Ameeratu rayhana

300 19 3
                                    

Epsode twelve

Bayan shekara daya mami ce kwance dakinta raheena ce gefenta sai hawaye take mami tace "raheena inason ingaga maki gasjiyar tarihinki don nasan inbayan raina zakiji dole "

Tana nishi sama sama tacigaba dacewa"inason kirike abu hudu kada kitaba bari sukauce maki sune addininki mutumcinki tarbiyarki da ibadarki sannan kirike gaskiya da a man a a duk inda kikeh sannan kirike kaddara a duk inda kike raheena aduniyar nan nasan sai kin riske wadan nan abun kunci da dadi"

Sannan duk tawashe labarin kome tabata tun farkon zuwanta da'aka kawota sannan tace"kada kisama ranki tunanin cewa allah baya sonki allah nasonki jarabawa ce kiyarda kicenyetaaaaaaaa........

Sai hospital DIAGNOSTIC CENTRES HEALTHCARE aka kaita da isarsu aka shigarda ita operation doc ce tafito tanacewa am so sorry she can't make it aikoh ba general ba gaba dayansu fadowa sukayi sume

Bayan rasuwar salame ne duk wanda kaji kowa yaban halinta yake danko matace takwarai shiku general dakyar yayi rai yayi rashi babban rashii aduniya

Itako raheena ba'a maganarta susucewa tayi abar tausayi

Bayan anyi arbain asmau tadauko wani munafucci tausayawa raheena tace yayafe mata tadauki gafarar raheena tace tanason tadawo side dinta yace toh bamatsala amma duk randa Tamara wani abu saiya saketa

Tunda raheena tadawo sashenta kullum azaba takebata kamar baiwa koh aikin baiwa sai albarka a idon general tayi kamar tana sonta inbayananko hmm kuma batada ikon fada don tamata razanar inhar tafada saita shaketa shiyasa ta tsorata sosai

Kullum wuyar yau ta gobe daban ayanzu dai raheena na s. S. 2 ne going to 3

Tana kwance daki sai rawar dari take hakoranta narawa asmau ce tashigo dakin da tsiwa tana cewa

"Ke shegiya don ubanki yau wakika barma aikin ya maki koni kike tsammanin zan maki toh maza kitashi kije kidauko kayan daudar nan kiwankeso tass sannan kizu kiyi aikakace aikace kuma nabaki minti 20 tuk kika tsallake daya daga ciki kinsan mezan maki maza nace kije kidauko"

Tatashi jiki narawa ga zazzabin datake ji taje tahaura steps taje wurin ajiyar kayan dirty dinsu tana isa wani irin mugun wari ne yaziyarce hancinta saida ta tushe hanci kayan wasu duk da jinin haila ne dasu duk anjefa wuri daya haka ta dauki kayan taje tasa omo saboda kazantar kayan tadauki safar hannu tafara wanki bayan 2 mints saiga asmau tazu tace

"Lalala lalle yarinyar nan kincika dole kin isa dole kisa safar hannu yau saikin san wanda ya'aike ki yin wanki dasafa da iskanci wanki kinkasan anayi da safa ohhh saboda kina kyama toh dole saikinsa hannunki kin wamkesu tasks bari nai maki hankali matsiyaciya"

Takwace safan taje kitchen tadauko mucciya tadinga kwabra mata ajiki taku ina sosai dake buga mata saida tabuge mata baki yay jini itakoh abun tausayi sai kukah take tana bata hakuri amma kamar abanza kamar kara rura wutan take sumewa raheena tayi sabodah wahala mai aikin gidan ce dake tausayawa raheena ce tundazu agabanta ake komii sabodah tsoron kada tarasa aikinta taki shiga amma wannan karan ruwa taje tadebo tasa mata dakyar tafarfardo tasha azaba

Bayan tafarfado da minti 10 tasake dawowa tace"toh yar gidan matsiyata tashi kije kiyi aikinki nabaki minti goma kigama inkika kara daya hmmm kinsan meye bayani kekuma tsahara duk kika tayata kinsan zan more ki "

Tsahara dai saboda tausayi saida tazubda kwalla bayan tafiyar asmau ne raheena koh tashi bats iyawa dakyar tatashi da karfin hali tayi wanki haka tana ta kukah

Acan falo koh suna zaune bintu da khairat da asmau sai khairat tayi ihu tanacewa"umma wlh tunda nake banta ba son wani kamar raheem Dan president tun ina karama naga hotonsa a t. V naji inasonsa kalanshi a instgram anmanna hotonsa kinga yanda mata kesonsa abroad yake karatu wlh umma indai ina raye duniya koh ta halin kaka sai na mallakeshi "

Asmau tace"hhhh ai shakuru minki yarta ai ke dole sai dan babban gida zaki aure kada kidamu ai dole yazama mallakinki kekadai "

Tunda khairat take ba abunda take sai son raheem tana sonai sosai dukda bata gansa filiba amma tana ganinsa a T. V da social media koh awayanta kaduba duk hotonsa ne birjik acikin wayanta dawuya kaduba wayanta kasamu hoto inba nasaba .

Raheena Ce tashigo falon kamar mara gaskiya tace "Momy nagama"asmau tace

"Yanzu kiduba kigani mintin danabaki saida kika kara biyar kika gama kuma saida nai maki kashedi amma dayake kunnen shaggo gareki kikai burus zaki sani . Ke khairat jeki debo man garwasu nan nawota kikawo man kekuma bintu jeki dauko man bulalar nan"

Aikoh kuka tafashe sosai tana bata hakuri amma a banza itakoh khairat dama abunda takeso kenan taje tabebo garwasu itakuma bintu takawo bulalar

Asmau tacema khairat tazuba garwasun kasa ta zuba tadauki bolalar tace tai maza tahau kan garwasun kota watsa mata bulalar kukah tafara bayanda taiya tahau tana hawa tamaxa tasauka tana sauka zatajin saukar bulala abayanta haka aikai tayi saida bintu taimaza tace

"Umma don allah kikyaleta haba umma baidace kina mata wannan abunba "

Marin tatayi tace"lalle goyi bayanta kar insaki jin kin furta min wani kalami saina zaneki da bulalar nan shegiya wadda batasan komiba allah badon kina diyata ba dasai ince canje akai mindake don kwata kwata baki biyi halinaba.......

Raheena ce tafadi sume dasauri asmau tace "shegiya ai kadan kika gani "takira tsahara tajata takaita Daki tasa mata ruwa dakyar tafarfado tabata magani tasha panadol dayake abba baya nan yai tafiya

Bayan shekara daya raheena duk tabi talalace ta komaye koh dad yatambyeta saitace mutuwar ummace ayanzu dai shirye shiryen gama exams suke waec abband yashigo yatambayi tsahara raheena na ina tace aibatada lapiya dasauri yace tai maza ta daukota suje hospital

Suna zuwa dole akabata gado aka samata drifff doc yace ma general "gaskiya alhaji bakwa kula dayarinyar nan allah yatsare ma kakawota datana iya rasa ranta a halin da'ake ciki yanzu don haka inabaka shawarar da duk abunda zai bata mata rai kada aimata shi zai iya hassada mutuwarta"

General gomi ne keta karyu masa ta ko ina aransa yace ashe watoh duk asmau datace tatuba karyane don inyarda daita tai hakan yace badon umma tace bata yafemun inna da toni nasaketa tabata man tarbiyar diya

Yana fita daga office din doc kai tsaye inda aka kwantarda raheena yaje ya tarar da tsahara ciki yace mata

"Tsahara ki gayaman gaskiya komi nasan kinsani tsoron kada akureki ne tohh ni zanbaki million 2 inhar kika gaya man gaskiya "

Kukah tafara ta gayamasa komi ai ina dasauri yaja motarsa

By zarah basheer

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now