******************************************************************************€pisod€••$€v€nt€€••0n€*******
*************** {71} **************
************************************
***************************************King 👑 ra'uf mansion ***
***************************
***************************
***Ansallamesu ranar bayan tasamu sauki takoma Gida.
Kwance take kan fadeden gadonta na alfarma Tana barcinta hankali kwance.GA A. C na bugunta sai ga maid tazo russuna kasa tadan gyara murya maid din alamar tatashi karfe 10:00 tayi sannan tafarka tacema maid din "meke tafe dake ne kuma bana hanaku dukamin kasa bah bakuji koh nikukewa kuma nace banason wannan girma haka haba"maid din tace "ana asifan ya ameera "sorry princess "bazan sake bah"rayhana tace "is okay tell me meke tafe dake NE "tace "king ra'uf ne yace natadaki kizo kasa za'ai breakfast 🍽 tace "ohh okay no problem kice aban just 10minuite zanshiryo nazo" tace "okay your majesty "
Tawuce itakuma tafada wanka tai 20minute ciki Sannan tafito koh wankan dasauri tayi don tana dadewa tana fitowan tashafa mai dasauri tasa jeans and T-shirt tasaka scarve dinta tasauko tasa Perfume favorite tawuce tana sauka kowa zazzaune ana jiranta tana zuwa kowa ☺ smile afuskansa banda... Taje tagaida duka grannies dinta ta mishal yake kawai taimata tagaida waheeb yanata sharan smiling yaji Sauki yanzo domin yana iya tafiya dakomai tunda dama mai maganin ciwon tadawo taje tai hugging din abee dinta tareda gaidasa tazauna maid sukayi serving dinsu kowa yafara ci sai suhfa tace "jikalleta kinga dawowanki kindawowa da kowa farin ciki aransa komi yadawo normal idan bakinan babumu kece annurin gidannan gabadaya"batool tace"hakane uhtee abunda kikafada ba tantama"waheeb yayi smiling yace "uhtee na nikoh abunda haryau kedaure mun kai shine meyasa za'a saceki akasheki kekoh naso gano wanda yaimaki aika aikannan kuma duk randa naganosa Allah bazan ragamasa ba koshi Waye"hanjin mishaal suka kada
King ra'uf yace "dakyau sultan dina nabaka goyon baya dari bisa dari but matsalar shine ba'asan haryau wadanda sukai aika aikannan bah abun nima naban Mamaki ke abnataya ta bakida enemies ne wadanda kike zaton suyi maki hakan" tace "wallahi abee banida masaniya bansaniba" batool tace "hmm toh Kai king ra'uf bakada enemies dakake tsammanin suyi ma hakan domin suga bayanka kasan haka anka kiddnappin dinta amma haryau ba'agano suwaye ba "king ra'uf yace"kai gsky banda enemies banda "shuraim yace grandfa din rayhana "inaga kamar duk yanda akai yana nasaba da wadanda suka saceta koh yanxo ohh Allah Allah yabayyanaso "
Haka sunka cigaba da Labarin har anka gama breakfast sai king ra'uf yace ma rayhana"abnataya ta kishirya yanzu Zuwa 2pm zamuyi baki familyn dasuka dauke ki da familyn Jamal Hassan domin zamuyi magana babba"tace"tohh abhee takoma part dinta tafada wanka Don nadazo kamar watsawa ne take gani takai kusan 1hour tukuna tafito da towel Tana goge jiki.
Sannan tashirya tsaf tayi kyau sosai luxurious abayanta tazaba cikin luxurious abayas dinta tai kyau dakayan sosai taje part dinta na fadeden palornta tasa E channel tayi sa'a suna keeping up with the Kardashians tazauna tana kallo .
By Zarah Basheer
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...