tsawa tace "dalla yima mutane shiru kamarya itace sila Tayaya makon kiyi adua allah yasa agama lapia sai babatun banza kikai wanda bawanda yasan mekike nufi waima meyafaru ra'uf har hakan tafaru" yace "Akan kawai nafada masa cewar auren Rayhana da raheem kawai kinji abunda yafaru"

Mishaal tace "badole ba duk sonda yake matane yadade yana sonta ta shanye man da koni Bai sukamarta" king ra'uf yace "keh banson zancen banza wassan yana sonta inba yanzu ba koh ita bata saniba don baigaya mata ba sannan yanzu kiyi ma mutane shiru ayi adua agama lapia".

Rayhana koh tunda aka fara zancen take mamaki tana hawaye ya za'ai amma baitaba gayamata ba tana cikin tunanenta kenan doc yafito sukayu kansa king ra'uf yace "doc munajinka meke faruwane" doc yayi gyaran murya yace "uhmm agasky yana cikin matsala babba domin yakamu ne da ciwon zuciya tunwuri yakamata amaganceta kafin tazama wani babban Abu" king ra'uf yace "Toh doc babu maganin da zai warkar daita" doc yace "Toh akwai idan yacigaba da shan maganinsa akai akai zai samu sauki" king ra'uf yace "Toh doc mongode zamu iya ganinsa" yace "eyh badamuwa amma ba'ason hayaniya sosai".

Suka shiga kwance saman gadon assibiti lame lame ansamasa oxygen sai can yafarku yafara Rayhana Rayhana Rayhanaaaaaa yafada sosai yatashi giggice yana fadan " abee abee kataimaka man karkaba wani Rayhana kace ce ni ka aura man ita abee wallahi tallahi abee bazan iya rayuwata bada itaba zan iya rasa raina akanta ya abee kataima keni inason ta fiyeda zatoh"

King ra'uf saida yatausaya masa bashi Bama kadai kowa awurin saida yatausaya masa king ra'uf yace " ya Kai son Dina inason kasani Kai kayi late din fadamata gashi yanzu bakin alkalami yabushe har ansa Rana inda nasan kana sonta da zanyarda ka aureta yanzu kam bakin zare ya kare sabodah aikin gama yariga yagama sannan nibazan zama mutumin banza ba gashi da girmana aduniya nakayar sai dai kayi hakuri kabarma allah komai zai zabanma abunda yafima alheri "

Ina ai sai wuri yakacame sai kukansa kakeji sosai dasauri doctor yazu akasamu aka masa allurar bacci yasamu yayi barci Rayhana kuka take agaskiya yabata tausai tunda aheey dinta ne.

After tree weeks (3)

Baki dai su president Junaidu harsun koma Nigeria dajin dadi sosai da yanda aka karrama su shikuma sultan waheeb yana nan yadawo gida yakasa ci yakasa Sha sai planning dayake yi wanda bansaniba domin bazai iya jurewar rashin Rayhana ba gumma kowa yamutu indai akanta ne shikam.

Yau takama Monday so Rayhana tundawuri tashirya domin zuwa school tana fitowa zata shiga mota saiga waheeb yace "uhtee na muje kishiga mota na yauni zankaiki" har zatace a'a yabarsa saitaga rashin dacewar fadin hakan sai tace "ok toh aheey suna shiga sai Tafiya taga sukeyi taga bata makaranta suka biba tace" aheey ina Zaka damu Bayan school zamu kuma bata nan kabiba "

Baice daita komai ba ita Kulle hancinsa dayayi da handkerchief yafesa wani abu kamar turare haka ba dadadewa ba kawai talumshe ido tasume bata Kara farkawa ba sai da akayi kwana daya da karfe 1:32.
Tafara bude Idonta kenan ahankali tafara budesu harta bude gaba daya
Taganta saman fadeden gado hadadde tatashi zanne taga katon daki ne wanda yasha qawa pink color favorite color dinta kenan tatashi jitayi kanta naciwo tabude kofa Tafiya take harta Sauka saman steps din katon palune wanda shikanshi yasha qawa sosai palorn yayi kyau sosai wazata gani.

Waheeb ne tagani zaune saman kujera yana kallo amma hankalinsa baya wajen tace "aheey meyakawo mu nan memukeyi anan Bayan Kai school zamuje" yatasu gabanta yazukunna yace"my princess am begging you am on my niece now begging you in the name of God kiyarda dani muyi auren munan kisoni wallahi duk abunda kikeso aduniyar zanmaki pls kice ce rayuwata inasonki fiyeda komai "tafasa ihu sosai tana" wayyoh allah aheey kahaukace ne hauka kakeyi idan hauka kake kadawo cikin sense dinka kamanta ne kace kadaukeni a mstsayin kanwa nikuma amatsayin wa nadaukeka Banta ba sonka amatsayin masoyi ba sai wa najini kuma agasky ni raheem kawaine araina babu wanda nakeso inba Shiba kuma ai har ansamana Rana "yace

" ok toh shike Nan tunda nan kika bullu kukiso koh karkisu dole sai na aureki munsamu diya kuma idan kika sake maganar raheem agabana saina babballaki sai na buge bakinnan naki shikuma saina halakashi adurun kasa " tace

" aheey Kawa allah kamaidani gida Inga raheem dina"mari kakeji tas tas harbiyu yaimata batareda yasani ba" sai alokacin yalura tafara hawaye kuka take yafara bata hakuri domin koshi baisan sadda yamareta ba taruga dagudu takulle dakin da keys tana kuka yabita yana bata hakuri tabude Taki yayi yayi ta kyalesa tana kuka saida yakusa 2 hours tsaye dayagaji yayi tafiyarsa.

Ahaka sukayi sati biyu Kullum sai dai idan yafita sannan tafito ahankali tadebi abinci takuma tarufe ya'aje mata kaya donshi yagwammace haka da'ace wani yasameta yafiso suzauna ahaka dole wataran tagaji tayi surrender

Sai wataran yace bari yazauna yakamata tunda yayi noticing bazata fituba idan yana nan idan taji motsin fitarsa take fitowa yau sai yayi dubara yakwamtsa gambo yayi kamar yafita yazauna itakoh yar gidan ta'axa yafita tafito tasassada taje dining bata lura dashi ba shiku tunda tafito yakafe tada ido saboda tafito wanka towel kadai gareta yasaka kasa dannewa yayi yaje gunta masa tajuyu taga mutum abayanta zai taba ta ta kwatsa ihu kawai takwada ihu yasan abunda ya'aikata yafara bata hankuri ba yana cikin bata hankuri allah yabata sa'a taga wani tangaran haka takwada mai yasume tamaxa taje tasakka kayanta tafice.

Har zata koma saboda yanda tabarsa
Sai tafice tana fita tasamu taxi tace king ra'uf mansion yace ai nan America ne tabude baki allah yasa Tadauko atm dinta da phone tace yakaita airport yakaita tayi booking flight karfe 10 nasafe tasamu hotel haka tabiya tasamu daki tazauna kenan tatuna yanda aheey dinta wanda takeji dashi zaimata wannan abun hmm daukar wayar ta tayi takira ainau tana dauka ainau cikin farin ciki da mmaki tace

, bestieeee ina kika shiga meya sameki kikabar kowa da damuwa musamman raheem "daga nan dai tabata labarin komai sannan ainau tace" kaii yanzu waheeb harya Kai yayi haka Humm ai baki saniba Bayan batarki ankai dubinki ba'aganki ba abee dinki duk hankalinsa yatashi sosai yanatsoron Kara rasaki familyn gabadaya kowa yadamu sosai raheem kowa kwana guda danemanki ranar dakika bata ankai nemanki koh ina ba'aganki ba duk yabi yarude kamar zararre ya sussuce yakasa ci yakasa Sha arana tabiyuuuu.... "Rayhana tace

" arana tabiyu me inajinki kifada man arana tabiyu me meyafaru?. Ainau tacigaba "arana tabiyu koh kawai yakasa jurewa yayanke jiki yafadi haryau yana assibiti Kullum kuka yake Kullum sunanki yake fada har high blood pressure yakamasa sosai saboda yanda yatada hankalinsa sosai iyayensa ma sunzu suna tareda shi Ayanzu dai yayi 3 days Bai farkaba kuma ance kowane lokaci abun zaiyi worst zai iya rasa ransa idan Bai kwantar da hankalinsa "

Kai ina ai tuni tunda tafara bada labarin hannunta kerawa bata Karasaba wayar tafadi kasa tafadi kasa tana kuka sosai mai sosa rai koni saida nayi tana cewa" waheeb waheeb if my star doesn't wake up i swear you will pay for this I dispices you dislike you hate you so much to cause all of this if anything happens u will pay big price of this yeeeeee"tacigaba da kuka sosai

.
By Sarah basheer

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now