*EPISOD£
NIN£T€£
FIV€*
((95))
CigabaYakoh bisa cikin motarsa shima gasa baida lapia daga daki yake tinda tabata bai komi acikinsa bah inbanda ruwa kusu dakyar ba juyin duniar da Maminsa ba'a masa yaki bayan halinda yake ciki baida lapia .cikin su koh kowanne nabiar kowannensu har suka isa wani daji haka nan tabi kwana sunyi tafia sosai cikin hanyar dakoh titi babu can tatsaya da motarta kowannensu ma haka nan tafito tabi wani hanya wadda motor baza tashiga ciki bah tatafia waheeb nabiye dashi raheem shikuma yana biye bayan waheeb
Haka suke tapia har suka cimma wani dan gida karami haka kamar bah gidama ba don baida ceiling kuma koh fenti baida gadai shinan tana isa wasu gardawa manya manya guda biyar suka gaidata boss suke cemata hmm tacema wanda dagani shine ogansu tace
"bad kufito min da tsinanniyar ba nemana take bah zata ga abunda zaigigita ta hhhhh"aka fito daita tana ta kuwa idanunta nakaimata mishaal tai mamaki matuka
Sai waheeb yazo saije gurin ganin rayahana raheem yaja hannunsa yaje kowa yarufe masa baki yai magana asannu yace mai "bakada hankaline baka ganin kattin dake gurin duk da kana ganin mahaifiarka ce kabari asannu mana mukira police amma bari muyi recording abunda zatace as evidence kasan baza'a yarda damu bah yanzu muba enemies bane kayi keeping duk wani tsana gefe tunda duk mutum guda muke son rescuing so katsaya muji"
Yace yaji suka kasa kunne raheem yafara dauka itakoh mishaal tatuntsire dadariar mugunta tace abude mata baki rayhana tana hawaye tace "ummi mishaal kece dama minayi maki "tana hawaye
Mishaal tawani kara bushewa da wata sabuwar daria take sosai tace "wai ummi mishaal wace ummin taki ai idan bakisani bah nice makiyarki tadunia yau koh sai kin bakumci lahira insha'allahu inda na'aika wannan tsinanniyar gyatumar taki "
Rayhana tacr"tsinanniya kuma nakasa fahimatarki mekike magana" takara daria tace "aff aff kinji harzumudin bakin labarin take"suka bushe da daria tace
"Ai kibar zumudi zakiji kumi kafin kikuma lahira barana fara datsinanniayar uwar data haifeki shegia munafuka tunda muka taso muntaso abukainai kowa yafi yabonta da kyawawan dabiunta sabidah banason talaka itakoh asshibabba tanafunafurcin tanason su gatada ibada toh ina hassadarta munashiri da abhee dinki da kannensa faisal mahaifin waheeb nadade inason ra'uf sosai dana fada masa yaceman direct ga fuskatata wai nayi hakuri uwarki yakeso kuma itama ashe tanasonsa abun yabaganta mun rai matuka nanda nan kiyayyar mahaifiarki fauza tafita araina natsaneta tsana sosai inason inyi duk yanda zanyi nahalaka ta namallake burin raina hmm saigashi faisal yasoni aka hada auranmu duk da banso bah na tsani faisal sosai arayuwata bayan auran nadada kara tsanar fauzan nan nafara plan din kashe faisal domin naki basa hadin kai yasadu dani nan dai wataran haryaci dakarfi dayagaji da hakuri nan koh tsanarsa takara shigata donnaso sai na auri ra'uf nabasa kaina yaruguza man rayuwa nan naramasa poison a abincinsa yamutu nalikama mai aiki itace nagani aka kaita prison hhhh allah sarki tsohuwa bataji bata ganiba oho bayan hakannan tsinanniyar mahaifiarki tadade bata haifu bah abun yamun dadi niku bayan auran mu koh shekara ba'a idaba na haifo waheeb naji sonsa araina sosai bayan 5years saiga cikinki hummBakin cikin dunia yataramman ya isheni bah yanda banyi bah cikin ki yazube yaki donmin inason waheeb yagaji sarautar dubai amma saida aka haifo ki ra'uf yadau son dunia yadaura maki yakara son fauzan naibakin ciki nan nai planning kunje shopping nazata mota guda kuka shiga aka cire burkin motar da fauza take sukayi accident tamutu "
Ra'uf rasuwarta yasa yasume aka kaisa assibiti nabiya naning ki kuddi masu yawa tayarda ke airport inason kisha wahalar dunia sannan karta kara dawowa jin news din batarki abun yakara yawa ra'uf yazama parallized yasha wahala nayi taken care dinsa har yadan samu sauki yana saman kujera kafafiwansa ne kawai da saura duk shekarrnan nazata zaimanta daita amma ina baitaba manta daita bah haka nazauna dajira nayi focusing kan waheeb yazama king of dubai bayan waheeb yagirma yazamana yana mafarkai nawata yanasonta har mukazata aljana ce saigaki yaganki school dinsu nan dai yafadaman yaganki kafin kishigo rayuwarsa muna zaman lapia yana sona sosai yanamin biyayya duk abunda nace zaiyi saida kikazo kika tarwatsamun da yahaukace akan sonki daya kawomin photonki duk naji tsanarki ganin yanda kuke kama sosai da fauza nan baiso bah na aikasa america wani aiki can kuma tunaninki yahaddasamasa ciwo sosai hmm bayanda naiya yadawo"
Nan kuma bansan yanda aikai ra'uf yaganki bah saigamu school dinku daukoki ranar bakin ciki kamar yakasheni ni kamar zan hauka hmm gashi ashe kece wadda waheeb keso sosai nan dai akadawo dake kowa nata sonki naji natsaneki fiyeda yanda nai tsanar mahaifiarki naikokarin nahana waheeb sonki yabujeremin tundaga sannan yatsaneni inhar zancen kine kamar zaikasheni ance like mother like daughter kinshiga tsakanina da waheeb kamar yanda uwarki tashiga tsakanina da ra'uf hmm sannan duk abunda kinkaga nafaruwa dake nice nan bakowa bah "
BY ZARAH BASHEER
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...