*****************************************************************************************************************€pisod€••$€v€πt€€••Th®€€*****
****************{73}****************
************************************************************************************************************
¢0πtiπu€€•••
*************
*************Zaune take wurin swimming pool 🏊 tana shan iska tanashan fruits saiga waheeb yazo gurin yazauna kusa da ita yace "uhtee na yakike kina nan kina shan iska" tace "wallahi aheey inashan iska ina tunanin abubuwan da duka suka sameni arayuwa ta" yace "Kidaina damun kanki kinsan bana son ganinki cikin damuwa " tayi smiling yace "uhtee inason kisani haryanzu inasonki bazan taba daina sonki bah harna mutu gashi yanzu banada isasar lapia koh yaushe ne zan iya... Tarufe masa baki tace "aheey karka fada hakan nima inason ka sosaima amma matsayin Bro aheey Zaka iya cireni cikin rayuwarka kasamu wata ga mata nan da dama maso sonka "
Yace "toh uhtee ai yanzu Kam dole na'aje mukamaina nayarda tunda aure zakiyi zannemi watan nahakura dake kitayani aduar samun Mace kaman ki sannan inason mushirya ma da raheem mudaina gaba wa Juna"aransa yayi dariyar keta yace hmm uhtee kenan bazaki gane bazan taba daina sonki bah amma nasan mezanyi zanshiga tsakaninku keda raheem tayanda zaki fara hating dinsa kidawo kaina kisan nike sonki bashiba zanyi pretending na hakura dake nai pretending mushirya da raheem hhhhhhh. Yana dariyan keta ohh ni Zarah toh fa"aheey naji dadin hakan sosai. niyanzu damuwata itace wadanda suke son ganin mutuwata "yayi hugging dinta yace "kidaina damun kanki gani zanyi protecting dinki kuma abhee yasa anmaki hiring din body guards duk inda zaki kinji uhtee na" tayi smiling tajaye jikinta daga nasa tace "nagode My aheey na nakaina "
Toh fah wazan hango yazo daf dasu yana gurnani kamar zaki yahau iyakar hawa bakowa 😡 bane illah raheem yaga hugging sanda waheeb yaimata hugging shine yazo harzuke yajawo hannun rayhana yace ma waheeb "heyy you stupid moron garbage how dare kai harka isa katabeta kataban man fiancee wlhy daga yanzo nahaneka da tabamun wifey to be Dina this to be last warning for you ".
Waheeb yace "relax relax men bah wani abun ka iske mu munayi bah kuma ai sistena nace yanda kake da right inada right Akanta haka nima kai hakuri nida nakeso musasanta nida kai dama inason apologizing for all the things that have been happening nida kai mukuma back to normal please bro"
Raheem yayi dariya yace "tabdi lallaima kai ka wannan maganar toh bara kaji kasan dai bawanda yafika sanin halinka sama dani dai koh wanan munafurcin dakake son kullawaybazai kamani bah ni kanajina "
Rayhana tace "what is wrong with you my Prince meya sameka ya mutum yana baka hakuri kana jefansa da kalmomi marasa dadi makwan kushirya Sannan Am sorry Kasan dai aheey na ne sannan da ka iskomu nan bah mugun abu katarar munayi bah kuma shi aheey nane bakada horomin dazakace karya kara kulani kaga tafia na shima you Surely knew it yanada right shima akaina banida wani bro saishi kaga tafiya na MA mtss"tawuce waheeb nata masa dariyan keta raheem yace "I knew it dama akwai abunda Kake planning but bara nafadama baxaka taba succeeding bah soyayyata da rayhana tadabance da bazaka taba rabamu bah sai dai kayi kayi kagaji rayhana tazama tawa mama£lakina nikadai kasa Biro Ka ije karubuta nafada ma"
Waheeb yayi dariya yace "haba dai 😁 koh Hhhh muzuba mugani "hhh
Raheem yaruga yabi bayanta hartakai kofar shiga yaje hannunta yarike kunnensa yayi innocent face yace "sorry sorry my princess kinsan bana jure kina fushi dani koh "tace "nima kasan bana jure nai fushi dakai is alright yakake the prince of my heart ♥ "
Yace "yanzo lapia ta lau tunda lapia ta tadawo gareni cikin koshin lapia kece "tayi smiling ☺ yace "my princess kije kishirya zamuje shan ice cream Nasan ki da shegen kwadayinsa kuma kinsan nayi missing naki sosai zanje tambayo permission wurin abhee "tace "tohm My Prince Charming "
Tawuce part dinta domin shiryawa shima yaje gun king ra'uf ya taddasa da suhfa suna labari yarussuna yagaidasu suka amsa da walwala suhfa tace "my Grandson Allah yaimaka Albarka dannan kana matukar son ameera dakai kadai tadace kadawo muna da farin Ciki duk da rashin lapiar ka Allah yama Albarka " yayi smiling yace "ameen jaddati nagode "
Tace "hala wurinta kazo nasan baka iyawa baka gantaba kullum kuna manne kamar cigum ai dada shikenan remain 4 month ayi bukin naku afuta "duk Sakai dariya yaji kunya yasosa keya
Sorry banfada maku bah 3years dinda rayhana tayi bata nan har raheem da waheeb sungama karatunsu toh dama president junaidu tun kafin yazama president yamallaki fashion companies manya guda biyu guda A. Dubai guda nigeria toh yanzo duk yamallakama raheem su shike tafiyar da Al'amarurruran while waheeb yaxama doctor yagina babban hospital nakansa toh kunji
Back to labari
Raheem yace" dama abheee nazo tambayar permission inason zan fita da rayhana " king ra'uf yace "toh shikenan son adawo lapia ka lurammin da ita duk danasan wannan dole NE Zaka kula daita amma dai akiyaye "Yace "insha'allah abhee"
By Zarah Basheer
***************
***************
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...