Episode twenty two
Yau takama Saturday
Zaune take bisan gado ainau da Claudia nayi mata gyaran gashi bayan fitowarta daga wanka daure da towel, a kirji sai ainau tace"Hmm ni wallahi har mamaki nake wai sultan ne kekiranki harda begging dinki kuje yawo Wanda yake cewa mata bakomai bane.kodan ke Dole yasoki don ku ke beauty ce duk Wanda yaganki Dole.. "Raheena tace
"Mtss kinfara koh nifa kinsani amatsayin bro nadaukesa shima haka amatsayin sis yadaukeni. Nifa yanzu bari nashirya karyazu banshirya ba"
Bata gama maganaba saiga call dinsa ansa my big bros tadauka dayan bangaren yace "hello my sis kinshirya don ina saman hanya zanzu?? "tace. "Ehh ina shirin dai sai kazu ". Yace "toh sis Dina ashirya da kyau".
Wata pink gown tasa wadda duk stones ne daita gaba da bayanta wow rigar taimata kyau sosai pink liptick kadai tasaka sai takawo blue gele mai ratsin pink tasaka tayi rolling oh my God tayi kyau sosai aka kawo turare mai dadin gaske aka feshe. Claudia tace
"Wow u look fabulous ,gorgeous sai kace zakije dating "
Tayi dai murmushinta mai tsada, mai fidda dimple dinta . Kiranta yayi yazu tafita tana fita bakin gate taga motoccinsa shikuma yafito yana tsaye bakin kofar mota tunda tafito yakureta da kallo kamar maye,koh zai cinyeta harta tsargu da kallon.
Shidai komi nata na Burgesa kullum yayi wayada ita sonta Kara shigarsa yake. Tana zuwa tace
"Inawoni my bro ya gidan"
Can days dawo duniyar daya Lula yace "lapia lau my sis wannan irin kyaufa haka kamar sarauniyar kyawawa "tace
"Hmm shine kakafeni da idu sosai"yace. "Ai wannan Dole ne don dakika fito ban aza keceba"tace "hmm"tayi smiling .
Yau kam shi Da kansa yake bude Ma wata mota tashiga tsabar sonta dayake bai taba ba tunda yake saidai abude masa yashiga yafito back sit tazauna shima haka basu tsaya ko inaba sai shopping mall suna shiga koh kowa kallonsu ake sunyi to match zuwa sukayi yace tadau duk abunda takeso tadauka perfumes ne maso dadi kala-kala tadauka sai kuma gowns don akwaita da son gown suna tsakar daukan kaya ne tags wata hadaddar diamond mai shape din heart tayi kyau sosai.
Kuda taduba kuddin zatayi causing din 2million koda taga haka sai tabarta yagani shima amma ina wata nagani kamar maya tazu dasauri fuskar nan ba annuri tayi bakikirin sabodah haushi ai ina tans zuwa tace.
"Heyy how dare you ke wace shegiyace sakara harda kikayi kokarin fita da masoyina nakajin nakajin bakisan wace maya ba amma Yau zan gwada maki kadan saga ciki ba'a shiga harkar maya ashiga lapia"
Ai ina tawanka ma raheena Mari har biyu kamin kacemi mutane antaru Ana kallo wasu harda dauka a phone(waya) ran maza yabace ya wanka mata Mari yafi akirga marinta yake ta ko ina koka take amma Kara mata yake har fuskarta saida takuma jawur tilik
Yace mata"how dare you slap her in front of me am absence ko bana nan naji hakan it will more than worst than this and dakike cewa nima soyinkine ta ina banza shasha yar nacin tsiya ke ko wane wulakanci akai miki kinki rabuwa dani tsaya naga yamaki and let me warn you for the last time koda wasa Kika zagamman raheena wallahi you will suffer that you don't wish you we're born no one mess with my raheena and life stupid. Coward, garbage girl ."
Ai ita raheena da gaskiya tai mata yawa kasa magana tayi. Yaja hannun raheena sukabar wurin yabarta nan tanata kokah kamar wadda za'a cirema rai tana cewa
"U will pay for this u stupid girl for snatching my happiness with me "
By zarah basheer
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomantikThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...