AMEERATU RAYHANS

270 10 1
                                    

EpsodeEpsode eight

Gate ne aka bude baba Ari yafito dasauri yabude mata kufa suka fito tana shiga da masifa tashiga dasauri suka fito jin muryar hajia general ne yafara dacewa

"Hajia karki yarda da abunda munafukar nan tagaya maki duk karya take "

Marinsa tayi had biyu tace
"Lalle yanzu na yarda da abunda asmau take gayamun tohh tsaya kaji ban yardaba Akan wata tsintacciya diyar karuwai kaxu kana dukan man jika ba baki isaba idan ita manya ta sihirce ka toh nibanda ni kuma wallahi duk ka yarda kasake ka Saki asmau banyafe maba har abada kuma diya yau dole saika kaita gidan marayu idan har nina haifeka"cewa yayi

"Haba hajia gaskiya bazan iyaba yanzu tariga tazam jinina kuma inason kisani hajia bashe giyace ba yanzu tanada iyaye kuma hajia inason kisani cewa ba itace da laifi ba bata San komi ba "
Fashewa tae dakukah tana cewa

"Inalilahi yau Dada nashiga ukku yau ni tumba yau nikake gayawa wannan maganar ninake fada kana fada a'a Dole kakawo wannan annubar cikin gidanka tashiga tsakanin my yeeeeee "yace

"Haba hajia kiyi hakuri kibar cemata annuba ce kawai nidai gaskiya ce nagaya maki duk karyar da asmau taemaki ba da gaske neba fa jinai khairat nakiran raheena shegiya tsintacciya ya dace ai ba tarbiya bace hajia kiduba kiga"tace

"Tace mata shegiya tsintacciya micece in a shegiya ba ai gaskiya tafada Akan tayi wannan maganar haka kawai kazu kaita dukanta Dole sai tabar gidannan"

"Yace hajia fa nagaya maki sai dai kiyi hakuri amma ni gaskiya bazan kaita gidan marayuba"

Kukah takara fashewa dashi tace
"Ai Dada shikenan tunda baka hanlainka bantaba cewa ga abuba ka kiyi sai yau ninatafi"

Yafara bata hakuri taki harta shige motor. Asmau ce kecewa salame

"Tohh shegiya abunda kikeso kenan munafuka kin raba da da mahaifiyarsa "

Taja diyanta suka shige itakoh taja hannun raheena tashiga daita daki tana shiga Ashe raheena taji ciwo a gwuiwa tadauko cotoon board tashafe jinin a hankali tana hawaye tana tono abunda yafaro da kuma yanda take sharema raheena jini raheena tashare ma mata hawaye cm tace

"Ummeena na meyasaki kuka dagaske ne abunda sis khairat kefada wai ni daukoni akai" muryarta kwai kwai sai shegen dadi kamar sugar sai shegen wayo kamar babbar mutum idan tae magana zakace wata babba ce

Hugging dinta tayi tace
"A'ah daughter bahaka bane mana ni mamarki ce wasa takemaki kawai"tace

"Toh meyasa ki kukah kuma umeena meyasa khairat da yaya haleesah da yaya babba suka tsanan koh wasa naje muyi sai suta tureni "tace

"Kawai jimuwar dakikayi ne nake kukah kuma yan uwanki nasonki sosai "tace

"Tohh umeena kidaina kukah zan warke "
Sukayi hugging din juna

Bayan kwana hudu

Zaune suke raheena da salaame suna Karin kumallon safe sungama kenan salamatu taja hannun raheena taje daita toilet tae mata wanna bayan tayi wanka tafito akasa mata towel Ana shafa mata mail sai kilbasa take tataba wannan ahanata tataba wannan ahanata salame tace

"Kedai wannan diya bakijin magana kullum sai Natasha wahalar bakina haba"tace
"Tohh umeena nabari
Tace
"Kukefa aiyafi"

Bayan angama shafa mata cream aka dauko cubb da mai kai ana shafamata ana shacewa sannan akayi mata kits on indayawa yanda sukewa kanso bayan angama aka dauko perfume na yara tazaba Wanda takeso da kayanda zatasa aka Samata tai kyau sosai .salame tace

"Wow kinyi kyau sosai princess "tace

"Umeenah wai nifa inason nazama princess da gaske indinga sa crown kullum ummenah sai nayi dream din nazama princess "salame tace

"Ai my princess ki princess ce tunda princess ditace kehh da abbanki"tace

"Yehhh umeenah kizu muyi wasan tsere bazaki kamani ba "

"Tace tohh naji inji wa yagayawa maki "tace

"Tohh biyuni kigani "

Tafara gudu tana dariya salame itama binta tafara ashe raheena mugun gudune daita tana salame wahala Sosai sai shegen wayohh salame tafara shesshekar gudu tace

"Ke ganki my princesses kinban wahala nikam nagaji bazan iya shegen gudune dake Ashe"

Sai ga general yashigo rikeda Leda baka taruga dagudu tayi hugging dinsa shims dagata sama yayi tace

"Abbana inayini kasawo min chocoalate Dina da Teddy dinda mace "yace

"Kinganki bara kallah sai adinga sama bakin nan naki gam sai surutu kamar television gaki bakida mantuwa gashi nan Alexa nasawo"

"Yehh abana nagode tadauka tae daki da Teddy dinta"

Sunata dariyar wayyon raheena salame tace

"Kaga yarinyar nan yanda taban wahala mugun gudune daita kamar bera"
Sai gashi tadawo yace
"Ashe dai my dautee kin iya tsere bansaniba kinba umminki wahala kohh"tace

"Ahaff ba umee ceba ta'aza ban tsere mata"

Sukayi dariya daga nan dai sunkata labarinsu da dariyarsu general duk yafison xuwa part din salame shiyasa intake sai ya Dade sai tamasa magana wannan itakoh asmau ba abumda taiya was miji balanta na yaji dadi kullum Bakar magana ga kaxantar tsiya

To be continue
By zarah basheer

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now