Episode twenty
Fitowa sukayi suka shiga mota basu tsaya koh inaba sai gidane madaidaici suna shiga gidan koh basu ga kowa ba ai'nau tace
"A'ah gidan bakowane mukuma munai ta sallama shiru"
Wata matace tafito Wanda suna kama da ainau tace "a'ah kada ku koma kokoh da zuwanko kuyi hakuri ina toilet ne kuzauna"
Ainau dasu raheena duka suka gaisa sai ainau tace"sis mufeedah wallahi nayi missing dinki ina fahad hala uwayen rashin ji" mufeedah tace
"Ai koh yanzu suka fita shida babansa sunje park sudawo .wai koh tundazu nake kallon beautiful kawar nan taki tanada kyau sosai masha'allah mene sunanki "raheena tace
"Sunana raheena living in Nigeria"mufeedah tace "wow nice name amma sai kace ba Nigerian ba saikace arab ashe koh nijerians akwai kyawawa haka sosai sai kace princess "
Tayi dai smiling mai bayyana dimple dinta kullum sai takuma kan Claudia tace" kefa me sunanki "cloudia tace"my name is Claudia living in new York "
Nandai suka cigabada firarsu suka ci abinci sukayi sallar la'asar sannan sukayi mata bankwana sukawuce. Mercato Shopping Mall sukaje suna zuwa direba ya'ajesu yana ajesu suka wuce ciki.
Sai gawasu motocci sukuma sunzu sunyi parking wurin kusan motor goma shadaya sukayi parking awurin motoccine manya many a waddanda billionaires kadai ke tokasu. Guards ne suka fito sunfi goma kowane da suit and black glass a kowace number mota ansa sultan waheeb.
Wani guards ne yazu yabude kofar motar yafito sanyeda abaya fara da black glass dinsa yasha kyau sosai matan wurinne keta kowa da mutane anna kalonsa ko kulasu baiyi ba guards na biye dashi yawuce. Cikin mall din.
Sukuma su raheena ana ciki sai sayayya suke sudauki wannan sudauki waccan ita raheena perfumes ne take ta saye dama ma'abociyar son turaru kane.
Sungama siyayyan su sunzu wurin biya kenan sai raheena tace"oppss donallah kuyi hakuri namanta bandauko wannan kuraren ba"ainau tayi tsuki tace
"mtss shi ar tsiyarki wallahi saida muka kawo ai saikiyi sauri kidawo"tace "tohh aunty mai ban command "
Tawuce tana zuwa taga turaran wurin dauka kenan tayi barna suka fado wasu suka fashe dai dai kenan dazuwan waheeb wurin tazu dauko kenan tadauko yafara fada yana cewa "what the he'll is this..... Kenan tadagu dakanta.......
Tsaye yayi yakasa ida maganarsa bamutsi kallon yake nantake yadebe glass dinsa dasauri yayi hugging dinta sosai can kuma yayi Sauri yasake ta ganin mutane nakallonsu yana kallonta aransa yana cewa" wannan itace itace yarinyar danake mafarki kullum wadda nake tsananinsu harna aza ba mutum bace ashe shi exits in world "
Raheena abun haushi yabata "heyy wani irin iskanci ne xakazu haka kawai kayi hug Dina " kasa magana yayi can cikin in-inniya
"ooo am so sorry kinyi min kamane da kanwata data rasu three weeks dasuka wuce shiyasa am very sorry "raheena tace
"Ohk to yayi bamatsala amma nibs ita bace ita ta mutu"..
Bata idea magana ba sai ga security din mall din yazu yace"heey you kekikayi wannan barnar haka"
Baisan cewa sultan nananba can idonsa yakaisa ga sultan. Sultan waheeb yace"nine nazu wucewa by mistake nadauko sukafadi"
Security man din yace "sorry sir bansan kaibane"yawuce raheena tace "ohh thanks so much da yanzu am in big trouble thanks because of you am safe now "yace
"No bake ne aida godia ba nine yau am very happy danake ji Wanda bantaba yiba adunia"duk azuci yake zancen sannan yace mata
"You are welcome anyway meye sunanki "tace
"Sunana raheena"yace
"Wow nice name beautiful name as you "tayi dai smiling yace
"Please zaki ban numberki kowa kawai don muyi zumunci zan daukeki kamar sister na data mutu "tace"uhmmmm okay zan baka kodan help Dina dakayi bakomi koni banda bro ai tafara "
Ga guard dinsa ya anshi wayar yana sawa bayan tagama gayamasa kenan sai gasu ainau dasauri sunzu bata masan sultan nawajen ba tafara balai
"Haba raheena wane irin wulakanci ne da rainin wayo tundazu kinbar mu muna jiranki kinbarmu tsaye"
Claudia sai nuni take mata takalli bayanta amma ina sai masifa take bata luraba can Idonta yakaita ga sultan tayi shiru taji kunya suka gaisa dashi raheena taimasa bankwana suka wuce.
Bye zarah basheer.
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...