Ameeratu rayhana(gimbiya rayhana)

284 19 3
                                    

Episode fourteenth
Bayan daurin auren general sheriff da larai da shekara biyu

Zaune take bisan kujera ba abunda take sai kallon tv zee world ana twist of faith sai kuma apple dake hannunta da wuka tanasha tana yankawa tana mugun son shirin sosai .katon falune wanda yakumshi kayan zamani kala-kala palorn yahadu sosai ba laifi .wata mata naga tafito daga dakinta taci kwalliya sosai tayi kyau sai cewa tayi
"A'ah raheena uwayen kallo kedai kinason film dinan nagane sosai "tace

"Ai mami sosai nakesonsa wallahi yana sani nishadi koh ina tunu rayuwata yana debemin kewa"

Nace wannan larai ce mai aiki tayi kyau sosai haka. Itakuma raheena ce wadda duk tabi takuma kamar skeleton tayi kyau sosai haka tayi kyau sosai tayi haske kamar farin wata ga kayan marmari masha allah bobs dinta suncika sosai kuma ita Bob's dinta sunyi sama sosai sunkusa kai wuyanata gasu masha allah kamar baloon baloon ohhh my god allah yayi sura wurin

Wadda tacema mami tace"toh yanzu dai tashi zakiyi kinga fa inshai tayi don haka kijecewa"i sallah koh"tace tohh

Tatashi wow nan naga hipss dinta ohh god tanada hipss sosai ga duwaiya sunyi sama gatada shape dinsu intana tafiya tana sittin sabain sittin sabaen hahaah lol yanzu dai tanada shekara 18 years hartayi jamb da waec /neco kuma duk tayi sa'a taci gabadaya itama haka khairat amma da cinhanci uwarta taci don yace inhar bataci ba bazai kaita karati wajeba watoh dubai cantakeson karatu a makarantar da president din Nigeria keyi sabodah sonda takemasa.

Itakoh asmau haryau batada labarin daurin auren larai da general yace mata yakai raheena gidan yan uwan marganya salame baigaya mata kowa ba don yasan ma batasan gidan yan uwan ba tadai san kauye suke nan tasamu sukuni wai tanafadan cewa ai dae yanzu basu tareda ita da alhaji ohon mata .

Itamadae  raheena a dubai zatae karatu don koh 1month dai yarage mata a gida tawuce.

Back to labari

Bangaren asmau
Zaune suke pallow su uku dayake humaira yarsu tayi graduating tadawo zaune duk sunyi zaune suna kallo sai ga sallama sukaji kawar salame ce abokiyar makircinta tareda diyanta biyu kawayen khairat ne a school salame tace

"A'a'a kai maraba da manyan baki keh hatsabibiyace ketafe "matar tace"ehh nice tafe shedaniya koh muwuce ne "asmau tace "aaaaa a nina isa na kurarda kawalliya aikinsan har abada kinsan abotar mu tadabance sabodah halin mu duk dayane mune abokan shedan"

.hahahahaha suka tabe da hannu sukayi  cikin daki suku diyan nata masu suna maree da hafsatu duk halin uwarsu suka biyu kamar khairat shiyasa abotarsu tazu dae dae da halinsu mares ce tafara dacewa"wai khairat dai naji labarin zaki wuce kasar waje koh hakane"tace

"Aff ehh koh mana aikunsan tun muna primary nadau alwashin duk kasarda rabin raina zaiyi canzani kuma ba mahalikin daya isa yahanani zuwa kuma ba maccen da zaisu sai ninan khairat ta raheem forever and ever "hafsatu tace

"Ai nasani tawan dole kece dacenshi kekadai kekadai yadace dake bawata ba duk wadda takusanceshi saikin gamada ita karda kibari koda wasa kiyi saken wata taxu takwace maki shi kikawarda ita duniya don burinki yacika nazama matar dan president anae maki fada kamar sarauniya kowa nagirmamaki kikashe duk shegiyar da tai yunkurin rasa cikar burinki raheem naki ne kekadai " suka bushe dawata bazawarar dariya suka tabe da hannu khairat tace

"Shiyasa nake mugun sunku sabudah shawar kwarai "maree tace "ai duk duniyar nan mukadai ne aminanki na gskiya "

Humaira tace"mtss stupid duk kinbi kin kuma wata crazy akan wani wanda bai san kinayiba kinbi duk dakinki da pictures dinsa toilet mahaka phone dinki duk pics dinsane akan wani banzar burinki allah yasa yadubeki kallankifa ke bawata can maikyau ba gaki guntuwa sai shegen bleaching din tsiya allah yasa yadubeki wanda yammata billions kesonai diyan billionaires bai kalle suba saike hahaha allah yabada sa'a"

Khairat tace"kinga sis humaira kada kice zakimin rashin mutunci don wallahi akan raheem zan iya komai zaniya komai don ganin nasameshi kuma saikin gani yar bakinciki nasani ai bakinciki kikai kinje kinyi karatu ba dana miji yace yana sonki gaki kindawo gida sai zama kikai "bintu tace

"Kehh lalle yarinyar nan wuyanki yakai yanka keyanzu sis humaira kike gayawa wannan maganar aaah lalle kinsha kwayar so ku giya ince"tace

Humaira tace"ai kyaleta kekoh ganin take takai muzanin dokana nace dole komai lalacewar goma tafi biyar albarka kekisani ko kyaune nafiki keba kyau canba ugly girl"

Maree tace"please ya isa haka mana kudena fada mana kuna sister's bai kamata ace anajin kankuba"

Bangaren ko su asmau ana daki sai fira ake kawar ce tafara da cewa "wai niku asama'u nace banga fitsarariyar nanba shegiyar yarinyar nan mai kamada aljannu"asamau tace"hmmm ai tuni tabar gida nan asirina yatunu sai dai bandamu da inda yakaita indai bata gidannan yace yakaita kauyen marikarta "

Tace"haba dae hmm niku kinsan me yakawoni gidanki "asmau tace"a'a saikin fada "tace"hmm ai ni kinban mamaki wallahi yadda nasanki ace wai mijinki yayi aure kinanan koki gayamani watau"

Asmau tace "ke banson rash in mutumci da zulaya kamarya kuma aure ba auranda yayi"tace

"Kena nufin bakisan yayi aure ba kenan"asmau tace"wallahi koh "tace"hmm lalle namiji kenan watau bayan idonki yayi asiri kwance don yasan zaki hana tobari kiji jiyanga ingaya maki naje shiyar kawata take  cemin narakata makubtansu kuda naje ingaya maki naganta gida katoh hadadde ansa photonsu su uku dawata yarinya mekamada yar aljannar nan"

Ai ina asamau tatashi tsaye kamar wadda aka suka da allura tace"kanbu ahayee wai ni za'ama kishiya abuye yau za'ai kare jini biri jini ni yau za'ai kashin bura ubar daba aitabayiba ohh watau yasan idanna sanani zan hana shine yayi buye ai yau yajama kansa balai wanda ba'ai tabayi ba agidannan ko tafarkon yatae dani nakawarda ita durun kasa balantana wata bamza lalle duk wadda ya aura tayi babban kuskuren datayi kishi dani donku datayi kishi dani gumma tarike taransifuma tana wuta saboda ninanda take gani bamai iya jadani ai bazama dole yau sai kinkaini gidan naga fitsararriyar "kawar tace

"Hahahaha ai nasan shedaniya bamai jadake yakwana lapiya ai dole yau nakaiki inaa tayi kuskuren babba ai ina goyon bayanki dari bisa dari muje"asmau tace

"Shegiya hatsabibiya shiyasa fa nakesonki kamar mi muje"

By zarah basheer

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now