******************************************************************* €PISOD£•••~
•• On€ hundr€d And••
FIFTEEN••{115}••
**********
Yau yakasance Monday
Rayhana zata fara zuwa aiki a company so an shirya buki sosai su king ra'uf sunzo anyi shagalin fara aikinta kowa yawatse amma sai Tuesday zata fara sungaji sosai sunkoma gida da shigarsu tafada saman kujeru tace
"Washh my Prince wallhy am so tired nagaji sosai let me go take a bath jinake kaman ma bazan iya ba nagaji "
Raheem yace "kinsan miza'ayi yanzu zan daukeki nizanmaki wankan da kaina " tace "toh shikenan kai bazakayi ba" yace mayi tare ina maki ina ma kaina " taji kunya yadauke ta cab Kaman jariria yacire mata kaya suka shiga toilet yamata yama kansa yafito daita yazauna yashafa mata nanfa yakasa jurewa abun yataso nabasu gu sai 8 nadare na iske su
Dining yamasu abinci don bayan gajiar datake ji shikansa ya gajiar daita yazumata yana feeding dinta tana shagwaba yana lallabata daganan kuwa suka dawo falo suna kallonsu suna soyayyarsu zaggwanin sha'awa soyayyar tsarkakkakka cikin jindadin gwadama junansu kyayyawar soyayya wadda ba keta ba komai sai so so na hakika so nagaskiya .
Dasafe suka shirya tare zuwa office tasaka wata abaya mai kyau tayi rolling amma batayi makeup ba lip gloss kawai tasaka dukda hakan tayi kyau tare suka shiga mota suka tafi dukda motoccinta suna zuwa yariko matarsa sunshiga ma'aikatan gurin koh gai gaidasu kawai suke bayan wucewarsu wasu yan matan nacewa cab sunyi to match yayi sa'an mata tayi sa'an miji suna zuwa direct office dinsa suka wuce suna zaune suna labari dayake sunada meeting yau da khaleed .
Sunshiga meeting ana cikin meeting sai satar kallonta yake kadan kadan raheem ya lura da bai maida hankali ga meeting dinba dame ake fada amma bai lura da satar kallon dayake mata ba yace "khaleed "bai amsa ba hankalinsa na wani gurin saida yabuga desk "khaleeed bro what's wrong with Is like ur mind is some were else and we are busy talking ur busy not even concentrating what we were talking what's wrong with u are not feeling well if ur not u have to go rest " khaleed yace "ohh shirt am so sorry please am fine continue " daga nan anka gama meeting din khaleed na office dinsa yakasa zaune bare tsaye duk yakasa sukuni tunaninta kullum yake sai safa da marwa yake daidai shigowar raheem yace "a'a nifa nakasa ganema sit please tell me what's wrong nasan cikin meeting akwai dalilin dake damunka shiyasa nabiu naji meke faruwa "
Khalid yace"bari kawai bro wallahy yarinyar nance dai haryanzu shiyasa nakasa sukuni " raheem yayi daria yace "shine sabidah ita ka kidime haka me toh if u love her confront her now what are u waiting for " khaleed yace "ai the problem is bansan inda takeba " raheem yace "what bakasan inda takeba cab kace kana tattareda wahala daka ganta makon kai confronting dinta kabari ta subule advice dinda zanbaka shine Kaita adua zaka ganta "
Khaleeed yace "thanks bro " nan yafice yabarsa khaleed yace aransa "no no I love her sooo much itace farkon mace danaji inaso har naji bazan iya rayuwa saida itaba duk ynda zanyi i swear I will do it even if it means killing or sacrife my whole life i will do it kome zanyi komai rintsi da wahalarsa sai na mallaketa kota halin kaka jikinta nawane nikadai raheem she is not yours she is mine "
By ZARAH BASHEER
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...