AMEERATU RAYHANA

139 6 1
                                    

           £pi$od€**
       
                          €ight€£**
  
                                         $€v£n**

*********
♧[{87}]♧
**********

¢ontin€£**..

Waheeb da mishaal kuwa bakin ciki ne kedamunsu Amma ita tana farin ciki kuma tana zuwa kowanne event don akwai plan dinda take hadawa shima dai waheeb din sai dai kowanne event baizuwa tunda aka fara shire shire inbanda shaye shaye yake  barana ba dare yazamai Mar abinci yayi mugun rama ga kukah ga bakin ciki agaskiya natausaya Mai Don nima fan dinsa ce sai dai raheem ne ogana.
    

  Can koh m.c yakira couples din domin yanka cake suka taso rikeda juna suka tsaya gaban katon cake din knife soke akasa wakar  Maher zain barakallah  kowa yatashi ana kallo wasu na dauke dauken pics masu cemeras ma na aikinsu na dauke dauke sannan m.c yace "after d count of 5 then cut the cake "kowa yafara 1 2 3 4 5555 suka yanka anata tafi ya gutsura zai samata kawai yajanye yana teasing dinta saiyazo zaisamata yajanye tatabe baki tana kukan shagwaba kowa nata kallonsu gwanin sha'awa sannan yana dariyanta  yasamata abaki akai tafi itama tarama tazo zata masa tacinye data gutsuro wani sannan tabasa akaita tafi ana masu pics.

M.c sannan yakirasu domin suzo yin rawa suna rikeda hannu suka tsaya tsaka wurin decoration flowers ne  akasa masu wakar Maher zain  for d rest of my life I will be with you I will stay by your side to the end of my time. ......... wakar tacigaba sunata rawa ahankali so romantic suna kallon junansu suna smiling suna buga soyayyarsu kowa Sun Burgesu yan dauka koh kowa dauka yake wani hayaki fari sol aka sa duk yabaje wurin dasuke rawan bubbles nafita tareda hayakin sai kuma cansama wasu roses ne keta saukowa daban daban bansan inda suke fitowa bah suna zubah kanso
 
   Yan matan mazan kowa nata ohhhhhhwww woowww they look soo much lovely prefect for each other woowww.

   Cankoh bangaren manya king ra'uf da president junaidu koh farin ciki ne fal aransu ganin ynda diyan nasu keh cikin walwala da farin ciki  tareda son junansu shiyasasu farin ciki dama families din kowa najindadi hkn banda. .... kunsani dai smiling kawai take na mugunta tasan metake kitsawa wanda bawanda yasani koh ni bansanshi bah
  
King ra'uf yacema president junaidu " ai junaid(hk yake cemasa)ina cikin farin ciki sosai yau ganin yanda daughter nake farin ciki suna matukar son juna kadubah kaga duk halinda suka shiga gasu yau ana bikinsu ake"

President junaidu yace "ai bari king nima ina cikin walwala ganin yanda yarona ke cikin annasshuwa sonda yake ma yarinyar ka naban mamaki kuma ina farin ciki hada zuri'a dakai zuri'ar kirki ga yarinyar me tarbiya wallahi ai mukam sai hamdala "

   King ra'uf yayi hawaye yashare president junaidu yace "kaikoh king ra'uf meke saka hawaye irin rana haka ta farin ciki "

  King ra'uf yace "bari junaid ina cikin farin ciki saidai idan natuna fauzan mahaifiyarta inama ace tana raye taga diyarta gata ana bukinta Amma bata raye nayi rashi babba na masoyiya ta habibiyata wadda haryau sonta na cikin raina bazan manta daitabah "

President junaidu yace "sai hakuri king Allah yajiknta yaimata rahama yagafarta mata" sukace amin tare.

   Daganan dai akazo gabadai families akaita pictures gabadai sannan abokannan  ango da amarya akayi sai abokanann arziki da guest duka akayi .

  Anyi raye raye families da friends anyi shagali an shagalgalce buki yyayi buki duk Wanda zaiwuce sai anbasa guzurin buki maitsoka sosai domin larabawa akwai karama sunyi abubuwa da dama ga gehen familyn both families din sunyi abubuwa duk Wanda yazo yakoma bawanda zaikukah da cewa bai samu bah kowa yasamu kowa yaji dadin bukin abintayya koh birjek anci ankoshi wani ma har azubar kayan kwalama kowanne kakaso kazabah kadarje nima nan nazaba nadarje  cikina tam yake ya cika koh nisawa dakyar nakeyi hhhhhh

  Taro yayi taro kowa da farin cikin sa yabar Hall din anwatse lapia kowa yakoma masaukinsa sai 11 aka kare ga gajia anwatse .families koh duka sunkoma king ra'uf  big mansion

*********
B¥ zarah Bash€£r*****
*********


**********************************************************

 

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now