*******************************************************************/€PISOD£•••~
•• On€ hundr€d And••
€L£V£N••{111}••
Raheem yace "Khalid zain omer"kai dama kana raye za'a ganku" wanda yace da khalid yace "hhhhh abokina old friend old friend nayi missing dinka fa tun muna level 2 danacanza school nakoma Paris " sukai hugging juna irin andade dinnan raheem yace "maza nayi missing fa kashige ka manta da mutane sharabo dana ganka tun school bakada kirki wallhy koh waya yanda mukazan mu uku lokacin stars ni waheeb, kai saida kabar makarantar " khaleed din yace "Bari maza nasan bankyauta ba is almost 4years now amma shine nadawo ayafemun natuba kasan ina Paris ina paris naji sad news chewar wai waheeb yarasu bakaji yanda hankalina yatashi ba allah yajikansa yaimasa rahama "
Raheem yace "ameen bro ai munyi rashi " khaleed yace "naji a tv da social media anata fadin auranku dukda banga amarya ba koh a gayyacemu s" raheem yace "am so sorry friend wallhy naso gayyatanka amma contact naka baya shiga " khaleed yace "owk hakane bakomai ango kasha kamshi nasan haryau ananan ana shan amarci naga sai kyau kake" raheem yayi daria yace "zaka fara koh halin naka danayi missing " khaleed yace "yanzu dai sai ka kaini naga amarya naci girkinta tunda banganta ba "
Raheem bai taba ba amma ya yarda da khaleed sosai yasan halayensa na kirki kuma he is MORE than a bro to him so yace "ok ok bro zaka ga amarya kaci girki wanda baka taba ciba " khaleed yayi daria.
Yace "kasan wani abu inaso yin business da company dinnan da nawa " raheem yace "don't worry bro u r welcome in our company though am not only the owner we will discuss it with my wifey "
Khaleed yace "kaga yau nazo garinnan daga cyprus banje koh inaba sai nan don haka gidanka zamu yanzu naci abincin madam nakarasa hotel " raheem yace "sure bro u can even stay at my place tonight inyaso gobe kaje hotel cuz nayi misisng naka we have to discuss alot kuma inada guest rooms karka damu"
Da har bazai yarda ba amma shima yayi missing dinsa yace "sure bro let's go ".
Asalin khaleed dane ga zain omer da Nadiya dukkansu larabawa ne mahaifinsa hamshakin maikuddi ne yanada gidaje a countries da dama yana cikin jerin billionaires na duniya gabadai bayan king ra'uf da president junaidu saishi su hudu ne ga mahaifansu mata biu maza biu shine first born sannan mufti sannan najwa da hanadi a dubai suka fara zama dukkansu iyayensa arabs ne lokacin da raheem da waheeb da khaleed sune samarin da akeji sosai a dubai kowannensu yanaji da kuddi kyau kasaita duka khaleed kyakkyawa ne sosai well building masculine seven packs mata har suma suke wasu akansa baruwansa da mata yadaukesu trash kullum yakwana da waccan gashi womanizer ne koh raheem bai nuna masa kyau kadan raheem yadarasa yanzu shi yagaji duka kuddin mahaifinsa da companies shike juyasu .
Alakar su da raheem da waheeb tunkafin rayhana tashigo don ita saida suna level four ne tashiga so bata iske saba a level one farkon farawarsu suka hadu su uku relation mai karfi yashiga tsakaninsu ana kiransu 3 stars duka dubai ana jinsu sosai sunyi shiri sosai kamar brothers fiyema hardai raheem dashi sunfi shiri tsakaninsu har suka shiga level 2 zasu 3 ne mahaifinsa yace zasu koma paris bayanda khaleed baiyi ba kukane baison barin abokanansa amma uban yaki hakanan ya yarda yanabin biyayyar mahaifinsa duk halinsa su raheem sunyi bakin cikin sosai narashin nadayansu.
Shikuma bayan yakoma ne yabar wayrsa can dubai shiyasa dayakoma makarantar Paris yazan shikadaine star duka Paris anajinsa kunji asalin khaleed zain omer.
Bayan sunfito ne raheem yaba security ya biyosu ya ja motar khaleed shi sunka shiga tare motar raheem suna ciki ne raheem yakira rayhana yace "hello my princess kishirya cuz zanzo da babban bako ki hadama sweat dishes naki da sai yayi santi baitashiba " tace " ok my prince wanene wannan babban bako haka baka taba yarda da kowane abokinka yazo ba saishi nasanka da jealous shi dagani special ne "
Yace "ai bari my princess kawai he is MORE a brother to me sai nazo gamunan tafe "Yasan bawani kaya zatasa nakwarai ba shiyasa yafada mata .
Raheem yacema Khaleed "Wai bro kayi aure fadamun wace ce lucky girl din " khaleed yace "hmm raheem kenan banda wata ai soyyaya da aure saiku ni duk banyarda da wannan ba so ni bayanzu zan aure ba koh inayi ba yanzu ba " raheem yace "bro kenan inaga nima da haka nake saida rayhana tashigo rayuwata tacanza komai nawa yazan bana iya numfashi daidai da rana daya banganta ba nasha wahala akanta " khaleed daria yafashe yace "akan macen kasha wahala baka iya numfashi chab bro I pity u wallhy kana ban tausai hhhh" raheem yace "ai munan zakace man kanashan wahala wataran sai lokacin da kafada tarkon so rana daya zaka gane "
Khaleed yace"hahhahh bro bro ban zancan nan badai niba " nan nabarsuBY zarah basheer
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
عاطفيةThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...