Ameeratu rayhana

178 9 3
                                    

************************************* £Pisod fift€£ S€v£n*

** {57}**

************************************

YAU TAKAMA 1 WEEK FRIDAY MARCH 2018 4RD GIDAN SHIRE SHIRE AKE NAZUWA NIGERIAN OUR MOTHER LAND DUK ANSHIRYA KAYA A BOAT MAIDS SUNKAI GUARDS NA GYARAWA KOWA DA MOTARSA JERIN MOTOCCI SHIDA NE HADADDI BANA WASA BA DOMIN SU RAHEEM SUN ISA TUN WEDNESDAY DOMIN TARIYAR BAKI SANNAN SCHOOL DINSU RAYHANA AMBADA HUTU SAI GA FAMILIES KOWA YAFITO KING RA'UF DA AMEERATU YASHA CROWN DINSA ITAMA AMEERATU TASHA NATA CROWN SUNYI KYAU ITA TASA KIMONO HADADDAR GASKE MAI KYAU MAI TSADA PINK COLOR WITH WHITE STONE SANNAN TAKALMINTA PINK PORSE DINTA PINK TAYI SIMPLE MAKEUP AGASKIYA TAI KYAU SHIKOH KING RA'UF KAYAN ARABS YASAKA NASA NA SARAUTA YAI KYAU SUKA SHIGA MOTA GUDA TARE SAI ITAKUMA SUHFA ITA KADAI SHURAIM DA MAISUN GUDA SAI SUDAIS DA BATOOL GRANNIES DIN RAYHANA GUDA SAI KUMA MISHAAL..  ITAKADAI A GASKIYA BATASU ZUWANBA BAYANDA TA IYA TADAMO KUMA SOSAI DA RASHIN GANIN WAHEEB DON YAKIRA KINGA RA'UF YAYI TAFIYA AMMA KWATA KWATA BAI KIRATA BA KUMA BA LAIFIN KOWA BANE SAI RAYHANA AMMA CAN SAI NAGA TAYI DARIYAR KETA ABU BUWA KAWAI TAKE SAKAWA MOTOCI SUKA DAU HANYA DUK INDA SUKABI SAI AMMUSU HANNU SUKA ZARCE SAI AIRPORT DIN KING RA'UF AIRPORT

Suna isa suka hau jirgi wanda shikansa ansa king ra'uf airport Sai  sararin samaniya lokotta awanni suka isa Nigeria (ALHAMDULILLAH ALLAH YADAWO DANI KASATA BAYAN SHEKARU KALILAN GANI NADAWO SAI YANGA NAZAN FA YAR DUBAI doN HAKA INA KARANA RAYHANA Gida DANA DAWO ZARAH BASHEER NigerianS IS BACKHHHHHHHH) tun a window rayhana ke kallon Nigeria domin tadade rabunta daita wani jindadi ne ke ratsa ta Sai king ra'uf yalura Da hakan yace "abnataya I see lyk u are happy and so exited " tace "yes abhi am so so excited and so happy "tayi hugging dinsa feeling shy.

Jirgi yasauka a          

Airport MOTOCCI nahango cike Da kuma sojas Da police Da yan waka Kala Kala iri iri kawai don welcoming King ra'uf Suna saukowa tawagar sojas cike sukazu sukayi nasu parade Da marching sannan police haka ma yan wake wake yan kalangu yan mene etc duka sukayi sannan akayi decorating wurin SOSAI yai kyau akayi decorating Da cewar welcome king ra'uf welcome to Nigeria agaskiya King ra'uf bakadan ba yaji dadi sosai Da yanda aka yi wadannan abubuwa domin su dukda ma ba wurinsa yazu ba.  suka sauko suna tafia kenan naga wasu yan mata hadaddun gaske kyawawa naga sun dunfaro rayhana dagudu sunyi hugging dinta suka riketa yan matannan kowa bakowa bane Sai kannen raheem watau khadija  ummul kusum suka riketa gagam itama rayhana smiling kawai take masu suna zuwa.  can na hango raheem bakin nan a wangale hakoransa koh gabadaya abude dsganin abar sonsa abar kaunar sa su King ra'uf Da president junaidu suka gaisa irin tasu ta manya sannan raheem yaje Kennan daniyar hugging din rayhana...  Kawai Sai ummarsa watau fareedah ta hanasa rayhana nazuwa tadurkusa tagaida in-laws dinta fareedah tadago ta tayi hugging dinta.

Tace"welcome my daughter yakike ya hanya uhmm "rayhana tace yanda raheem ke cemata "lapia kalau umma na kema yakike "tace "lapia lau yanzu nake daganin daughter dita kinsan mother bata iya jurewa saita ga danta take jindadi"rayhana tai smiling Shiku gogan tuntuni yake kallonta yana smiling yace "my Queen have you forgot your King "tace "nooo way yaza'ai namanta Da kai Kaine rayuwata so kaga bayanda za'ai mutun yamance Da rayuwarsa I love you so much "yace "I love you more than you love me more ".

Sai president junaidu yace "mtss banson shirmen banza gaban mu baku koh jin kunya zaku dinga fadan hakkan don yaran yanzu koh bakuda kunya koh ace gaban uwayenku kobari idan akai aurenku Sai a huta kwayi gidanku "  Sai fareedah tace

"Ai bakasan Da meyaje yiba saida nataresa da hugging dinta zaiyi na hanasa tsabar rashin kunya"Sai King ra'uf yace "a'ah Toh abunnaku nason wuce gona da iri yakamata kusan cewar koba yara bane Kun girma yanzu tunda harkunkai munzallin aure. Aure za'a maku sannan haram ne yanzu ba muharraman juna bane koh Sai kunzan mata da miji sannan da aka kyaleku don kundade bakuga juna bane amma yanzu abun zai wuce wuri kuguji shairin shedan koh kiyaye".

Suka amsa akai dariya suka shiga MOTOCCI shi raheem shida rayhana yasu kamar mi amma ina khadija da ummul kursum suka hana dole saida Ita ahaka yahakura amma sunbata masa rai saida fareedah tai mgn sannan yayarda duk KOWA yashiga mota su khadija ne nacikin mota suke ta gardamar wanda zaifara introducing kansa Sai khadija tafara cema rayhana

Khadija tace"sis let me first introduce myself ni sunana khadija junaidu ana kirana da deejermarh sannan ina s. S. 1 ne yanzu and Sis I really love you so much for bro raheem because you look perfect for each other "can Sai ummul kursum tai Sauri tace

"Nikuma sis My name is ummul kursum but my nickname or famous name dina shine  ummeecutee cos am cute lyk u and am in j. S. S. 3 now I love you so much you and bro raheem you look gorgeous together and fabulous and u are made for each other cos even ur names tell it r\r what a perfect match ohhhh"

Tadaiyi dariyarsu agasky duk suna da KYAU amma ummul kursum tadan Dara khadija Sai tace musu "thanks my lil sister's and i love you too "

Daga nan dai sukaita labari bangaren koh junaidu da ra'uf labari sukaitayi ra'uf yaimasa godia sosai da irin wannan tarbu da akai masu. Sannan abuja takaca me sabidah ance king ra'uf yazu ahaka dai basu tsayaba Sai garki unguwarsu general sheriff

By zarah basheer

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now