EPISOD£
NIN£T€£
Six**
** ((96))**
Continue
Tunda aka fara labarin rayhana kekuka sosai harta ida lbrin kukah take sosai Shikoh waheeb dayaji ita ta kashe masa uba kukan bakin ciki yake ji wai wadda tahaifesa ta aikata duk wannan abun don samun abunda ranta keso
Rayhana tana shesshekar kuka tace "don allah karki kasheni akwai masu sona wadanda Zasuyi babban rashina ga mahaifina bansan yazaiyi bah ga raheem " tanata kukah
Tafashe da daria tace "haba,inkyaleki toh shikenan na kyaleki tashi kitafi tashi yi hanzari kitafi nakyaleki"Tafashe da daria taredah kattinnan sannan tamurtuke fuska sosai tace "dan uwarki shegia wanne alamun kikagani nazanbarki kiwuce hauka nake dazan baki duka wannan labarin nasakeki hhhh yau saikin bakumci lahira amma tukunna nafison kidan dana azaba sannan ai wallhy sai kin gwammace mutuwa da azabar dazakisha sai kin dandana azabar dakika samun kedah uwarki bad inason ynzu kofara dukanta da iccen nan"
Inaa anzo bugamata sai ga su raheem waheeb yarike iccen mishaal idonta yafito zuru zuru sunyi jaa sbd tsoro daka ganta kasan batada gaskia gabanta namunanan faduwa tana allah allah kasa basuji maganarta datayi bah ran waheeb ya mugun tashi bakadan bah .
Idonsa yayi jaaa sosai raheem yana sharemata hawaye yana idonsa sunyi jaa sosai yace "my princess gani ynzu nazo gareki indai ina raye bawanda ya isa yatamun ke kidaina kukah ". Waheeb koh zuciarsa tafarfasa yake yana tashi idonsa sunyi jaaa sosai yanazuwa gurin mishaal tana mazurai mara gsky tana cewa"Don allh son kadakata naima bayani mutanen ga sunka saceta nabiyosu" .yana zuwa yamakate wuyanta saiga icce ya makareta sosai takasa magana idonsa sunyi jaaa kattin sunzo bugunsa tadakatar dasu da hannunta raheem da rayhana ganin yanason halaka uwarsa
Rayhana tazo gabansa tana basa hankuri "aheey na don allh karka kasheta mahaifiar kace fa sannan duk abunda tayi tayi wanni abun domin kaine don tana tsananin sonka bansanka haka bah kafi haka karka koma irinta mana kanason aikata kisa ne don allh kasaketa " sannan dai tasamu dakyar yasaketa don rayhana daya kasheta mishaal tana ta tari yana hawaye waheeb
"Ummi a'a mishaal daga yau keba mahaifiata bace banda mahaifia sannan karki sake kirana dasunan danki natsaneki sosai naso nakasheki kowa yahuta ashe kekika kashemun mahaifina sannan wadannan crimes duk wai ke kika aikatasu wacce irin mutum ceke k wace irin mugunyar azzaluma ce inaaa wannan zalumcin har ina yayi yawa ai I hate you infact I dispice idan har baki mika kanki da police bah karki kirani danki"
Tafara kuka sannan tadaina tace "Okay yanzu kaxabeta dani mahaifiarka bayan duk abunda nayi nayine donkai karka min haka "yace"Exactly nazabeta sama dake i regret having you as a mother shame to mother's like you "
Tafadi kasa tana kukah sosai karkaimun haka bazan iya rayuwa ta ba dakai bah duk abunda wasu nayi nayi ne sabidah kai karka juya mun baya yace
"Kidaina cewa sabidah ni sabidah kanki kikayi "Tadaina kukah taba wadannan gardawan umarnin su rikesu su biyu amma karsu bari komai yasamu waheeb sannan tacema raheem "sannan kai bakasan zuwanka kara ragemun yayi bah dama kubiyunnan kune damuwata kazo hannu zankasheku tare sai ku hadu lahira can sannan bad inaso yanxu kaimata bulala
Anxo bugunta waheeb yatara da raheem amma aka samu waheeb abaya sosai yafadi yana aman jini inaaa tayo kansa yadakatarda ita da hannu tatsaya tana kukah tamari bad tace "bakada hankali zaka bugarmin da" tadai rasa yazatai kawai tabar gun tana kukah dajin zafin maganganun waheeb. itakuma rayhana tayo kan waheeb tana kukah don faduwa yayi baice komi bah yana nishi kadan tarikesa ajikinta tana cewa
"Aheey karka mutu kabarni don allah wallahy bazan iya jure rashin kaba aheey na "
Yashare mata hawaye yace "kiyafemun abunda namaki kidnapping dinki danayi don inason kine raheem kaima kayafemun you deserve each other sai yanzu nagane kurena duk abunda kefaruwa tsananin sone yajamun hakan raheem kayafemun abunda namaka kai abokina ne don nasan bazan iya rayuwa ganin banine tareda rayhana bah bazn iya jurewa bah nafison namutu inna mutu kwananan ku ansanman gafara ga kowa inna mutu"
Raheem yace "haba bro kadaina maganar nan bazaka mutu bah nayafema nima kayafemun don naima abubuwa kayafemun karka tafi kabarmu harynzu bantaba cireka amatsayin bro bah "
Rayhana ma nakukah tace "aheey bazaka mutuba aheey bantaba Gaya ma maganar nanba yau zanfadama I love you aheey inasonka tun sanda muka hadu kainafara so saidai raheem nashigowa rayiwata nafisonsa dakai amma wallhy inasonka "
Yayi daria yaji dadin hakan sosai don kalmomin da yadade yanason jikenan raheem yadanyi jealous don bayason jin tanason kowa saishi .
Waheeb yace
"Alhamdulilah tunda har kinasona kodah bakai sonda kikema raheem ba zanmutu dajin dadi bazaki gane bane bazan taba iya rayuwaba ganinki da wani dama haka allah yakaddaramun "Daga nan dai sunka jasu suka rifesu daki daya sai mai guarding wurin dakin su sauran sunje sunacin abinci
Can sai waheeb yanata kuwa da mai guarding dakin yaji dan ogansu ne kuma tace kar bari komai yasamai yabude yana shigowa raheem yamai mugun nushi yasume suka fice suka lallaba suka tsere tabayan gidan har sunyi nisa saiga bad yahango su ai ina yadauko gun zai saita dai dai rayhana waheeb yahango yatara aka harbesa abaya dwasss kakeji jini yafito yafadi gun rayhana suna jiyowa sukagansa
Yafadi kuka tafashe dashi raheem dai kukan zuci.
BY ZARAH BASHEER
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...