AMEERATU RAYHANA 2

228 12 1
                                    

? **********************
£pisod FOURT£€ [40] ********
***********************

¢0ntin££****
*********

Maya ce tashigo da motarta. Dagudunta ganin waheeb dinta yadawo shikuma kai tsaye guards na bayansa yadusa wurin Maya raheem da raheena koh basu masan yana wajen ba domin soyayyarsu suke zubawa. Kai tsaye yadusa wurin Maya itakuma tamaza tabude kofa sai Kallo ake tana fitowa bajira ba tsammani tayi hugging dinsa tace

"dama nasan kayi missing dina my love nasan zaka zu zakazu wurina Nima nayi missing dinka sosae"

Inaaa yawani irin mugun tureta tafadi akasa yace ma guards yamiko masa wani abune yabasa kamar danko wata bakar bulalace mai shegen kaurin tsiya wadda kujakki saiya kusa suma daita kaurin tsiya ne daita ya ansa yae dariyar yake yace

"don't ever u dare touch u prostitute mara tarbiya yar iska karuwa koda wasa karkisake kuma who is your love karki kara kirana da hakan I despise u so much that u can't even imagine in your life and if u are to imagine it u will collapsed and naji kome da kome dake faruwa kehh how dare u touch my angel no one can hurt her and I will leave him babu wanda yaisa yatamman ita bai wahala ba toh yau abunda zammaki bakomai bane illa warning idan kika sake Koda wasa toh da hannuna zan shekeki nakashe ki "

Tace" so so sorry please don't hurt me don Allah ka kyaleni kayi hakuri wallahin allah bazan sakeba wallahi allah na rantsema.........

Ina bugu yafara kaimata bugunta yake tana kowa kamar ranta zai fice duk saida yai mata hartafara zata suma ainau ce tayi saurin zuwa wurin masoyan taurari tafada masu sona soyewa tace "raheena raheena kuyu sauri GA waheeb can nafalkar Maya kada yai Mata illa yahala kata"

Raheena tace "waheeb koma wane waheeb mai yafaru ne" ainau tace "keh bar zancen yizancen wadda zai halaka akanki wai don itace sanadin accident dinda jikikayi sannan" raheena tace "ya akai yasani" tace "kedai zumuje kibasa hakuri" raheem yace "kinga kyaleta komai zai Mata Inaruwan let's us chill please" raheena tace"no muje bazai faruba bazA'ai hakan ba "

Suna zuwa ina bazata iya jurewa ba harta suma shikuma yayi jagab da zufa yazu zai kara kenan raheena tarike dahanunta harya ji mata da jini tace" waiit bro waheeb bai kama ceka ba bahaka kake ba"

Yatsaya cak dajin muryar dayayi missing jinta bai karaba yakalleta yaga itace ina yazu zaiyi hug dinta Kuma yadaina bacin ransa dandannan yane Mesa yarasa daganinta farinki ciki ne fal a fuskar sa sannan yace

"uhmm my sis yakike ne nayi missing dinki sosae" takalle Maya wadda tadade da suma ta maza tacema ainau tarika mata ita akaita clinic haka tarika mata ita suka kaita doc yashiga daita suka fito takalli waheeb wanda tuntuni yake kallonta tace

"haba bro waheeb mitai maka haka dazaka mata wannan duka haka" yace

"ehhh na rama mata abunda tai maki ne nasamu labarin hakan shiyasa" shidai raheem tsaye yayi baice kala ba saikallonsu yake. Waheeb ne yahango hannunta na digar jini dasauri ya anshi hannunta cikin rudu yace "sis maiya samu Hanuki"

Ita sai alokacin ma ta lura dakan raheem yaga hakan dasauri yazu buge waheeb yarike hannunta yace "my princess zumuje agyara maki hannu" waheeb yataso yamasa wawan bugu yace "kai harka isa ka dungujeni ban rama ba kuma sakarta nizan kaita"

Raheem yajuyu yace "bazan sake hannun ba duk waye sanadi inbakaiba kai kaji mata dakanka sannan gurl ditace ai ina ruwanka dashiga sha'animmu" daganan dai sukaita cacar baki

Harta kai ga fada sosai suke fada suna kaiwa juna nushi agaskiya raheena taji ciwo so sai kamin kace me harta suma GA fadan da suke dakuma zafin datake ji dasauri ainau tarika ta takatsa masu tsawar subari harta suma

Dasauri suka jiwo waheeb yamaza yakira doc aka kaita gadon assibiti aka gyara mata ciwon aka nade da bandage aka samata ruwa

Doc yace "kokwantar da hankalinku zata tashi bada jimawa ba hankalin tane yatashi tasoma sannan bata son tashin hankali"  yabada wasu maganunna avatar.

Yafice saiga claudia tafado afirgice dayake ita bata nan abun tafaro. Waheeb yaje kusada raheena yana hawaye yace

"am so sorry raheena nine nai sanadiyar jimuwarki duk akaina ne kikayi accident don haka duk punishment dinda zaki ban zan karba"

Raheem yamaza yajawo hannunsa dakarfi yace "just get out from here or yanzu nai maka illa" can raheena naji tace "wait bro jamal karka tafi"

Tatashi Yamaza yazu wurinta inajinki duk punishment dazaki ban zanyarda tace "ban isaba ai kaine bro dina kuma kaine wanda kahaska rayuwata tun farko kaine kadai wanda ka daukeni yaruwa banda kuguda duk basa suna so dumme zanbaka punishment kaine ya kamata idan nayi ma kaiman sai dai Abu daya nake so kaga yaman meyasa tun daka tafi kabarni koh su guda baka kirani ba maiyasa na'aza kamance da kanwarka Gaga man"

Yayi kasa dakai yacee"noo kibari sai gobe kindanji sauki sannan "tace

" noo yanzu nake so ka gayamun Bazan samu sukuni ba sai ka kadaman dalilin dayasa"

By ZAHRA BASHEER

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now