AMEERATU RAYHANA

222 15 4
                                    

••••••••••••••••••••••••
pisode twent¥ eight {28}••••••••••
•••••••••••••••••••••••••

°C0NTiNU€*
***********
•••••••••••••••

♥♥♥♥♥♥♣♣♣♣♥♥♥♥

Raheena tace "kunga bafa zaku zu kutsaya akaina ba kunaimin masifa haka kawae ehen kubarni da abunda kedamuma mana ai a friends muke kuma ni bandauka yana sona ba sbd ni i dont hv any feelings for him. Ehen"

Nandai suka tashi domin yin slhar ishai a gaskiya raheena tayi danasanin abunda taimasa sosai nandai tagama tunaninta tafada toilet domin yin arwala.

BANGAREN RAHEEM
•••••••••¡¡¡¡¡¡¡•••••••••••

Bayan kowa yawatse kenan yayi wani irin ihuuu sosai yafadi kasa idanunsa sunyi jajir kamar bakono harya fara komawa baki agaskiya koni mai rubutu saida natsausaya masa tashi yayi firgigit yafada motarsa yaja uban birki sosai saida hayaki yafito yaja uban gudu .gudu yake sosai kamar motar zata tashi sama tsananin gudun dayake .

Wani club ne nagani yayi wani irin packing yana shiga yazauna kan kujera yan mata kowa daganinsa sai ihu suka fara da mazan wurin shiba taakansu yakeba mai bada drinks ne yace "sir mezan kawo maka" yace " heyy give me 4 glass of wine " .

Agaskiya raheem baita ba shan wine ba koh da wasa sai dae idan waheeb ne yazu yayi timm dagiya bai iyatashi shike kaisa gida yadaukesa don kar asani .

Mai bada drinks yakawo masa yana dauka yana sa abaki yafara tari sosai ahaka dae yashanye kaf mai bada drinks dinne yace "uhmm sir hala baka saba shabane kake tari haka dakuwace hala " ai ina yaji saukan marora.

Har guda hudu ai ina bashiri yarike kumatu yan club din duk hankalinsu yakuma kansu yana cikin maye sai yiyake kamar zaifadi yana yarfas dahannu ya mugun katsa masa tsawa yace "heyyy how dare u middle matters in my life u stupid jack today u most get fired " ina saiga mai club din yazu

Yana ganin raheem ne yace kashinsa yabushe yana zuwa yace uhmm sir what happened raheem yace " how dare he u most fired him today ohh dis club will be dismiss " nan da nan mutumin nan maibada drinks yashiga basa hakuri amma a banza harda kneeling yayi yana basa hakuri amma ko kallansa baiyiba .

Mai club yasan tabbas idan bai koresa ba tofah za'a tufemasa shago dasauri yace yakuresa daga nan dai mutumin yatafiyarsa wani yazu yabasa wine yasha glass cups dinda suka kai 10 har yayi barci can mai wurin yatadasa .

Sannan yatashi yana maye yabude motarsa yafada yana cikin maye yaburka motar gudu yake sosai kan titi sai tunu abunda yafaro yake can wata katuwar mota tazu suka kabbara tare inaa kiiiiiiiit kakeji motar tayi accident sai da yawullu yafadi timm bisan titi jini fita yake tayi abakinsa dakansa dakuma kafarsa .

Dan dannan mutane aka taru sosai ana kallo can wasu suka kira motar assibiti tazu tadaukesa tare dawasu mutane guda biyu.

Daga nan aka kaisa assibiti

© zarah basheer.

*********************
••••••••••••••••••••••••••••

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now