*******************************
***€pisod£
***nin£t££
***on€*************(91)*********************************************
Continue
Nandai suka fara tafiya rikeda junansu kamar za'akwace masu juna yawona dalala suke tsabar tooooooo martch dinda sukayi bakarya bane suna stepping ahall din kowa idonsa nakansu duk antar tashi tsaye ana kallonsu wasu dayawa anaita daukansu pictures wasu video kuzu kuga wankan iPhone xx iPhone Xmas iPhone xr duka itace.
Wankan zinari mata necklace na gold hmm ai rudewa nayi .suna shigowa akasa wakar Celine Dion ta titanic heart will go on tsohowar waka ce amma wakan haryau tayi wakar so romantic tayi daidai dasu suka fara tapia cikin Hall din masu cemeraas nadauka wace tsiya duka.
Wakar tafara every 🎶 🎶 night in my dreams i see you i feel you there is how I know you go onn far across the distance and spaces between us you have to.......... 🎶 music kidan yayi dadi suka samu gurinsu suka zauna aka event Anyi abubuwa da Dama daganan dai akazo yin pictures da amarya families duka anyi anzo za'ayi da mishaal da kannenta kenan Mai bada drinks yaxo giftawa sai mishaal tai Sauri takwabe juice din juice din sai ga hadaddar gown din rayhana duk yazube.
Mishaal cikin munafurci tai huskar tausayi tace "ohhh ni am so sorry my daughter nabata maki gown dinki adaren bukin ki am sorry but why not kizo muje narakaki kigoge toilet "
Rayhana tace "no need to say sorry ai accident ne ok muje" raheem yace "uhmm aunt kibari zan rakata" mishaal tace
"a'a kaikoh yaza'ai kobar gurin duka ku biyu ai bari naje daita karka damu bazamu dadeba" ummu tace "a'a su bro manya fa ba'a son rabuwa da sahibar koh ta yan yan mintuna ne so cute " ya harareta yace"kinga banson zancen banza kinsan dai ni ba abokin wasarki bane nikoh"
Daganan dai mishaal harda jawo hannun rayhana dagani kasan akwai kullin data shirya take wannan salai lan suna zuwa female washroom
naga mishaal tadanna wata number takashe rayhana tadau tissue paper tagoge sai mishaal tace mata tana son yin fitsari tajirata tace mata toh tana shiga kenan tadanna call.Sai ga wasu katti sunfado aikoh zatai screaming suka sa handkerchief mishaal tafito tace suyi sauri suffice suka dauketa suka fice suka bar mishaal nata kwasar dariyar mugunta dayake washroom din wajen shiga da fita ne na hall din shiyasa koda suka fito police guards dama securities din hall din duka sun leme shakar baccin su suke tayi suko suna fitowa suka shige daita mota suka fucewarsu ila haira.
Bayan fucewarsu ne mishaal taci dariarta ta karhin hali sannan ta kakaru kukan munafurci ta ta hargitse kanta tacirema shoes dinda ke kafarta ta arta aguje sai hall din ai sai kowa hankalinsa yakoma kanta ganin yanda tashigo hargitse families kowa yataso ango ma hantarsa ta mugun kadawa ganin baiga tadawo tareda rayhana ba.
Kowa nata tambayarta lapia raheem daya gabansa duka uku uku yake yace mata cikin muryar tsoro "aunt mishaal don allah kidaure kifadama na meya faru ina princess dita meyasa meta"Tana kukah tana "sun sun yi yi kid kid n kidnapping dinta "luuuuuuuu gogan raheem yafadi sume maminsa tazo dagudu aka rikesa tana hawaye tanafadan "Wai saiyaushene wahalar nan zata kare ne me taimasu suke mata haka dana kullum sabidah soyyYarta zai halaka " anai sama ruwa yafarfado amma baya cikin hayyacinsa mutane duka aka watse families kam kowa da damuwa aransa gashi dama king ra'uf da president junaidu suna can gidan suna walima tsakanin abokanansu harma sun watse su biyu kawaine k fita
Suhfa batool koh da suhfa kuka kawai sukeyi Kodah suka fito komawa gida don condition din raheem kuma ai sai sukaga dukansu sunyi leme suna barci dole matan dayake sun iya mota su suka dau keys a aljihunsu sukayi driven zuwa gida
Akan hanyane farida mamin raheem na kuka take fadan "ohh ni allah narokeka kakawo karshen wannan abun kowama yahuta allah yatona masu asiri itakuma allah yakareta ya allah daga sharrinsu "
By zarah basheer
YOU ARE READING
AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (
RomanceThis story is about,a princess a beautiful princess named Rayhana she is the daughter of king of Dubai . she was kidnapped by the maids of the house when she was a baby some one in the family gives her ransom money to kidnapped her and take her per...