AMEERATU RAYHANA 2

206 14 1
                                    


°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°*
£pisod Thirt€€ Nin£ {39} ********
**************************

yau takasance Tuesday.

Su Raheena basu fitoba sai karfe 3:22 so suna fitowa kenan sai ga raheem  yashigo da mortarsa yafito yagi kyau sosae kayanda yasa sunyi pityn dinsa domin kowa yayi sabon aski yae kyau sosae dakuma kana nan kayanda yasa yana fitowa mata sai kallonsa ake wurin su Raheena yadusa yasha kamshi GA Kuma tafiyar nan tasa ta kasaita ta manyan mutane.

Yana zuwa yace " hg my lil princess dakuma kawayenmu sannunku kullum ina jindadin yanda kuke kulamin da ita sosae kuci gabada haka" claudia tace

"ai wannan kuba kace ba yazan dole ma" yace "tnx a lot inason please kubani aronta na hour please" ainau tace "ai Bama sai ka tambaya ba domin ita takace kai kadai mu ai bamu isaba katambaye mu mu zamu wuce besty sai kin iskomu"

Tace "toh shikenan bye"

Suka wuce suka Barta nan dashi yace "yakike ne my princess" tace "lapia ta klau yanzu dana ganka" yace "wow ai baka marni ba dabazan iya koda second ba banji muryarki ba koh fuskar ki my princess I crown you the Queen of my heart.
On this day, I vow to be completely yours forever.
Surely, I am being rewarded because I have you.
Lying in your loving arms is heaven on earth.
You may not be perfect, you are flawed like all humans. But you are perfect to me and that’s all that matters.
I promise to handle your heart with care and treasure it with love.
No one will ever know how perfect you are to me.
You’ll fit perfectly snug in my arms for all eternity, my love.
I will walk with you and follow you till the end.
The power of your smile should never be underestimated. It melts my heart and touches my soul.
You are the winner and the sole owner of my heart.
No one else matters when I look into your eyes.
Your smile is intoxicating. It lingers, it captivates my heart.
Time and time again I have to pinch myself when I see you next to me. You are my dream come true.
You are the one for me. I have never been so sure of anything in all my life.
I have waited so long for the perfect girl and my patience has finally paid off.
You can do no wrong in my eyes. You are perfect!"tace

" wow and I love you with the breath, the smiles and the tears of all my life.
It’s official: I can’t live my life without you.
No matter where you go, I will be by your side. Our unbreakable bonds mean we will be as one forever and face the world together."

Yace" ohhh really Queen of my heart " tace" yeah ".........

Sona tsaye kenan sai soyayyarsu sukesha zasshawa wadda bakomai cikinta sai gaskiya da amana inaaa basai ga motoci ba sunshigo kusan goma sunja layi inaaaa duk school tajiya kowa ake ihu ake shewa kidi duk yi ake SULTAN WAHEEB yadawo PRINCE CHARMING din duk kasar DUBAI.

Duk anhallara mata maza gabadaya makarantar akafito Ana jiran fitowarsa yadau 10 mints kafin guard yabude masa sannan yasauko kafarsa kasa daya can yafito gabaya yasha kayan Sarautar dubai yafito kenan yasha glass baki yae kyau makarantar tadauka sai Waka ake Ana U ARE WELCOME U ARE WELCOME BACK OUR SULTAN U ARE WELCOME U ARE WELCOME BACK OUR SULTANNN WE ARE HAPPY WE ARE HAPPY OUR SULTAN WAHEEB U ARE WELCOME BACKKKKK WISH U SAFEEFFF.

(na manta banga yamaku ba maya tun bayan abunda yafaro da raheena datae accident raheem yaje ya bata kashi da belts yai mata warning bata kara shiga harkar raheena ba dama kuma tunda taga cewar yanzu da raheena da raheem suke soyayya sai taji Dan dadi)

By ZARAH BASHEER

AMEERATU RAYHANA(GIMBIYA RAYHANA (Where stories live. Discover now