•••••••••••••••••••••••••••••••••
£pisod€ thirt£€ Six {36}•••••••••
••••••••••••••••••••••••••••••••©Zarau Bash£€r
Ainau da Claudia yau suntashi dawuri barci karfe 6:00 har sukayi wanka suka shirya amma Raheena bata Farka barci ba Sai da suka ga Abun Nata suka tashe ta sukace"ohh mungane Daren jiya kike dreaming right shiyasa Baki farba Koh " tayi smiling dagani hakane. Raheena tace
"Hakane kun canka daedae domin kowa jiya Daren jiya Kam is d best " ainau da Claudia sukace "ohhhh what a romantic it will be badon kafa Muyi late ba da muntsaya kinbamu labariin "
Daga nan tae masu alkawarin cewar insha'allahu idan sunfito sunje cafe zata Basu labarin suka wuce . Sai bayan sunfito ne gabadaya sunje cafeteria kenan suna zaune suna cin abinci Sai Claudia tace
"0h bestynmu gaya mana .mana mun matso muji labariin" nan dae duk tabasu labariin abun da yafaro tunda ga a har z bata bari ba Sai ainau da Claudia sukace"ohh wow ". Ainau tace
"A gaskiya besty inai Maki murna sosai matuka domin kowa kinyi dace sosai yana son ki matuka Allah ya barku tare inga aurenku da Yan bebis dinku kina hakaba Claudia" tace
"Hakane kowa nafarko yabiyu bananas iyyasu Na biyu Keh" Raheena tace"tab nima zai biyu nabiyun yabiyisa oho "
Sukae Daria sunata tadinsu Ashe Ashe a bayansu akwai gossipers watau Stephanie da Jennifer kawayen Khairat Ashe duk abunda Raheena kefa da yana kan kunnensu sun kashe kunne suna jinta Stephanie tace
"Hmm Lalle wannan maganar babbace Dole Khairat tasanta " Jennifer tace "Abu yasamu Abu Dole ma tasani Ai yanzu Dole Muyi straight wurinta mu Sanarda ita meke faruwa"
Straight wajenta sukaje Jennifer tace "qawas humm wai wata sabuwa wani tsugumi nakawo miki konace labarii" Khairat tace
"Inajinki meya faru" Jennifer tace" hmm Ai in gaya Maki yanzu Raheena da raheem couples ne soyayya suke in gaya Maki" Ai Ina Khairat ta tashi tabuga kirji tace"kambu tabdi jam kefa Jennifer kinsan banson wasa wai dagaske kike" tace"aff oh kin aza Karya nike kenan to tareda Stephanie munje cafeteria Sai Khairat keba Su abokamta labarin cewa jiya da dare sukaje dinner harda kaya yasaimata tsadaddi da wani zube yasa mata ahannu tsadadden gaske " Stephanie tace"hkne Muna tare"
Khairat tace"Kam uba hey wai ana kashin bura uba yau tataka luma kanta wutarda bata iya kashewa watau warning din da nabata Bai shigeta ba har tayi soyayya dashi "
Stephanie tace mezakiyi yanzu tayi dariya mugunta sosae tace "ai idan tasan wata bata San wata ba bamai Jada Khairat Yana kalau hhhhhh ai dae duk yaji asalinta nasan kome son daya ke mata Dole yarabu da ita Koh bahaba"
Sukayi tafi suka dare
Shigowa yayi da motarsa yayi packing yakirata awaya yace tazu yazu yana son ganinta baifi Koh 5mins daga mawa ba Sai gata tazu kallonta yake har tadusu inda yake jitake kamar. Tanutse kasa tsabar kallonta daya kafe yanayi tana Isa tace tace"haba my hubby wannan kallo haka fa sai kasa natade nafadi akasa "yace. Shima smiling yayi mata "my precious princess ai Dole nema ga tafiyarki Mai Jan hankali kamar takon princess Dole wlh nayi missing din kine shiyasa " tace
"Uhmm jiyafa muka rabo amma Sai kace wadanda sukae sati biyu"yace. "baza kigane bane dae dae da second idan banganki ba banji muryar nan takiba banajin daedae shiyasa my precious princess" sukai smiling gajuna .
Sai ga Yar bata harkar tazu tace "sallamu Alaikum" yana kallonta yasaki wani irin wawan yasaki datakaici yace "mtss how dare u interfere between us waike hala wace irin Karya ce ke wai ana so dolene impact ke natsaneki sosai aduniya I despite u so much don't u get it kibace kin dagani yanzu wurin nan kamin nae kwallo Dake " agaskiya kala mansa sun raurana mata zuciya amma saboda gudurinta ta share tace.
"hmm ehh duk naji amma bari kaji kamin natafi nasan tana boyema wani Abu toh nizan gaya maka wannan dakake gani shegiyace batada asali Yar tsuntuwa ce shegiyace diyar shaggu uwartA tayi cikin shege tahaifeta .......
Tas tas tas tas tas tas tas kakeji tashi maruka natashi fasfas kamar walkiya kamin kace me wuri yacika anata kallonta ran Maza ya mugun bace sosai don har wani huci ziciyarsa keyi fuskan nan tasa tayi jajir Sai kugi yace kamar zaki itakoh Raheena Kuka take rike hannunsa tayi tai masa alamun yabari da kae sannan yadae Na uwayen Koh tsaye ake Sai share uban Kuka take.
Kamar za'acire mata rai kumatunta sun numbers Tasha natural shegiyar yace "kehh keh yana numberta da yatsa yace" kekeh how dare you kinyi za'a wlh my precious princess stop me Allah da saina kaiki lahira yau but bari Navajo warning this yazamto first and last dazan ganki don kowa duk naganki toh komai namaki kekikaja Kuma zancen dakike Na shegiyace wlh wlh kinji nai Maki rantsiwa kids wasa naji ki kara gayama my precious princess wannan maganar Sai kinyi nadama babba arayuwarki Kuma koda bata gaya man ba Kota gaya man duk dae haka nake sonta abunda kikayi yau ma kinsa manakara Jin tausanta da sonta.
Araina stupid , garbage , Coward, like u look at your face u ugly duckling kinje duk kinbata skin dinki da shegen bleaching Kuma Allah yaisa dakike ce kina Sona stupid".
©Zarah Bash€£r.
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomantizmThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...