Episode nineteen
After 2 months
Anbasu 2weeks Holiday
Zaune suke su uku dakinsu raheena ce tace "yanzu ni bansan inda zanje holiday sai dai hotel "Ainau tace"haba dai raheena kizu muje gidanmu mana ai muzan dai kema Claudia yakamata ace kinzu munje tare " cloudia tace"ai ni banda matsala kune kawayena manya like sisters ma so danna biku kamar gidane"
Raheena tace"toh yayi zanga ummi dinki kenan ainau tace "ehh harda little sister dinmu stuborn "
Duk sun shirya kayansu ga trolley har direbansu yazu yasa kaya boot suka wuce sai sannan raheena taga yanda dubai take babban city ne wanda yahadu sosai koh a duniya wurin jindadi da, nishadi, da sanaoi.
Wani gida suka shiga madaidaici balaifi yahadu gidan mai guard yabude direba yayi parking wata karamar yarinyace nagani wadda bazata wuce 7years ba sai wasar ta take tana ganin sunzu tarugu dagudu ta rungome ainau
Itama ainau rungome tayi daganan suka wuce cikin gidan suna shiga wata dattijuwar matace zaune tana ganinsu da gudu taje tace "ummina nayi missing dinki"
Wadda akace ma ummi tace"nima ai nayi missing dinki wadannan fa kawayenki ne" tace
"Ehh ai kamar sisters dina ne ba kawaye kadai ba " ummin tace. "Aah to lalle wannan kyakkyawar fa meye sunanta"
Ainau tace"sunanta raheena dayar kuma Claudia ". Raheena da Claudia sukace " ummi inawoni ya gida ?? Tace "lapia lau diya na ai nan gidankune kuna iya duk abunda kokeso yi don haka ainau kiwuce dasu ciki kofuta akawo muku abinci Kuci"
Sukace tohmm suka wuce saman steps dakin dai balaifi tahadu purple color ne da ratsin fari ga wall din
Zama sukayi aka kawo musu abinci sukaci suka koshi sannan sukayi sallah dare yayi bayan labarin dasuka sha taredah ummi suka kwanta.
Safiya tawaye suka fito yin break fast suna zaune dining suna tadi ummi kecewa
"Toh yanzu ko shirya sai kuje gidan sister din ainau koh? Ainau tace
"Ehh ummi daga nan zamu wuce yawon shakatawa sabodah ai kinsan raheena nigeria take bataga gariba. Zamu zagaya muje harda shop muyi shoping "Ummin tace "to ai bakomai zankara maku kuddi kuyi sayayya kinsan abbanku baya nan sai gobe zaidawo daya karamaku"
Raheena tace"ai ammi sunyi haka mungode dama munada kuddi sai muhada". Ummi tace
"Toh shikenan diyata kutashi kotafi koh"
Daga nan suka tashi sukayi saman steps raheena tafara shiga wankan saida tayi 20 mints bata fito ba gasu suna jira kowa yasa towel ajiki .
Cloudia tace "haba raheena wani irin wulakancine zaki shige tundazu muna jira baki fitoba sai kace wanda zata canza fata. Keda ma komai bakisaba skin dinki mai kyaune mufa dole sai muny"
Ainau tace "ai kyaleta Claudia itace kullum sai munyi chachar baki daita akan wanka kiyi sauri don alh kifito"
Raheena nacikin wanka tana jinsu takyalesu bayan 2 mints tafito
Dagudu ainau tashige bayan 30 mints duk sunshirya sunyi kyau sosai duk gown sukasa.Ita raheena pink Claudia blue ainau purple kowa favorite color dinsa yasa raheena tayi kyau sosai don bata tabasa jambaki ba sai kyau pink tasa dama pink lips gareta sai.
Yahade yaimata kyau.
By zarah basheer
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
Storie d'amoreThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...