Episode seventeen
Bangaren sultan waheeb koh
Wani katon gidane kusada university din gidan yahadu sosai kamarme gidane wanda yaji sunansa zaune yake falornsa yasha kananan kaya sun masa kyau sosai zaune yake ba abunda yake sai kallo yake amma hankalinsa baya wajen ywzurfa kogin tunani
Ringing bell yaji sannan yafarku daga tunaninsa yaje yabude guy dinanne wanda yahadu da raheena a cafeteria shine yashigo suka zauna guy din yafara cewa
"Whats app men meke faruwane haryau dai damuwar takace haryau haba sultan kamanta da yarinyar mana kasani ma koj aljanace kake mafarki kamanta daita an keep moving with your life bantaba ganin smile dinka ba haba"sultan yayi dai murmushin yake yace
"Raheem kenan bazaka gane bane kullumfa sai nayi mafarkinta sonta yakamini sosai dole yazan dole nanemota duk inda take a duniyar nan itakadai ce burina ayanzu I can't live without her ai kaima kasan yanda akaji haryau kakasa cire childhood love dinka aranka " raheem yace
"Hakane fa abokina nasani but kai kasan case dinka different ne bakasan inda take mutum ce aljannace kaidai bakasaniba koma dakake fadan saika nemeta aduniyar nan inazaka fara duk fadin duniyar nan"waheeb yace
"Hmm insha allahu yanda nakeji aduniyar nan bawanda takaimin sonta danake"raheem yace
"Wai kasanme maza dazu naje cafeteria nahadu dawata girl ohh god nagaya ma danaganta saida numfashina yatafi donku ganin nake ba mutum bace aljanna ce kyanta kam yayi yawa"waheeb yace
"Kaiii maza kana da bandariya wallahi bantaba jin kayi maganar wata ba sai childhood dinka kenan ita zaka manta daita kenan"raheem yace
"Never ai ita har azuci take sai dai bansan inda zanganintaba tun sanda nabarjin duriyarta dama kawai muna chat ne daita sai pics dinta na childhood "sultan waheeb yace
"Ai kaga duk dan juma muke tunda kaima bakasan inda takeba "
Daga nan sukaci gaba da labarinsu
Next day
Su raheena ne sunfito daga lecture sunkai 5hours duk sungaji sungaji sosai cafeteria suka wuce domin yunwa sukeji suna sona sun samun abunda zasuci raheena take
"Aaaa don alh koyi hakuri kunga namanta wayana class gumma naje nadauko "sukace ok no problem
Takuma kenan kawai wata mota hadadda wadda sai diyan shahararrun masu kuddi billionaires keda ita tahadu kawai tawatsa mata laka a kayanta da fuskarta ai ina ranta yabaci mutumin da aciki da aciki yafito bakuwane ba illa raheem yace
"Kehh dan Allah janye daga nan tunda titin ubanki neba kona takaki nawuce "tace
"Kai malam kada tsaya kaji kada kace zaka rainamin da wayo da hankali yakazu kawatsa min laka ajiki baka bada hakuri ba kace zaka zageni naga alamun bakada kirki koma ai titi kaima ba na uban naka bane ai"
Yaji muryarta zadda di kamar tana rera waka yana zuwa yawanka mata mari har biyu yace "kehh kada kikuskura kice zakiyi yimin rashin mutumci danko ko maimakarantar nan bai isaba ba ballai ke gabage dalllah wuce kiba mutane waje stupid girl kawai"
Yaja motarsa yawuce tareda kara watsa mata laka .ranta abace kota wayanta bataiyi ba tawuce straight hostel tafada wanka tana tunu wulakancin da guy din yamata hartace sai tarama candai tatunu da hudubar mami tace "bakomi kaci albarkacin mami da wasiyarda tabammin akan bata son idan anyimin abu nace zan rama kuma kuba komai zanyi hallin manzon alh idan mutum yai masa sharri da hairan yake saka masa amma wallahi abumda
Bazan yadda dashiba shine kazagan nakyale"
Tana fitowa ta iske su ainau da Claudia zaune claudia tace "haba besty yazaki barmu munajiranki mundadefa sannan kizu nan haba muna tanemanki "raheena tace
"Plss sorry wallahi wani ne yaba tamin rai wanda muka taba haduwa a cafeteria "
Ainau tace"wallahi raheena bakijin magana gashi yanzu marinda yamaki yafito a fuskanki Claudia dauko magani asamata don baza qbarki hakaba"
Tadauko magani tashafa mata a inda marin yake
By Sarah basheer
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...