AMEERATU RAYHANA

203 13 3
                                    

••••••••••••••••••••••••••••••••
PISOD£ TWENT¥ NINE {29}•••••••••
••••••••••••••••••••••••••••••

♥♥♥♥♣♣♣♣♣♥♥♥♥♥

Bayan kwana uku

yau sun taso fito tare lecture karfe 2:23 suna fitowa suka kama hanya sai wurin dasuke karatunsu suna zaune kenan .

Karatu suke suna taba labari amma kwata kwata hankalin ta baya wajan gaskiya ainau ce tafuskanci haka takalli claudia tanuna mata raheena tagane itama ainau tace "haba besty wai lafiya kwana nan ku barci baki samu sannan baki kucin abinci meyasa mekune " raheena tace

"Hmm bari wallahi inacikin damuwa sabodah tun abunda yafaru haryau banga raheem ba kuma kullum sai na kirasa amma switch off jikina na gaya mun wani abu yafaru dashi" .

Ainau da claudia suka kalle juna suka bushe da dariya claudia tace. "Yarinya kinfada ne" raheena tace.

"Banganeba nafada me"  tace "kinfada sonshi mana kina damuwa dashi dakuma missing dinsa bebe u have fall in love ohh what a romantic" .raheena tace

"Mtsssss don allah nida kataman don allah stop it bawani fall in kove kawae dai inadamuwa nefa"

Suka kalle juna suna smiling suna i is is kice munkusa shan biki

Raheena tace
"Mtss banason iskanci kutashi mutafi muyi sallah " daga nan suka gama teasing dinta .

Suka tashi suna tafiya kenan kawai akaja gyalen raheena tabaya tana juya kawai taji mari tass har biyu bako wabane illa khairat ce fusace da kawayenta biyu jenifer da stephanie .

Khairat tafara cewa "mtsssssewww kalatta kugani dalla "suka bushe dadqriyar mugunta "sai jindadinta take dadukiyar wasu wadda bakowa bace aduniya koh servant ko slave (baiwa) tafita albarka su dubu wadda batada asali tsintaccciyar,shegiya matsiyaciya yar shaggo diyar karuwai wadda uwarta karuwa tai fasikanci tayi cikin shege tahaifeta tayardata abola bamamaki haka uwarki bokanya ce kokuma maiya shegiya tsinanniya don ubanki da buhun bura ubaki harkin isa kisace zuciyar taurarun rayuwata "staphanie tace

"Kin manta ai uwarta bokanyace tayi gado shiyasa tatsafeta" raheena kowa sai sharban kukah

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now