******************************************************************************€pisod€••$€v€nt€€••Two*******
************** {72} **************
************************************************************************¢0πtinu€ ''••••
*********{2:00}t¥m€•••
Maid tashigo tadukar dakai rayhana na kallo tace "your majesty king ra'uf yace kizo ga bakinnan "tawuce tashi tayi tashiga lifter tasauka tana sauka taje palorn king ta iske sa'ada da saleh da kuma Jamal da iyayensa fuskarsa tukuntukun ba annuri tagaidaso jamal kallonta Kauai yake bakyaftwa taje gunsu saudah nakuka tagaidasu sauda race zaune kasa sukayi farkon zuwansu dakyar yace suzauna suka yarda tace"King my daughter kiyafemun (tana kuka )naso rabaki da iyayenki saboda sonkaina dakuma sonki daya rufemun ido inaganinki daughter ta dabazan iya rasawa bah shiyasa naikaryar kiyafemun king kagafarceni kaimun Duk punishment dinda zakayi nayarda"
Rayhana tashare mata hawaye tace "ammi na basai kinban hankuri bah bakomai duk halaccin dakukaman da dawainiyar dakukayi dani kuka daukeni tamkar diyarko komi kunamin koh da kunyi Hakan nasan sone kuma bazan taba Manta daku bah kuna nan matsayin iyayena haryau "sukai kuka suka gode mata king ra'uf yace "abnataya tadawo nan kizauna mutattauna abunda yakawo Mu saleh da suhfa nagode kwarai daduk abinda kukayi wa yarta nayafemuku bakomai ga check na million 200 kutafi dasu nakune sannan karku damu insha'allah zata dinga xuwa ziyara wurinku dayardar allah"
Ai saisuka fashe da wani irin kuka jindadi saleh yace "your highness wannan irin kyauta haka AI koda Hanan ai rayhana kabari tadinga zuwa ziyara ya ishemu bakina bazai iya misalta godia ta a gareka bah your highness tunda nake rayuwata million 10 bantaba rikawa ba amma yanzu gasu bama 200 ba Dari biyu mugode mungode kaine sarki da babu irinsa duk fadin duniyar nan maijada mulki mai adalci mai hakuri da kawaici dakuma tsoron Allah Allah yataimake ka har abada ya sakama da jannatul firdausi "kowa yace amin sukai godia akasa driver yawuce dasu
Sunji dadi sosai koba kome zata dinga visiting dinsu king yadawo kan familyn Jamal yace da abhee din Jamal "uhmm toh yanzu ina baku hankurin misunderstanding da'akasamu na loosing memories dinta datayi haryakaiga kusan aure kuyi hakuri Don Allah domin ita dama yanzu tayi aure bancin da gaddara tagifta ai hakuri Jamal kayi hakuri nasan yanda Kake sonta kabarma Allah komai haka Allah yatsara tahanyar ka zamu ganeta "
Hassan Abhee din Jamal yace"bakomai your highness haka Allah yatsara kuma bazamuyi Jada ikon allah bah".
Nandai yace abiya su kuddin da suka kashe hassan din yace a'a bakomai abarsu jamal dai da tunda akafara maganar baice ufanba hasalima idanunsa sunyi jajir kamar barkono allah sarki so mahaifiyarsa koh hawaye kawai take zubdawa sabodah tasan tsanin sonda yake mata shiru kawai tayi.
Hassan da king ra'uf suka gama haka dan labarinsu namanya sukayi bankwana suka tashi uwar jan jamal kawai take hakalinsa yagoshe koh ni yaban tausayi sunkai babbar hanyar fita kawai sai rayhana tatunu da bangle dinda yabata taga yacancanta tamaida masa tunda dai bah aurensa zatai bah .
Taje tai gudu takira sunansa uwayen sunka wuce motor sujirasa yaxo kallonta kawai yake yakasa fadan ufan takallesa tana hawaye tace "my habibi ai Jamal agaskiya nasoka koh da memories dina sundawo amma nafison raheem more sabodh tunfarko shine fiancee Dina kasoni sosai kanunamin kauna ka cece rayuwata nagode kwarai ga bangle dinka "
tamika masa ahannu tana hawaye tafice da gudu shikam tsaye yake kamar gunki tunda tabasa bangle din haka yake Takai 15minutes hakan saida abhee dinsa yaga anya yafito motor yaja hannunsa yasaka motor kasa tabuka komai yayi mahaifansa na matukar tausaya masa bakamar uwar dake hawaye bah suka fice gurin nima yaban tausai yana burgeni 😢 😢
By Zarah Basheer
****************
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...