AMEERATU RAYHANA

80 4 0
                                    

*******************************************************************/€PISOD£•••~

              •• On€ hundr€d And••
                            T£N

                                       ••{110}••
    ~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~

Safia nawaye wa kamar dai kullum tadawo Yanzu Kan aikinta andade bayan abunda yafaru komai batayi so yau tadawo back to business karfe 7:30 bayan sungama sallahr safe sunkoma barci tabarsa taje ta kakkam ta koh ina tace masu aiki kadan suke gyarawa Don girman gidan bazata iya itakadai ba saida taimako koh mai aikin guda ce bayan tagama kammala komai yau fancakes taimasa breakfast tahada smoothie da madara sai kuma tamasa abinci a kula inyaje office daban bayan ta ida tadauko turarukkan kamshi na wuta tasa awani machine na turaren wuta wehhh kuzo kuji kamshi duk yabudade kunsan larabawa gida yabuge gabadaya da kamshi sosai mai dadin ji GA turarrukan maiduguri ba duk gida yabuge da kamshi taje ta tadosa barci suyi wanka yanda suka saba dakyar da salon soyayaya ta tadosa yatashi tuni Dama tahada masu ruwa sukaje sukayi wanka suka fito saida tagama gyarasa da dauko masa kayan da zaisa agogo ne mene duk ita ke masa sanann tadauko turare ta fesa masa yasha kyau ga kamshi

  Tace "wooww kaganka lalle nai dacen miji wanda yafi kowa kyau komai kyau yakema  kaganka banda dai kula mata allah  " Yayi daria yace "ohhh kinganki yau andawo da aikin da bani kika bari inai Maki komai ba Kuma Mata sanin kanki ne raheem babu wata sai rayhana itakadai ta mallakesa babu macce ma dazankalla babu ta ni naki ne kadai kodah misali zan auri wata bazan taba maku daidaiba kodan aikin sani MA yanda nasha wahala kanki "

   Tace "nasani sahibin rayuwata jigon rayuwata nasani wallahy nayarda dakai 10000000000%fiyema " yai daria shima yadauko mata kayan sawa ya samata yar half abaya ce yasamata mai itakoh tasa turarruka tasa wannan tashafa wannan tadan zizira kwalliya kadan tasa scarf tazubo da gashinta natural har baya sai shining yake sanan tajuyo takallesa shida yakafeta da ido tace "my prince how am I looking " tana dan marmasa masa

Yace"shinke saraunia ce fa kinsani komai naki kyau Ne dash u look dashin amazing my princess " yataso yai kiss dinta a cheek taja hannunsa yana jin kamshi yace "woww wannan turare da dadi sosai " yaji dadi har cikin ransa taimasa smiling
Taja hannunsa sukaje dining tazaunar dashi ta salo iri iri take zuba masa a plate taxo tazauna kan cinyarsa tana yabude tabasa yakoshi fam dashi sannan yace "uhmm yummy 😋 delicious wannan girki haka fa naji sa da dadi koh Chef albarka mene siririn "

  Tace "bawani sirri sai hannuna shine sirrina kaga muje naraka ka nasan halinka idan bani na koraka ba sai kaima zamanka wallhy tashi muje " yayi Daria

  "kekam Jam wallhy keh kama takurani barinki nifa allah in ina tareda ke normal Koh da 1minutes second MA ban iyawa batareda ke ba don dai nauyin dake kaina dole nasauke sa"
Tace "toh ai shine dole naima hakan nauyi babba ne rataye akanka dole ne kaga koh ni Idan nakyaleka nazan matar banza koh mijina nima Haka wakeson rabuwa da abun soyuwa aranta sai dole yanzu muje "

  Yaimata kiss gabaki fa Face  Haka yake kullum inzai tafi takaisa har mota rikeda lunch box Dinsa da jakarsa yai hugging dinta yashiga mota ta mika masa har yafice tanai masa bye bye shima saida gate Man yarufe tashige warta yawucewarsa aiki.

  Yana office 1 hour zaune yana aiki a computer yafara missing dinta yaji call koh da yaduba wazai gani my princess dama kullum yaje tana Kiransa yadaga.
 
  Sai smiling yake suna soyayyarsu kwance hankali yajuya bayan kujerarsa yaji sallama yaji it looks familiar yace mata "my princess bara zankiraki inajin bako nayi "tace toh taimasa kiss awaya shima dai  

Toh namanta bangaya maku ba itama nanda 2days zata fara aiki nan company din Don yanzu su biyu duka zasu running companies din mahaifansu tare suka hada companies din king ra'uf da junaidu.

  Koh da raheem ya juyo wazai gani yatashi tsaye cikin mamaki muka yace jjjjjjjjjj

Mahadu next kuji wane NE wannan haka

By Zarah basheer.

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now