Episode twenty five
Suna isa hospital aka shiga da ita cikin operation kasa zama yake sai safa da marwa yake assibiti sukuma kuka suke bayan kamar 2 hours saiga doctor sukayi caa dukansu yace "doctor gayamana meyafaru daita ne "doc yace "relax lapianta qlau "sukayi ajiyar zuciya doc yacigaba dacewa
"But the bad news is that bazata iya tafiya ba ayanzu sabodah condition dinta sai dai kuma"raheem yace "sai dai kuma me doc gayaman sai dai kuma me"yace
"relax boy sai dai idan tasamu kulawa sosai toh nanda two weeks insha'allahu zatafara tafiya"raheem yace. "Sosaima kowa doc" ainau tace. "Doc don allah zamu iya ganinta kowa yanzu "yace "ehh mana zaku iya "
Dasauri suka shiga kwance take sai barcinta take .sukazu suka ganta sai claudia tace "mungode sosai da taimakon qawarmu dakayi katafiyarka muzamu kwanta tare daita"yace. "Noo kutafi nizan kwanta daita"
Ainau tace" a'ah yakamata katafi kaima adubaka zamu zauna tare daita gobe saikazu kadubata"yace "tohh" yawuce
Safiya nayi da karfe 9:00 yazu domin jiya kasa bacci yayi dakaga idonsa kasan baiyi bacci ba kwankwasawa yayi su ainau nabarci suka tashi claudia ce taje tabude. Tace
"Sir kaine dassafe haka "yace ehh "
Body guards dinsane guda biyu guda rikedah abinci da plasck guda da roses da teddy yace sukai ciki suwuce suka ajiye suka wuce yace masu claudia
" toh yanzu kutashi direba na zaikaiku school is mu turn don haka kutashi kuje "
Sukace tohm suka wuce zaunawa yayi kusada ita yatsora mata ido yana kallonta lallai intana barci tanada kyau sosai like a baby sleeping .idunta tafara budewa ahankali dasauri yadauko teddy yabuya ya'aza teddin kan gadon yanda bata ganinsa tana budewa taga ankawata dakin da roses kala kala dama ita ma'abociyar sun flawers ne.
Dama taji dadi sosai cantaga teddy din na motsi tana maganar yara tana cewa"yaake wannan kyakkyawar inai maki gaisuwa dakintashi lapia inawoni ina rana ina jiya duk ina gaishuwa yuyuyu hahs"
tabushe dadariya tajaye teddy din sai kawai tagansa tace "ohh dama kaine "yace "ehh nine mana kubahaka ba rahenma"teddy tace ehh " tayi dariya tace
"Teddy dince rahenma"yace ehh mana mean raheena ,raheem kingane"tace "uhmm"yace "tohh yanzu dai doc yace kici abinci kifuta "tace. "Nifa banaci"yace. "Ohh shikenan tunda bazaki ciba zanfadama doc aimaki allura"tace
"Hahaha waya gayama inatsoron allura aibana tsoronta tun ina karama "yace
"Toh shikenan tunda wulakanci zakiyimin"tace tohh naji zanci"yace"ehen kokefa"
Tea yakada mata dakaurinsa (a gaskiya har sunfi to martch sosai bisaga waheeb too much too march sukayi" yanabata da spoon tanasha harta kurbe duka bayanta kurbe ya'azamata pillow takwanta ya lullubeta da bargo sabodah sanyim A.C sai bacci yakwasheta
Shima wurin kallonta ya'aza kansa bisan gadonta sai barci ya kwashesa
By zarah basheer
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...