AMEERATU RAYHANA

222 15 1
                                    


Note
Hlw readers this is d episode that rayhanas identity will be out keep reading

Raheena. Taji Sauki duk da bawani ciwo babba bane. Hutu suke suna gidansu Ainau sunfito zasuje saloon .

Episode fourtee two

Ita. Raheena ma bata taba zuwa saloon ba illa tawanke tashace sabodah sulbinsa yau ma don umeen ainau ce tayi insisting tana so aimata suna zuwa kenan dayake katon shagune sai millionaires keyi suna zuwa akazu aka fara masu raheena nabude gashin kanta kowa yace Masha'allah tubarakallah gashinta bakine tolok dakyar kanyayi sbd laushinsa.

Can gefen raheena wasu Arabs girls ne gossipers dayar tace "naima duba kigani sultan me gashi a social media yana bugun wata dakansa yana fadan cewar itace silar accident dinda yafaru da anjel dinsa shine yake mata revenge dakansa"  wadda aka
Kira da naina tace

"ehh naji labarin duk abunda yafaru don kisanni koba a idona akaiba toh kamar anyine abun yafarune Baya nan bayan yadawo ne yaji ance wai yarinyar mugun sonta yake shine ita maya din Tana jealous dinta tayi hakan" dayar tace

"wow who ever dis gurl is she is d luckiest to got a man lyk sultan koh ninan sonsa nake kuma haryau bantaba ganinsa fili ba"7

Naima din tace"kedai bari sai dae duk mulkin dayake takama dashi shi sultan (Prince )
Banasa bane na lost AMEERATU RAYHANA ne

dama raheena tunda suka fara kunnenta bude tanajin an ambaci AMEERZTU.... gabanta ya Tsinke naima taci Gabada.

sabodah king tun bayan rasuwar matarsa da lost princess baida lapia kuma haryau bai bar binci kentaba "

Raheena koh ita dae tasan cewar lalle yanda mami tabata labarinta kafon tarasu taga yamata cewar cikin kayanta Na jarinta ansama su AMEERATU rayhana shiyasa taxa bamata raheena

Tace aranta "noo way dats not me am not a princess "

Dayar tace ma naima "ohh such a sad story i feel sorry for him but duk ina kikasan labarin nan"

Tace "hmm ai labarin ba boyayye bane"

Nan dae suka ta gossip dinsu ana gama ma su raheena suka wuce

The next day FOUR DAYS

Su raheena ne zaune suna ta labari palorn gidansu ainau sai umee dinsu ainau tashigo da kuddi rikeda hannu tace "kunga ga kuddi kuyi sauri kuje kuyumin siyayya ga checklist nan arubuce duk abunda nake bukata zanyi baki "

Sukace tohh suka wuce suna cikin mota kenan dayake yau ainau ce kejan motar sai gudu Sukeyi raheena nacemata tarage amman Kamar kara cemata take takara aiko bazato ba tsammani
Sukayi accident kiiiiiiiit dummmmdummm kakeji allah yatsare bawanda yaji ciwo amma sunyi babban komatsu domin mutucine sunjero layi har guda guma shabiyar ne

Bugatti 16.4 Veyron. ...
Callaway C12. ...
Koenigsegg CC S8. ...
Lamborghini Gallardo. ...
Maybach 62. ...
Pagani Zonda S. ...
Porsche Carrera GT
Ferrari Benz d. S

Duk manyan motoccine sunyi karu abayan number motar ansa KING RA'UF koni danaga Hakan Saida nayi mamaki na murza idona naga lalle dagaskene ba mafarki ba guards sunka fito su raheena, Claudia sukafito sunga barnan dasuka aikata.

Guards ne suka fito sunka fara "hey hey Bakwa ganin gaban koh hala kunsan abunda kuka aikata kowa" raheena ce tayi saurin tsundumu bakinta tace

"uhmm Don Allah kuyi hakuri wallahi bada ganganba ne"

King ra'uf nacikin mota yanajin muryarta harcikin zuciyarsa tana mai kamada ta fauzansa Sosai guard dinsa yaba umurnin yadauko masa kekensa taturawa yafito dashi yanason fitowa. Guards yaimasa haka nan yasauko yana bisa kekensa guards nabiye dashi duka sunfito

"Ni Zarah nace ohh yanzu badai king ra'uf ne yakuma hakaba Duniya kenan kome yasamesa zamuji gaba"

Yana fitowa yana jan kekensa sai kallonta yake aransa yana cewa"wannan fa mai kamada fauzan dita suna mugun kama yanda nakejin feelings sosai kamar itace lost princess dita "

Itama raheena haka takejin feelings cewar meyesa takejin hakan ita wanene wannan har haka yana zuwa suka gaidashi tareda durkusawa yace sutashi yacema ta

"bakomai zaku iya wucewa meye sunanki "tace

"raheena "

Daga nan dai yace suwuce suka wuce yaba guards dinsa umarnin yabisu sannan yabasa 2weeks yayu masa duk information about her daga nan guards din yabisu

BY ZARAH BASHEER

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now