Ameeratu rayhana

124 5 1
                                    

************************************* £Pisod fift€£ ight*

                                          ** {61}**

************************************

Straight gidan president junaidu suka zarce anyi decorating wurin sosai na tarbon so gida ne koh mansion Kato dukda baikai na king ra'uf ba amma yakusa cimmasa Katon gidane nafadi da da fada Angara masu sosai part dinsu Sosai president da king sukaje suna tadinsu na ManyaKome dai normal sunyi 3dagz Nigerian president yakaiso wurare da dama Abuja sungani Kala kala goga koh sunsha yawo shida habibiyarsa soyayya koh kamar bataxa kare bah sukuwa su deejerma inda akeyinta da deejermerh da umeecutie wurin kwanciya kowacce nacewar nan zata kwana ahaka dai 3dayz yayi dazasu Koma bawanda yaji dadi umman raheem zatayi kewar diyarta dasu deejermarh dake ta hawaye wai abarta raheem bayanda ba'ai dashiba yatsaya Abuja yaki president yace suwuce kamin abarsa wata cutar takamasa na rashin Ganinta sunkai Daria

Suka shige jirgi sai sararin samaniya sun isa dubai karfe7:00

Sundawo da sati biyune raheem ne yakirata yana cewa "my princess gani nan nazo  kifito inaso muje date nida ke " tace "ok to my my prince kaban 10mints inazuwa takashe wayan dama karfe 12:00 tayi kuma dama tayi wankanta tunkarfe 9:00 tatashi tai wankanta .

   Tashi tayi tasa kayanta hadaddu jeans da t-shirt takawo kimono tasa sama tayi rolling scave dinta tai kyau sosai da sosai tadanyi light makeup sanannan tadau bag dinta da wayanta iphone x2 tasa ajakarta tayi kyau sosai tashiga lifter tasauka kasa tanufah parlorn 👑 ra'uf tana zuwa ta iskesa yana zaune tareda raheem raheem nazaune kasa sai tace.

    "abee dama "yace "Ai basai kinfadamun ba son yatambaye ni yardar yanaso zaidauke ki zakuje yawo koh toh shikenan amma gabana nafaduwa tunjia  bansan meke faruwa ba kamar bah inaji jikina kamar wani abun zaifaruwa" rayhana tazu tayi hugging din abee dinta tace "abee kawai dai faduwar gaba ne ba abunda zai faru dayardar Allah kabar damun kanka abee na".

   Yace sutafi dai badan ya soba suka tafi takallesa tamai bye bye sunka wuce sai motarsa yabude mata tashiga gaban mishaal suka wuce bayan sunwuce ne naga tayi waya bandaiji metace bah bayan tagama naga tana dariyar keta.

   Bayan tafiyarsu ne suna cikin mota sunaita soyayyarsu za gwanin sha'awa direct wurin DUBAI MIRACLE GERDEN Suka tafi wayooooh ni Allah na subhanallah wa iyazubillah kyan wurin bana fada dabaki bane tunda nake rayuwata bantaba ganin wuri mai kyau kamar wurin bah yahadu iyakar iyakar Haduw Flowers koh basu Faduwa iri iri kala kala ne wurin rayhana tace

"wowwwwwwwwwww ooooooo mmmmmyyyyyyy godddddd so beautiful I have never seen anything beautiful such like this woaah" Yaya smiling yabiya masu suka shiga sunyi yawo ciki sosai wurare daban daban sunyi nishadi da jindadi kala kala wurin hotona koh daban daban sannan sundade sai 4 Suka fito sunfito taga shagon ice cream 🎂 tace zata sha yace tadan jira yatafi kenan yadawo Yaga wata bus tazo dagudu wani rufeda fuska yajawo ta yashaka mata powder suka shige daita dagudunsa ina kamin yazo harsun tsere yamaza yashige mota gudu yake harna tashin hankali haryacimmasu yana Bin bayansu.

By Zarah basheer
 

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now